*MAI SAƘO*
*(GARIN NEMAN GIRA..)**BILKISU GALADANCHI*
*ADABI WRITER'S ASSOCIATION.*
Arewa books at: https://arewabooks.com/book?id=6646536dc575fcfa9ee217d8
Free page
27
A haka bacci me nauyi ya kwasheta basu suka farka ba sai wuraren 7:am shi ɗinma shine ya fara fargaba ganinta gaba ɗaya ta dawo nannaɗe a jikinsa suna rungume da juna ya sa gabanshi ya yi wani irin mummunan faɗuwa lokaci guda komai ya dawo masa daya faru, jikinsa a sanyaye ya soma ƙoƙarin rabata da jikinsa amma sai a cikin baccin ta ƙara riƙeshi gamgam, a hankali yake kallon fuskarta yanda yaga a fuskarta hankalinta a wani kalan kwamce sai ta bashi tausayi matuƙa, Allah kaɗai yasan kalar jarabawar da ya mata baya manta ranar daya ji wayarta da Dr. Rash tana kuka tare da nanata kalmar sha'awa yamun yawa Dr. Na rasa ya zanyi, acikin sambatu kuma sanda Yallaɓai ya taho ya koma komai saida ta gaya mai na yanayin mu'amalr aurensu da Asiya ta hana, yana wannan tunanin ta bude idon ta a hankali cikin baccin dabe gama saketa ba yin arba da fuskarsa acikin hasken safiya daya ratso acikin ɗakin da kuma fitilar dake nan tartar saboda jiya basu kashe ba, lumshe idon sa ya yi ya ƙara buɗewa suka kafe juna da ido na wasu kyawawan daƙiƙu kafin a hankali ta sauke idonta cikin jin kunyarsa amma sun kasa sake juna, da kanshi ya sassauta rungumar da ya mata sai ita ta sakeshi ta matsa daga jikinsa hijabinta duk ya kwashe ya tattare sama igiyar rugarta da ake daurewa a ta saman breast duk a zare tsayayyun dukiyar fulanin nan da ke nan a tsaye looking so dam hot and eracted sunyi cirko cirk, da sauri ta fara ƙoƙarin jan hijabin amma duk ya juye shine ya gincira ya saka hannu ya daidaita mata hijabin sannan ya ce "Thank you so much for taking care of me Aunty i really appreciate it." Murmushi ta ƙaƙalo tana miƙewa zaune nan da nan ƙirjinta ya wani kalan harba jin danshin da take ciki tana so mana ta tunano shin meya shiga tsakanin ta dashi jiya? Ba shakka fa bacci ya farayi tabi bayansa bayan haka ba komai, a hankali ta soma ƙoƙari ƙara daidaita hijabinta sannan ba tare da ta kallesa ba ta ce "Saif how are you feeling now." Yana tsatsareta da ido ya ce "Thanks to you i am feeling much better now." Murmushi ta yi sannan ta miƙe a style ta sake hijabinta tana dubansa ta ce "Munyi late na sallah kayi salla sannan sai in saka a kawo breakfast in maka morning dose naka." Jinjina kai ya yi ta juya ta fita daga ɗakin shikuwa inda ta zauna yabi da kallo lema lema! Girgiza kansa kawia ya yi ya miƙe ya faɗa wanka ya ɗauro alwala yazo yayi sallah yabata ƙoƙarin kawar da tunanin daren jiya a ranshi he felt so relive da yake jikinta he like her scent, she is so beautiful and young ya ayyana a ranshi, a hankali a kuma sarari ya ce "I'm falling for her yaa Rahman ka ceceni." Yanata zaune har cleaners suka shigo suka goge suka kimtsa ɗakin sosai sannan suka wanke bayan gidan sannan suka fita suna fita ta shigo ta sha wata rigar abaya me 'yar ciki ta cikin tabi jikinta sosai baƙa ce sai ta saman emerald green tasha adon stone's black ta yane kanta da mayafin abayar bayan ta saka hula a kanta normal, wani kalan ƙamshi take me ɗebar hankali kayannan ya sha turaren kaya, kafeta kawai ya yi da ido yana mata wani mayen kallo har ta zauna akan kujerar ƙwalli daya dake ɗakin mazaunin mutum biyu a gefensa, kallonsa ta yi kwallin yayiwa idon ta kyau nan da nan ya narke kamae zai fashe mata da kuka yama rasa me zaice kaiwai ya ce "Auntyyyy." Yaja antyn da tsawo wurin furtawa tana kallonsa itama ta ce "Na'am Saif ya jikin kaci abinci?" Yana wani narkewa kamar jinjiri ya ce "Ai baki bani ba." Kawar da kanta tayi daga dubansa a ranta tana ayyana shikuma daga ciwo sai shagwaɓa?? Da ƙyar ta iya cewa "Nace su kawo maka Chips ai tun ɗazu." Yana resting kanshi a bayan kujerar ya ce "Noo ni bana son chips bazan iya ci ba kuma." Yanzu kam kallonsa ta yi da wnai irin yanayi yanayin da yake kallonta duk tsigar jikinta ya wani tattashi tsaye,."To me kake so." Sai da ya gama karewa lip's ɗinta da ke nan ƙananu pink shar kallo sannan ya ce "Antyy kinmun kyau sosai you looks so young, rich and beautiful." Murmushi ta sakar masa sannan ta ce "Thanks me za ka ci?" A narke yana wani murza jikinsa a kujerar kamar zai nutse ciki ya ce "Tuwon semo." Da mamaki ta kallesa "Thid early morning?" Gyaɗa mata kansa ya yi cike da shagwaɓa murmushi ta yi "To ni wannan ciwon ne ya saka kake shwaɓa Saif sai kace wani ƙaramin yaro." Bece mata komai ba ta kira da landline a kitchen suka ce zasu kawo mata tuwon aikuwa cikin 30mns sai ga tuwon yana nan kaman taliya don har aka kawo abinci ba me cewa kowane ƙala shi dai sai kallonta yake duk ya gama shiga masifar ƙauna, wani irin sonta ke hudashi ji yake kamar kawia ya kamata ya rungume yace mata yana masifar sonta duk motsinta ɗaya yana kansa, da ƙyar ya iya yin loma biyar ma a tuwon yace y ƙoshi tanata lallaɓashi ya kasa ci zuciyarsa tashi yake ya wanko hannunsa da bakinsa ya zauna itama shiru shi cikinsa ke juyawa ita kuma a tsarge take gaba ɗaya wayarta ne ya yi ringing ta ɗaga kiran a nutse ta yi sallama suka gaisa da koma waye sannan ta ce "Kayi haƙuri Alhaji Mukhtar, MD ne ba lafiya ba me kulawa da shi so dole sai ina tare dashi amma yanzu zanzo office ɗin." Wani kalan zabura ya yi jin sunan data kira ya kakkafeta da ido idon nan har sun sauya launinsu, harta kammala wayar ta ajiye a fusace ya ce
YOU ARE READING
MAI SAƘO (DAGA NEMAN GIRA)
Ficción GeneralRayuwata duhu ce! rayuwata ni kaɗaice a cikinta! Rayuwa ta na neman haske duk da bazata taɓa inganta ba, anya zan iya kuwa???????