SHAFI NA GOMA SHA ƊAYA

57 3 2
                                    

*MAI SAƘO*
   *(GARIN NEMAN GIRA..)*

*SEASON 2 EPISODE 1.*

*BILKISU GALADANCHI*

*ADABI WRITER'S ASSOCIATION.*

 Arewa books at: https://arewabooks.com/book?id=6646536dc575fcfa9ee217d8

*Hmmm readers ku daina mamakin abinda ke faruwa agidansu Zuhair naga cecekucen ya fara yawa, shin baku yarda cewar  wannan labaran da gaske suka faru ba a yankinmu na hausa fulani??? Ubangiji Allah ya shiryar mana da zuri'armu.*

   11

Maryam na tsaye agaban farfajiyar hostel ɗin Zuhair ya ƙaraso sai uban zuba yake zubarwa jikinsa na rawa, motar ta buɗe ta shige da hanzari ta rungumeshi cikin wata kalar murya ta shagwaɓa da shaƙiyanci  tace "Oyoyo my heart desire i am so happy to see you." Yana ɗan murmushi ya kalleta ya ce "Maryam can you please help me...?" Shiru ya yi ya kasa ƙarasa maganar da ke bakinsa acikin narkewa da shagwaɓa kamar za ta yi kuka ta ce

"Haba Heart desire  why would you even ask for a favour from me, i can be your slave just command me and i will gladly do what ever it is immediately." Ta ƙarashe maganar tana riƙo hannunsa, ɗayan hannunsa ya ɗaura akan ɗayan nata muryarsa yana rawa da jikinsa gaba ɗaya ya ce"Maryam Please make me cum i am honey cikina ciwo ya ke wallahi ji nake kamar zan mutu." A hankali ta ce

"Ɗan wannan abinne abin damuwa My ZM do you want to fuck me or anything else?" Kallonta kawai acikin duhun motar sai hasken fitilun waje kaɗan daga ratso cikin motar a hankali ya ce "Noo Please just do something please." A nutse tace "Then lodge a hotel someone might see us here." Da sauri ya yi rivers batare da ya bata amsa ba ya balbala sai Ironic Hotel. Reception ya tafi ya booking musu room kai tsaye ya koma mota ya zauna har lokacin zuciyarsa bai gama aminta da abin da yake shirin yi ba, hannunsabta riƙo sannan takai ɗayan hannunta a saman ƙirjinsa ta shafa a take tsigar jikinsa ya tashi yaji wani irin yar tana shafawa da wata Irin kissa ta ce "My deisre muje ciki mana ko ba kai paymeny bane inje inyi yanzu." Hannunsa ya ɗaura a nata tanajin yanda zuciyar sa ke tsananinta bugawa cikin ruɗewa ya ce "Mary...am ." A rarrabe" tana kwantar da kanta saman kafaɗarshi ta ce "Zuhair." A hangali ya ce"Let's go in." Da sauri ta sauka a motar shima ya sakko ya rufe suka shiga ciki suna isa ta wurgar da gajeran mayafinta jikinta yana rawa ta rungumoshi cikin kunne ta raɗa masa "Ni taka ce ZM do what ever it is you want to do with me satisfy your cravings." A hankali ya kalleta cikin wani yanayi ya ce "I don't want to go any deep just make me release cikina ciwo ya ke i am so honey." Hannunta takai akan game ɗinsa ta riƙo cikin wata 'yar iskar murya ta ce "Sure i c you are, now lemme help you." Wani irin malalacin ƙara ya saki for the first time in his entire life da mace ta taɓa riƙemai gabanshi, tun suna 18yrs kuwa friends ɗinshi sun saba biye biyen matansu but Zuhair a kame ya ke bai taɓa riƙe koda hannun mace ba sai so daya da ya yi kissing wata girlfriend ɗinshi sanda suka gama secondry school kuma ita ɗinma an mata aure tun ranar da suka gama bai ƙara ganinta ba sai hotunan aurenta ya gani.  Maryam ta cire abayar jikinta nan da nan manya manyan boobks ɗinta suka bayyana da wani ubansun tulun ɗuwawu da ke nan a jikin tight short sa ta saka, breast ɗinta na cikin bra black mai net shara shara gaba ɗaya baƙin bra ɗin ya gama haska farar fatarta, Zuhair ya kafeta da ido kamar bai taɓa ganin mace na, botiran rigar baccin sa ta cire ba komai aciki sai farar vest haka yake binta kamar wani gaula vest ɗin ta cire gaba ɗaya tana kallon broad chest ɗinshi da ke nan kamar na ɗan 30yrs, hannu takai akan breast ɗinshi tana shafawa atake ya rikice gaba ɗaya Maryam ta haukatar da Zuhair, sai sambatu yake a saman gadon suka zube ta wani kai breast ɗinta bakinshi a hankali tana shafa kanshi ta ce "Baby please suck my breast i need help too." A taƙaice dai sai da Maryam ta tabbatar duk wani abu da ya kamata Zuhair ya sani ya sani sai da tazo tana buƙatar ya shiga jikinta yace atafau ba xai yi wannan ba, daga bisani wani kafirin Blow job ta bashi tun yana iya sanin inda kanshi ya ke har ya kasa sai wuraren 2 na dare ta sarara mai a lokacin ya yi laushi tas, bacci mai nauyi ya yi awon gaba dashi bashi ya farka ba sai wuraren 8 na safe shi ɗinma ƙarar wayarshi ya tashe sa, ganin haske da yanayin yanda suke ya sanya ya mike da azama, gincirawa ya yi ajikin gadon yana kallon Maryam da ke baccinta a nutse wando ne kawai a jikinta ilahirin manyan boobs ɗinta a waje kawar da kanshi ya yi nan da nan idonshi ya cika da ƙwallah, yanata zaune dafe da kai wayar ya sake ringing ɗagawa ya yi ganin Meenal ce

MAI SAƘO (DAGA NEMAN GIRA)Where stories live. Discover now