*MAI SAƘO*
*(GARIN NEMAN GIRA..)**BILKISU GALADANCHI*
*ADABI WRITER'S ASSOCIATION.*
Arewa books at: https://arewabooks.com/book?id=6646536dc575fcfa9ee217d8
My sister you can't have that big tommy and still look fresh,young and beautiful, munada haɗaɗɗen Flat Tommy powder da zai taimaka wurin narka kitsen ciki which is 100% natural ingredients.its just a tea da zaki tafasa kisha ba ya saka gudawa in shaa Allah. Munada abubuwan gyaran buje iri iri kayan matan mu a top notch munada turarukan wuta da kuma khumrahs na asali masu siyo mutunci. Always send us a DM ki amshi rabonki.*
1.Deep beach
2.Deep Ocean
3. Deep sea
4. Date syrup
5. Coconut syrup
6. Tightening herbs pills
7. Aci a laƙe
8. Breast enlargement powder
9. Breast firmin oil
10. Ci da kaza
11. Manta uwa
12. Khumrar Mallaka
13. Flat Tommy powder
14. Infection flusherAnd lot's more. Mun fara end of year sells ɗinmu so maza ku hanzarto a Sweetner zone by season 7 ku kwashi rabonku. 07084161619
09.
Mota yajata suka koma ya zaunar da ita a sit ɗin baya ya kunna motar ya saka AC sannan shima ya zaga ya zauna a back sit ɗin giving her a side hug at the same time patting her shoulder with so much care, zuciyarsa gaba ɗaya a jagule he just hate everything about their parents, ji yake kamar ace shi da ƙanwarshi su bar gidan, da ace yau zai iya yin aure at his early 20's da ba abin da zai hana yay aure ya bar musu gidan gaba ɗaya yaje da ƙanwarsa, wannan tunanin yana yawo a kansa ya tsinkayi tana cewa"Yaya danaje gidan su Yaya Bashir ba, su Maminsu basa zama ko wuri ɗaya da Abba, ban taɓa ganinsu a zaune wuri ɗaya ba ko parlourn su ma mukaje zaka tarar ko da akan kujera suke to da tazara a tsakaninsu and ko ni ban taɓa ganin yana riƙe mata hannu ba fa, bayan wannan kuma ko ban taɓa ganinsu suna irin abin nan da su momy suke ba, ko ranar da na je gidan su Saudah ba yauwa suma na tarar Mom da Dad ɗinsu a parlour amma sunada nisa, gidan Aunty Dja ma fa banga suna haka ba, and Our granny and Papa suma basa haka why is momy and Daddy always like that? Su kaɗai suke wannan abin su kaɗaine iyayen da ke zama ba kaya ajikinsu fa." Zuhair ya danne zuciyar sa a hankali ya ce "Thats because ba haka ake yi ba suma sun zata bacci muke." Yanzu kam ɗago kai ta yi ta kalleshi hasken fitilun gidan sun haske ko ina na gidan ta ce "Bro meyasa suke sonyi kullum to always wondering me suke ji ne wai?" Runtse idonsa ya yi gam yama kasa kallonta cikin takaici ya ce "Meenal cut it, you are asking too many questions haba, ina ruwanki ban gaya miki to take that image out of your head ba, idan na ƙaraji ko i will slap you." Shagwaɓe wa ta yi "I am just curious ne wallahi, i am so sorry bazan ƙara ba." Cikin nutsuwa ya ce"Mimi." Ta ce "Na'am." Ya ce "Please Mimi ko so ɗaya ba ruwanki da son yin abin da su Momy keyi kinji, haramunne mace ko namiji da basuda aure suyi suma sunada aure shiyasa abin da ba kyau shine yanda sukeyi a ko ina, so Please kar inji zaki gwada ba ruwanki." Gyaɗa masa kai kawai zuciyarsa tana raya mata abubuwa da dama even now that she is in his arm's she is feeling different unlike before bata jin abu but recently she began to like it more and more always.
