*MAI SAƘO*
*(GARIN NEMAN GIRA..)**BILKISU GALADANCHI*
*ADABI WRITER'S ASSOCIATION.*
Arewa books at: https://arewabooks.com/book?id=6646536dc575fcfa9ee217d8
My sister you can't have that big tommy and still look fresh,young and beautiful, munada haɗaɗɗen Flat Tommy powder da zai taimaka wurin narka kitsen ciki which is 100% natural ingredients.its just a tea da zaki tafasa kisha ba ya saka gudawa in shaa Allah. Munada abubuwan gyaran buje iri iri kayan matan mu a top notch munada turarukan wuta da kuma khumrahs na asali masu siyo mutunci. Always send us a DM ki amshi rabonki.*
1.Deep beach
2.Deep Ocean
3. Deep sea
4. Date syrup
5. Coconut syrup
6. Tightening herbs pills
7. Aci a laƙe
8. Breast enlargement powder
9. Breast firmin oil
10. Ci da kaza
11. Manta uwa
12. Khumrar Mallaka
13. Flat Tommy powder
14. Infection flusherAnd lot's more. Mun fara end of year sells ɗinmu so maza ku hanzarto a Sweetner zone by season 7 ku kwashi rabonku. 07084161619.
08
Saif na zaune a parlor Antynsa kamar yanda yake kiranta fruits ne a gabansa an baza mai su ya kasa sha shi wannan ɗawainiyar ne bai gane ba kwata kwata, shigowa ta yi ko yanzu ma da Hijab a jikinta da carbi ta zauna a nesa da shi sosai akan wata kujera tana fara'a ta ce "Azumi na yi yau Saif yamma kaxo bazan iya fitowa ba ya aikin?" A ladabce ya gaisheta sannan ya ce
"Ga kuɗin Hajiya da safe kince in ajiye a wurina." Ya haɗa da ATM ɗin ya taka har kusa da ita ya miƙa mata ta sanya hannu biyu ta karɓa tana masa murmushi ta ce
"To Sannu Saif na gode sosai."
Komawa ya yi ya zauna ta miƙe tace taho shigo kaci abinci mana." Ya kalleta amma bai tashi ba har takai kofa ta juyo tana kallonsa "Saif bakaji bane wai?" Muje kaci abinci mana in samu ladar ciyarwa dama yau na yi azumi." Jiki a sanyaye ya bi bayanta har zuwa wani babban parlour dake da dining anan ta zauna shima ya zaune matar jiya ta kira ta zuba musu abinci tana kallon matar ta ce, ki zauna muci abinci mana." Matar da ta saba da kirki hajiyarsu taja kujeea ta zauna tana murmushi ta zubawa kanta, Anty ta ce "Saif wannan mai aikin gidance sunanta Munira, Munira kinga wani ƙanina daga Zaria sunansa Saif." Munira cikeda girmamawa ta kuma gayar dashi ya amsa fuskarsa a sake ganin tare da me aiki ma take cin abinci ya sanya Saif ya saki jikinsa yaci abincin sosai bayan sun kammala Munira ta kwashe kayan, Hajiya Nasare ta ce "Saifullah ya kukayi da Mama." Yana ɗan murmushi ya ce "Anty ta yi addu'a kawai, maganar zama anan ɗinma tace in zauna dama ɗaki ɗaya ne gidan so ni ina kwanan zaure ne ko kuma in kwana ɗakin samarin layinmu." Murmushi ta yi
"Alhamdulillah haka ake so ubangiji Allah ya sa alkhairi ne sgaremu baki ɗaya, amma don Allah ka rike amanar fukiyar mutane Saif kaga nima sure nike a gidan duk da ina da aikina amma wannan dukiyar dai ba tawa bace Kam." Cikin ladabi ya ce "In Shaa Allah" Bayan dan wani lokaci ya mata sallama akan gobe zai tattaro ya dawo.
**************
Bayan kwana uku.*Yau ma dai Meenal na maƙale a ɗakin Bashir duk yanda ya korata ƙin zuwa ta yi shikuwa harga Allah sam bayaso take shige masa a jikin nan, kuma da farko tsoronsa yaga tanayi yanzu kuwa yaga ta rage wannan tsoron ba hanyar be bi da ita ba amma taƙi tashi daga bisani akan 3str dake ɗakin ta kwanta tana kallonsa da murmushi
"Yaa Bash saboda gadonka kake korana ko don't worry i will just sleep here." Be iya yace mata komai ba sai kallonta ya ke har sanda bacci ya fara ɗaukarta, sai da baccinta ya yi nisa sannan a hankali ya sakko daga kan gadon carefully ya buɗe ƙofar not to wake her up ya fice daga ɗakin baya ya rufe mata duvet a jikinta.
Da asuba Mami ta sakko ta bishi da kallon mamaki, tashinsa ta yi akan yaje ya yi sallah at the same time tana tambayarsa me ya ke a parlour?" Be bata amsaba ya wuce ɗakinsa ya tarar Meenal ta fito daga toilet da alwalarta anan ɗakin tayi sallah sannan ta fito bayan ya wuce masallaci ta shiga ɗakinta. A daren ranar Zuhair ya iso Abuja anan suka zauna hirar duniya Meenal kuwa tana can maƙale da shi kamar zata cinyeshi tsabar shagwaɓa. Daga bisnai sai watsewa akayi aka barsu shi da ita akan saman cinyarshi bacci ya kwashe ta, Bashir ya fito daga ɗakinsa yana kallon Zuhair ya ce "Wai Zuhair haka Meenal ke zuba taɓara yarinyarar nan so biyu tana kwana a ɗakina, gaba ɗaya na fahimci bata samun kwaɓa a wurinku kai kaga ranar farko yanda ta maƙalƙaleni kamar wata jinjira? Shiyasa jiya data kwana a ɗakin ni a parlour na kwano wai tukunna tsaya kaima tana maka haka." Murmushi Zuhair ya yi kafin ya ce

YOU ARE READING
MAI SAƘO (DAGA NEMAN GIRA)
Ficción GeneralRayuwata duhu ce! rayuwata ni kaɗaice a cikinta! Rayuwa ta na neman haske duk da bazata taɓa inganta ba, anya zan iya kuwa???????