SHAFI NA GOMA SHA SHIDA

64 1 0
                                    

*MAI SAƘO*
   *(GARIN NEMAN GIRA..)*

*BILKISU GALADANCHI*

*ADABI WRITER'S ASSOCIATION.*

 Arewa books at: https://arewabooks.com/book?id=6646536dc575fcfa9ee217d8

        16.

Mom da mamaki take kallon Flask ɗin coz ita dai tasan content na ciki yafi haka yawa, da hannunta ta dafa a kitchen da ɓamgarensu saboda bame mata using hatta abinci daga kitchen na waje ake shigowa da shi,  sannan ko so ɗaya yaranta basu taɓa shan shayin ba don bata ajiyewa kuma ma kwata kwata su idan shayin zasu sha a kitchen na ɓangarensu suke sha so ta tabbatar basu suka sha ba, to ko Malik ne ya sha? Sai dai yana wani aiki ta ɗan barshi itama tana duba wani aikin a ɗaki, idan bashi bane yasha akwai matsala fa cox maganin da ta saka a aciki mai ƙarfin gaske ne zai iya jiwa koma waye ciwo musamman aka ce mutum bai saba sha, Zuhair for more than a week baya kwana gidan bata ji shigowarsa ba ma so a ciresa, Mimi bata shan shayi me kayan ƙamshi kowa ya sani then who could that be?" Da sauri ta yi wurin Malik jikinta har rawa ya ke tana isa Study room ɗinsa ta ganshi ya jingina da kujera ya lumshe ido da Flask ɗin a hannunta ta ce "Honey kai ka sha shayin nan?" Ɗan buɗe ido ya yi da ƙyar ya kalli Flask ɗin sannan ya lumshe "Yea amma me kika zuba a ciki Ruƙayya? Bana hanaki sakamun wannan Soldier powder ɗin ba a ciki, kinsan bana sonta tayi ƙarfi da yawa, kinga yanzu i am be coming week ga sha'awa na kasa ɗagawa daga nan ma cox i have already taking Power horse, you are a Dr. Fa kinsan illan abubuwan nan, sometimes ko you are very selfish kanki kawai kika sani." Murmushi ta yi sannan ta ce "What a relief i tot wani hasha daban acikin su Meenal cox ba haka na ajiye ba, kuma ni da ke zuba maka a tea idan zaka sha tea ai bana saka wnanan me maganin da yawa just two spoon nike sakawa a normal tea kaine ka kwankwaɗi wannan da yawa."  Lumshe ido kawai ya yi ita kuwa ta juya Flask ɗin takai kitchen ta buɗe fr8dge ɗinta ta ɗakko Deep beach ta kwankwaɗe robar tatas, sannan tanada cloud 9 a haɗe shima ta sha rabin robar, ta ɗauki 3pcs na aci a laƙe ta dama da madara ta shanye sannan ta sha ruwan ɗimi ta wuce, suna haɗuwa a parlour anan suka zube suka fara abin da suka iya.