Sai after kusan 30mns ya kashe motar yaja hannunta suka shiga ciki, sun daina koma me sukeyi amma jikinsu manne dana juna Sun mayar da kujerar kamar gado sun lulluɓ da Duvet, Zuhair duƙawa ya yi ya ɗauki ledojin da Meenal ta zubar sannan ya miƙe ya ɗaura ɗaya akan dining ya wuce da ɗaya tana biye dashi Dad yana kallonsa ya ce "Sai yanzu kuke dawowa?" Murmushi ya ƙirƙira kafin ya ce "A akwai layine yau." Bai jira cewar Dad ba kuma ya kalli Meenal data ja ta tsaya ya ce "Wuce muje." Sai da ta wuce ya kalli Dad ya ce "Zamu kwanta Dad da zaran mun cinye wannan.""Alright you sleep tight dear." Wucewa ya yi ya rufe ƙofar balcony ɗin da key ya wurga key ɗin a aljihunsa sannan suka wuce ɗakinsa yana lura da yanayinta sam ta kasa sake jikinta taci naman ko youghurt ɗin kaɗan tasha ta shiga toilet ɗinsa dama tanada toothbrush a ɗakin ta wanke bakinnta tayi wanka ta kuskure bakin sannan ta fito ɗaure da towel ɗinsa, Wardrobe ɗin sa ta buɗe ta dakko pyjamas ɗinsa guda ɗaya ta zauna ta shafa cream da yake amfani da shi sannan ta saka pyjamas ɗinsa data ciro turaren kan mirror ɗinsa ta shafa guda ɗaya bayan ta saka sure spray ɗinsa tana tsokanar sa akan wai na mata yake saya bai dai ce mata komai ba sai ɗan murmushin daya sakar mata da bai wuce lip's ɗin sa ba kwanciya tayi bayan ta mayar fa hular data cire ta ce "Yaa ZM ka kashemun fitilan mai haske kan ka gama shiri." Baice mata komai ba dai har ya mike ya fita ƙaramin kitchen ɗinsu ya tafi ya ajiye plate ya wanke hannun sa ya koma ciki kamar yanda ta kimtsa haka ya kimtsa ya zauna a kan study table ɗinsa yakai ƙarfe ɗaya da rabi a wurin kafin ya tashi ya kwanta nesa da ita yaja bargon ya rufe su, wuraren ƙarfe biyar yajita jikinsa dumu dumu, da ƙyar ya buɗe idon sa saboda baccin da ke idon, a hankali ya ce "Mimi."bata amsashi ba ya kuma cewa "Mimi meye haka matsa mana ke dai yaushe zaki girma ne wai." Buɗe idon ta tayi sannan a hankali ta sake shi ta juya masa baya, kasa komawa baccin yayi ilahirin jikinsa sai yaji ya masa wnai iri, jin ana kiran sallah ya sanya ya miƙe daga kwancen ya zauna tare da dafe kansa na some second's kafin ya miƙe yaje toilet, Mamakin ganin Maziyyi kaca kaca a jikinsa ya yi me hakan yake nufi? Ya jima tsaye a bit confuse kafin ya tsarkake jikinsa ya ɗauro alwala ya nufi masallaci bayan ya tashe ta. Sai wuraren 7 ya shigo gidan koda ya tafi ɗakin bata nan don haka ya yi wanka zuwa 7:30 ya fito ya nufi parlour anan suka yi breakfast atare da iyayen shiru sai iyayen ne suke hira jefi jefi daga bisani suka miƙe driver ne ya kaisu office atare. Zuhair ya miƙe ya wuce ɗakinsa Meenal ma data yi wanka sanye da wata riga maraba da wuta iya gwiwarta ta ɗameta sosai shape ɗin jikinta a bayyane ba komai a kanta sai baje sumar tayi bayan ta tsaga biyu a gaba, sai sheƙi kan keyi daka ganta kaga boty yaran masu kuɗi, kai tsaye dama ɗakinsa ta nufa ta tarar ya kwanta ya rage hasken ɗakin kwanciya itama ta yi a bayansa ta ce
"Yayaaa." Batare da ya juyo ba ya ce "Mimi" cikin shagwaɓa ta ce "Yayaaa don Allah zan bika school ɗinku anjima." Yana gyaran kwanciyarsa ya ce "Me zaki bini school ɗin kiyi." Matsawa tayi kusa dashi ta kwantar da kanta a bayanshi "Yayaa kawai bana son zaman kaɗaici ne." A taƙaice ya ce "Tashi a saman jikina banson shashanci naji kuma zanje da ke ɗin." Matsawa ta yi daga kusa da shi ta ɗaura kanta a saman pillow "Yayaa yanzu baka so ina zuwa kusa da kai da baka mun haka meyasa?" A taƙaice yace "Ke baki san kin girma bane yanzu? A ?" Mirginawa tayi ta rungumeshi ta bayanshi a kunnenshi tace "I am your little pet sis, and will forever be ne ko na shekara dubu ma bazan girma a jikinka ba nariga na saba da kai ina kakeso inje in kwanta ajiki idan ba naka ba my big brother." Wani irin yarrr yaji a jikinsa, gaba ɗaya gaɓoɓin jikin Zuhair kasawa sukayi ya rasa a wane yanayi ya ke da ƙyar ya yi gathering courage ɗin tureta ya tashi zaune yana mata wank kallo ya ce"Mimi wai anya kinada hankali kuwa, lemme give you this last warning kar ki kuskura ko kusa in ƙara ganin kina mun irin wannan haukan, bazai yiyu ki riƙa wasa a saman jikina ba sai kace wata jinjira, this should be the very first and last time da zaki rungumeni haka kawai kina jina ko? Now leave fita a ɗakinnan kuma idan ba kwanƙwaran dalili ba kar ki ƙara zuwa ɗakin nan, maganar kwana anan kuma daga yau na soke haka kawai yarinya kin girma baki san kin girma ba." Ya ƙarashe maganar yana tsatsareta da ido a hankali ta sakko daga kan gadon tana kallonsa hanyar waje ta nufa yabita da kallo kamar yaje ya maketa yake ji ta fita ta ƙulle masa ɗakinsa ta shiga ɗakinta ta saka key kawai saman gado ta kwanta ta soma kuka kamar wacce aka yanke.
Mom Nu'aiym
Free pages
07084161619.
![](https://img.wattpad.com/cover/377851722-288-k995098.jpg)
YOU ARE READING
MAI SAƘO (DAGA NEMAN GIRA)
Ficción GeneralRayuwata duhu ce! rayuwata ni kaɗaice a cikinta! Rayuwa ta na neman haske duk da bazata taɓa inganta ba, anya zan iya kuwa???????