8

785 54 10
                                    

🌳🌸🌸🌳🌸🌸🌳🌸🌸
KOMAI NISAN JIFA
🌳🌸🌸🌳🌸🌸🌳🌸🌸

       by maman shureim
             🌺sad-nas🌺

©Pure Momment Of Life Writers


Page 8
Atif yana jiyo kukanta da kuma kalamanta amma sam yak'i bud'ewa saboda abinda tamishi yamishi zafi sosai. Yana matsayin mijinta amma babu hali yayi wani abu,atunaninsa Mubinat ta fara sakewa dashi ya d'auka zai sami damar kusantarta ayanzu amma ashe sam ba yadda yake tunanibane.
"Me take nufi kenan wai,mema nayi mata ayanzun dahar zatace ta tsorata dani?"
Shikad'i yake zancen zuci batare daya furta komai afili ba. Muryarta ya jiyo tana cewa "Haba ya Atif dan Allah ka bud'emin"
"Sis Mubinat kije ki kwanta ina buk'atan kad'aicewa ni d'ayane a halin yanzu"
"Please Ya Atif kayi hak'uri kaji?"
"Naji kije kicire kayan jikinki kisa wani ina zuwa"
Bamusu ta wuce taje tasa kayan bacci wanda baya nuna komai na jikinta sannan ta zauna akan gado tana jiran zuwansa. Wayantane ya soma ringing,tana share k'walla ta d'auka da sauri ganin Ya Farhanne ke kiranta.
"Assalamu alaikum" ta furta cikin muryan kukan.
"Wa'alaikumus salam sis Mubinat lfy naji muryanki wani iri haka?"
Dai-daita kanta tayi sannan tace "lafiya k'alau yasu Ummi da Abdullahi?"
"They are all fine,how is Atif?"
Nanne ta fashe da kuka ta kasa cewa komai se kuka. Hankalin Farhan ya tashi yayi magana cikin sanyin murya "Sis Mubinat are you okay?"
"Yes i'm fine"
"Then why are you craying?"
"Ya Atif ne" dai-dai nan Atif ya bud'e kofar ya nufo k'ofarta,jin abinda Mubinat take cewane yasa ya tsaya sauraro. Taci gabada cewa Farhan "Ya atif ne yake fushi dani dan Allah kabashi hak'uri Ya Farhan banaso Allah yayi fushi dani acikin wannan daren."
Shuru Farhan yayi yana nazarin kalamanta sannan yace "Shikenan kishare hawayenki kidena kuka pls,i will talk to him kinji?"
"Thankyou Ya Farhan,i'm missing you so much..."
"Shhhhh,komai zai dai-daita kidena damuwa please."
  Koda Farhan ya ajiye wayan seyaji ba dad'i aransa yadda yaji tana kuka sannan ya tuna da kalamanta na k'arshe datake cewa "i'm missing you so much Ya Farhan."
   Tashi yayi zaune ya rasa meke mishi dad'i, wayansa ya d'auka ya kira number'n Atif amma akashe. Runtse idanunsa yayi yana zancen zuci
  "Tome yake faruwa tsakaninsu,duk yadda akayi akwai wani abu" number'n Atif ya sake kira karo na biyu kuwa seya shiga, "Alhamdulillah" ya furta tare da jiran Atif ya d'auka.
Shikuwa Atif tuni ya koma can d'akin ya kunna wayansa,ganin kiran Farhan ne seya d'auka,dan yasan idan ya sanar da Farhan abinda yake faruwa tofa lallai zaiyiwa Mubina nasiha akan hakan sosai,dan haka ya d'auka tare da cewa "hello"
Bayan sun gaisane Farhan yake tambayarsa meke faruwa tsakaninka da Sis Mubinat dantacemin kana fushi da ita pls inyi maka magana kayi hak'uri."
"Karka damu komai ya wuce insha Allah,mund'an samu sab'anine but komai ya dai-daita nagode."
Farhan yayi shuru nad'an wani lokaci sannan yace "toshikenan Allah yabaku zaman lafiya da kuma hak'uri da juna"
"Ameen" cewar Atif sannan sukai sallama.
Komeyasa Atif ya fasa gayawa Farhan abinda ke faruwa oho...