   Zuhair jikinsa na rawa ya ce "Mimi ko yanzu cikina ke ciwo sosai zo ki taimakeni." Da wani irin expression ta ke kallonsa don gaba ɗaya sai ya mata kama da wanda ya sha ya bugu kamar ba shi ba, a hankali ta ce "To amma ya naga baka ma iya tsayuwa." Da ƙyar ya isa saman gadon ya kwanta yana numfashi da ƙyar "Zo Mimi na kinji." Kasa motsawa ta yi sai da ya miƙe ya riƙo ta zaunar da ita ya yi abin na ƙara cinsa ya miƙe ya kashe fitilar ɗakin, a hankali ya cire dogon wandon dake jikinsa yana jin kamar xai yi hauka ya ce "Mimi cire rigarki." Cikin tsoro ta ce "Meyasa?" Da kalaman yaudaran daya koyo ya ce "You breast ba ke kika ce kina so in Sha ba." Shiru ta yi ya kwanta akan gadon daga shi sai gajeran wandon ita ma dake zaune ya juyota ya fara cire rigar baccin dake jikinta ya wurgar sannan ya janyota jikinsa ita kanta a tsorace ta ke wasu irin abubuwa ya shiga yi mata nan da nan ta bada kai bori ya hau kamar dai daga iyayen yaran duka kwaso cutar jaraba,.Zuhair bai saurarawa Meenal ba ƙoƙarin shi kawai haƙarsa ta cimma ruwa, lokacin da ya tasan mata a wurin wani irin riƙo ta kaiwa wuyansa tunawa da martabar da ake ta yayatawa 'ya mace takai a gidan mijinta, tunawa da cewar malamin islamiyyar su ya hanesu da kusantar Zina, zina fa kuma da yaya zm Innalillahi wa inna ilaihi raji'un ta furta a zuciyarta a sarari kuma ta ce "Yaya Zuhair don Allah karka mun haka, ka rufamun asiri ka barni da virginity ɗina, karka mun haka Yaya kaifa yaya nane karka yi zina Allah ya haramta." Inaaa Zuhair banda banda Hittin ɗinta a wurin ba abin da yake ƙoƙarin yi rashin hanyar shiga ya ɗaga mai hankali each and every minute sha'awar ƙaruwa masa ta ke, wani daddagews ya yi ya buga mata sai da ta ƙwalla wani razanannen ihu da dabadan iyayensu sun saba kunna iskancinsu ba ba abin da zai hanasu jiyosu magiya ta hau yi da kukan azaba "Yaa ZM akwai zafi, ciwo nake ji kamar zan mutu don Allah ka rufa mun asiri ka daina, karka cutar da ni, Yaa ZM ka taimakeni ka daina, inaa baya makinta, hankalinsa a tashe ga sabon jini a jikinsa ga farin shiga ya samu ɗanyar yarinya gashi dama baya cikin hankalinsa kamar mayunwacin zaki, duka ta shiga kai masa, tako ina amma bemasan tana yi ba Mimi tsabar tsananin azaba tun tana iya komai har ta kasa komai, ta zube a wurin hatta ƙafarta shine ya ke ɗaga mata su. Abin da ya sha yafi ƙarfin tunaninsa ƙwaƙwalwarsa ko kaɗan bazata iya ɗauka ba, tun lokacin da ya je mata har asubahi yana abu ɗaya duk ko ya kawo game ɗinsa bata kwanciya kwata kwata, da ƙyar ya samu ta kwanta ragwaf shima ya gaji wuraren 5:30, tsabar gajiya ko hannunsa baya ɗagawa ga wani irin ciwon kai da tsananin ciwon ciki daya taso shi a gaba, sai wuraren 6 ya iya Miƙewa ya baiko kalleta ba ya juya ya fita yana isa ƙofar ɗakinsa Dad na buɗe Walkway ɗin da sauri ya juyo, Dad na kallonsa ya ce "Baka fito masallaci ba ZM meyasa." A hankali ya ce "Na makara ne Dad sai nayi anan kawai." Ƙoƙarin shiga ɗakin Meenal ya ke da Sauri Zuhair ya ce "Ta shige toilet yanzu na tashe ta tayi sallah." Meenal da ke jin komai amma ta kasa magana ta ce Daddy." Amma sam muryanta baya fita, Dad na kallonsa ya ce "Zan fita yanzu ni da Momynku, akwai emergency Theatre da zamu shiga yau banji zamu dawo gidan da wuri yanzu xamu fita." A hankali ya ce "Ok Dad Allah ya tsare " juyawa ya yi ya dawo bayansa ya rufe ƙofar tare da murzawa kofar key, da sauri ya wuce ɗakinsa kansa yana ciwo wanka ya yi sannan ya yi salla ya fito yana jin fitarsu tun yana wanka ma, ɗakinta ya wuce saboda jini da ya gani a jikinsa dayaje wanka he was wondering na meye????? Fitilar ɗakin ya kunna nan da nan yaja baya yana zaro ido, acikin dishashiyar murya ta ce "Yaya Zuhair zan sha ruwa."  Bai ma juyota ba tsabar shiga shock ga muryarta baya fita a sarari ya ce "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Innalillahi wa inna ilaihi raji'un ta ina zai fara?? Kuka kawai ya fashe dashi ya ce "Meenal na shiga uku mena miki haka." Da hannu tamai alamar zata sha ruwa ya ɗakko ruwan a fridge ɗinta ya ɗaga kanta ya bata ta sha sosai, sannan ya zauna yana kallon bedsheets da ƙafafuwanta da suka yi kaca kaca, ƙare fashewa da kuka ya yi a hankali ta ce "Yaya Zuhair mutuwa zanyi ko? I can't feel my kegs and my body kamar ba nawa ba, ina mutuwa yanzu kuwa wuta kawai za'a sakani saboda na yi zina." Da sauri ya ce "Noo Please Mimi daina cewa zaki mutu in shaa Allah bazaki mutu ba." Wayarsa dake aljihun jallabiyarsa ya zaro jikinsa har na rawa ya kira Muhsin, Muhsin da ke bacci saboda jarabawar da ke garesu an jima ya ɗanyi karatu a cikin dare ya kwanta yanzu ya huta kan lokacin yayi ya ɗaga a cikin magagin bacci ya ce " ZM." A ruɗe Zuhair ya ce "Muhsin Please idan akayi having rough sex with someone who is a virgin and the person bleed so much batama iya tashi ya za'ayi." Da sauri Muhsin ya tashi zaune ya ce "Zulaiha?" Cikin ƙosawa ya ce "Da zulaihan ce ma da sauki, look dude just tell me." Shiru Muhsin ya yi kafin ya ce

