SHAFI NA BAKWAI

79 4 0
                                    

*MAI SAƘO*
   *(GARIN NEMAN GIRA..)*

*BILKISU GALADANCHI*

*ADABI WRITER'S ASSOCIATION.*

 Arewa books at: https://arewabooks.com/book?id=6646536dc575fcfa9ee217d8

*My sister you can't have that big tommy and still look fresh,young and beautiful, munada haɗaɗɗen Flat Tommy powder da zai taimaka wurin narka kitsen ciki which is 100% natural ingredients.its just a tea da zaki tafasa kisha ba ya saka gudawa in shaa Allah. Munada abubuwan gyaran buje iri iri kayan matan mu a top notch munada turarukan wuta da kuma khumrahs na asali masu siyo mutunci. Always send us a DM ki amshi rabonki.*
1.Deep beach
2.Deep Ocean
3. Deep sea
4. Date syrup
5. Coconut syrup
6. Tightening herbs pills
7. Aci a laƙe
8. Breast enlargement powder
9. Breast firmin oil
10. Ci da kaza
11. Manta uwa
12. Khumrar Mallaka
13. Flat Tommy powder
14. Infection flusher

And lot's more. Mun fara end of year sells ɗinmu so maza ku hanzarto a Sweetner zone by season 7 ku kwashi rabonku. 07084161619

07.

Saif da ƙyar ogansa ya bari ya wuce karfe 3:30pm saboda zuwa ɗaukar Aunty kamar yanda yake kiran Anty Nasare, karfe huɗu daura mintuna goma ya isa asibitin, fara tsayawa ya yi yay sallah a masallacin da ke asibitin sannan ya kirata a waya, bata ɗaga ba hakan ya sanya ya zauna a inuwar wata bishiya yana duba whatsapp a wayarsa. A ɓangaren Hajiya Nasaree kuwa zaune take a office ɗin Dr. Ruƙayya ranta a tsananin ɓace ta sake dubanta lokaci guda idon ta ya cika da hawaye ta ce a raunane

"Wallahi tallahi da ba dan ke ba Dr. Rash wallahi da tuni na bar auren nan, makomata kawai nake dubawa amma menene amfanin auren da ke kaina dai in shafe shekara banga miji ba? Yanzu Fisabilillah Dr. Ace duk irin gyaran da na kashe kuɗi na yi ga yawan sha'awa ace zan ɓuge da shan lemon tsami sabida wahala, nufi yake in ƙara shafe wasu satuka uku bayan watanni takwas da ya yi baya nan, wallahi na gaji." Ta ƙarashe maganar muryarta yana rawa ƙiris ya rage ta fashe da kuka, Sauke numfashi Dr. Rash tayi kafin ta ce

"Wallahi ina ganin ƙoƙarin ki Dr. Nas ni kinga Allah baxan taɓa iya shafe wata ɗaya ba tare da Malik ba mutuwa kawai zanyi, ni nasan nafi Malik ƙarfin sha'awa saboda haka kowane lokaci nake zuba mai desire tablet and that herbs da Season 7 take sayarwa a stew ake sakawa ko shayi kawia bankamai nake kuma duk da zamanshi Dr. Banaji yana fahimtar ina saka mai kawai ya tafi akan baya iya resisting desire indai muna tare, amma kiyi haƙuri bari ya dawo kuyi magana ta fahimta ban taɓa ganin auren shekaru goma saduwa so tara ba sai a aurenki." Shiru ne ya ratsa wurin kowa da abin da yake saƙawa, wayar Dr.Nasaree da ya fara ringing ne ya dawo da su duniyar tunani ta ɗaga kiran a wannan karon cikin ladabi Saif ya ce "Barka da yamma Anty." A taƙaice ta ce "Saif ya aka yi ne?" Cikik Husky voice ɗin sa ya ce "I am at the hospital ma."

"Alright I will be with you in just 10mns." Cikin girmamawa ya ce "Ok Ma." Haka ya zauna zaman jiranta kusan 15mns sai gata ta fito bayan motar ta buɗe ta shiga ciki ta zauna duk mai hankali kallo ɗaya zai mata ya fahimci cewar tana cikin damuwa, bayan ya tashi motar suka haura titin sosa ta centre mirror ya kalleta ya ce

"Aunty wane anguwa zamu je?" Shiru ya ji ba amsa ya ƙara ɗaga kai ya kalleta ya ce "anty nace wane anguwa zamuje?" Mayar da duban ta ta yi tana kallonsa kafin a hankali ta ce"Me ka ce Saif?" Ɗauke kansa ya yi daga dubanta ya na driving a hankali ya ce
."Wane area ne zamu je?"

"Muje gida akwai maganar da nikeso mu tattauna da kai." Shiru ya yi baice komai ba amma a ranshi yana mamakin wannan wace irin macece mai saurin sakewa da aminta da mutane haka daga sama anyama tana da gaskiya kuwa? Har suka iso gidan ba wanda ya yi magana aka wangale musu gate suka shiga ya samu ƙarƙashin bishiya ya parka saboda ilahirin farfajiyar ajiye motocin a cike ya ke da motoci irin na alfarma, bayan ya tsaya ma sai da ya maimaita mata cewar sun ƙaraso har so biyu sannan ta amsa tare da ce masa sakko mu shiga ciki." A nutse ya ce

MAI SAƘO (DAGA NEMAN GIRA)Where stories live. Discover now