Tana kwance yayi sallama,zunb'ur ta tashi zaune tana kallonsa. Kusa da ita ya zauna tare da janyota jikinsa yace"Wato shine kika fad'awa Farhan ko?"
"Hakan shikad'aine mafita agareni Ya Atif,amma kayi hak'uri bazan sakeba"
"Hakan ya nuna duk lokacin da muka samu sab'ani zaki gaya mishi kenan?"
"Bazan sakeba" ta fad'a kanta asunkuye.
Hannunsa yasa yarik'o fiskarta sannan yace "Please karki sake gayamishi komai a zamantakewarmu dake kinji?"
"Ban tab'a gayamishi komaiba se yau,insha Allah bazan sakeba"
Murmushi yayi yace "promise?"
Kai ta d'aga mishi tana murmushi tace "yes"
Rungumeta yayi yace "i'm sorry dasaki kuka danayi yanzu"
Yatsanta tasa akan lips nashi "shhh, kadena bani kak'uri aikai zanba hak'uri nima bazan sakeba"
Dad'i yaji sosai dan sam Mubinat bata da girmankai indai wajen baiwa mutum hak'urine. Bakaman wasu matanba,dasuke ganin baiwa miji hak'uri asarace atasu fahimtar na jahilci dan wannan jahilcine babba wlh,Allah ya shiryar damu yasa mu gyara ameen...

Haka sukaci gaba da zamansu babu wani matsala dasuke samu. Sedai har yau babu wani abu na auratayya daya shiga tsakaninsu. Kuma ayanzu ita kanta Mubinat tana son tasan menene dad'in auren amma kuma tsorone cike aranta, domin suna hira sosai da mak'waptanta akan mazajensu.
Hakan yasa tabawa Atif daman wasada jikinta koda zata dena jin tsoronsa. Dad'in hakan yaji sosai tun wani rana datace mishi k'irjinta yana ciwo, tambayarta yayi ta ina kikejin ciwon?
Hannunsa takai dai-dai tsakiyar bubs nata tana yawo dashi tare da cemishi "kaga daga nan har nan har tananma duk ciwo yakemin" yayinda take yawo da hannayensa akan bubs nata.
Gogan naku aise ya rikice yana lumshe idanu tare da cewa "sorry" yana matsesu ahankali.
Ita kanta taji dad'in hakan sosai dan lumshe idanunta tayi tana jin yadda yake mata.
Tunfa wannan ranan yasamu daman wasa da k'irjinta cikin sauk'i,azuciyarsa kuwa cewa yayi "saura can..."

_Hmmmm! Mekuke hangowane readers? Muje zuwa dai_

Wasa-wasa su Atif watansu guda kenan a abuja,aurensu kuwa wata d'aya da sati d'aya kenan.
Dukkansu sunji dad'in zamansu a abuja sosai,amma Mubinat tana kewar gida sosai. Gashi Atif yace sesun k'ara sati biyu kafin su koma,hakan yasa ta hak'ura ta amince masa.
Ana sauran sati d'aya su koma Atif suka fita da wani abokinsa mai suna Hamza wanda bayi da aure.
Bayan sun gama zaga garine yace da Atif muje club mana. Atif yace "wato kai har yanzu baka shiryuba ko? Nidai nabar muku gaskiya kuyita fama."
"Hhhh muje to ka rakani ba jimawa zanyiba wlh" cewar Hamza. Atif baice komaiba suka d'auki hanyan club,tunkafin su isa 'yanmata suke layi akan titi kowacce da irin adonta. Daga nesa kake hango surarsu mai d'auke hankali dan akwai kyawawa sosai gasu farare tas.
Atif se binsu da kallo yake d'aya bayan d'aya,yana k'yallara idonsa akan wata yace "kai kaga wata anan" hhhh hamza yayi dariya "komu tsayane?"
Tsaki Atif yayi yace "wannan aiseku dabaku da mata."
Parking hamza yayi yace "toka jirani acikin mota ango,bazan wuce 30minit ba shap-shap zanyi infito dan already tana jirana acikine."
Kai Atif ya d'aga mishi sannan ya wuce ciki,shikuwa Atif yana zaune acikin mota.
Kyakkyawar yarinyace fara k'irjinnan nata abud'e gasu aciccike tana tsaye ajikin motan tana bugawa ahankali.
Atif ya sauke glass tare da cewa "ya dai?"
Marairaicewa tayi tace "kud'inane sukai short kuma gashi dare yayi please can you help me?"
Hannu yasa a aljihunsa yaciro 2k yamik'a mata batare dayace komaiba.
  Ganin bayida niyan kulatane yasa ta sake matsowa dab da motar sannan ta k'arb'i kud'in da hannunta biyu tareda rik'e hannusa ta shafashi akan bubs nata.
Atake Atif ya rikice yakai idonsa gunda hannunsa yake aiseya lumshe ido. Ita kuwa ganin halinda yake cikine yasa ta zura hannunta tacikin glass d'in zuwa kan wandosa...
  😔Allah ya dad'a karemana mazajenmu ameen.....

Vote and comment please hakan shine yake k'aramin k'warin gwuiwa

                                             Team #KNJ#

KOMAI NISAN JIFAWhere stories live. Discover now