"If it's too much blood it might be tier please ka kai koma wacece asibiti immediately." A hankali ya ce OK."  Ya katse wayar ya janyo rigar atamfa doguwa kawai ya saka mata ya saka mata hula ya ɗauketa da gudu sai mota saida ya fita ya tuna da key a ƙasa ya ajiyeta ya koma ya ɗakko key na motar ya sakata ya firgi motar hanyar Zaria ya ɗauka aguje saboda ya tabbatar cewar wallahi duk asibitin da zaije a garin kaduna akwai wanda ya sanshi ko Meenal ko mahaifansu, wata private clinic  ya nufa anan ma yasha tambayoyi wata nurse na kallonsa ta ce "Ko ban tambayeka ba na tabbatar wannan ƙanwar ka ce saboda ga kamanni nan amma waya mata fyaɗe?" Wani hargitsatsen kallo ya mata ya ce "Baiwar Allah aikinku zakiyi a biyaku ko kuwa? Danasan wanda ya mata fyaɗe da tuni na aikashi lahira kafin in kawo ta nan." Shiru ta yi aka shiga da Meenal cikin kusan awa biyu da wani abu sai da aka mata ɗinki sosai sannan aka bata magunguna da allurai basu suka dawo kaduna ba sai after magrib God so kind iyayensu basu dawo ba Muhsin kuwa ya kirashi yakai so hamsin bai ɗaga ba saboda jarabawar da suke da ita automatic carry over kenan....

   Da ƙyar Meenal tasha youghurt shima sai da ya yi da gaske duk inda ya yi da ido kawai take binsa, zama ya yi kusa da ita a hankali ya ce "Meenal don Allah kiyi haƙuri, ban taɓa tsammanin cewar a rayuwa zan haɗu da baƙar rana irin wannan ranar ba, rayuwata batada wani amfani tunda na aikata miki hakan, na zalunceki, naci amanarki, na cuceki na bata miki rayuwa amma don Allah do me a favour by keeping as our secret karki gayawa kowa Ni kuma in shaa Allah bazan ƙara ba daga yanzu har abada." Kai kawia ta gyaɗa masa yakai awa guda yana mata magana amma kallonsa kawia ta ke gaba ɗaya ta zama wata iri, da kanshi yau ya wanke bedsheets ɗinnan da suka ɓata Meenal don main killers data sha take iya salla ma amma batada ƙwari, sai 10 su mom suka shigo gaba ɗays basuda ƙwari sun gaji tunda yace musu Meenal na zazzabi ba wanda ya damu sun shiga sun mata sannu mom ta bata maganin zazzabi sai tambayar Zuhair Dad ya yi waya yaga masa fuska, anan take ya ce "Yau school wasu maza ke dambe daga shiga ya rabasu aka mai haka shima yasha duka dariya kawai sukayi sukace mext time ba ruwansa, haka Mimi iyayenta suka yita bata magani har sati daya sannan ta warware amma kwats kwata ko magana bata yi, Zuhair ya fita shiga damuwa saboda duka Exams uku da yayi bayan wannan da ya yi missing ko shi zeyi marking zai kayar da kanshi ne kai tsaye, baya ma iya cik abinci sai rarrashin ta yake a ɓoye yana kula da raunin bayan kwana goma ma sai da ya maidata Zaria aka duba ɗinkin, iyayen tsabar zamansu wawaye hatta yanda Mimi ke tafiya ya sanja amma basu ankara ba, tun ranar da Saif yabar gidan kuwa bai ƙara kiranta ba itama kuma haka....

************
*Bayan wata biyu*

     Duk tsawon wannan lokacin mai hankali kallo ɗaya zai yiwa Zuhair da Meenal ya tabbatar akwai abin da yake damunsu gaba ɗaya Zuhair ma ya fita ruɗewa abinda ya faru ya kasa barin ƙwaƙwalwarsa kullum cikin kuka yake baya iya cin komai, banda istigfari ba abin da ya ke, baya bacci baya iya cin abinci, bashida walwala  ko kuzari ko kaɗan. Meenal kuwa tun bayan faruwar abin da sati biyu dama banda bacci batada aikinyi ba abinci take ci sosai ba amma sai bacci, daga baya ma ko Saif ya kirata bata ɗagawa don ya dawo yana mata waya, Zuhair kuwa ganinsa bata son yi, basa magana bata zuwa ɗakinsa sama sama suke maganar da ta zama dole duk wannan abin fa sakarkarun iyayensu basu kula ba. Hmmmm Allah ya kiyashemu.

Mom Nu'aiym
Free pages
07084161619

MAI SAƘO (DAGA NEMAN GIRA)Where stories live. Discover now