PREVIEW

14.7K 999 181
                                    

Allah daya halicce mu bai kira mu abanbance ba sai dai yace.."ya ku bayi na"..babu wanda ya fi wani wajen sa sai mai tsananin imani.

"Murdadden Malami ne kuma Bahaushe ne mai dauke da yan biyun sa maza.

" shima Iyamuri ne mai tsatsauran ra'ayi da buri mai girma akan yarsa kwara daya..

Shin ya xata kaya tsakanin mabanbanta Al'ada da Addini idan rubutaccen al'amari ya shiga tsakanin yayan su?..

A wannan zamanin namu yaya mata sun zamto daya daga cikin JIGON cinikayya da sassan yarjejeniya wajen neman duniya da arziki wajen iyaye..

Shin wai mahaifi yakan tsangwame dan cikin sa ne?
Shin iyaye suna iya tafka kuskure akan tarbiyan yayan su ko laifin na yaran ne da basu jin magana kamar yadda iyayen ke cewa?

Lets find out in TUNTUBEN HARSHE.

Labarin da zaizo muku da abun dariya,nishadi,salon soyayya mai shiga jini da ratsa kwalkwalwa,sadaukarwa,Ban haushi,takaici..uwa uba imani...

Is not coming now..but soon!

FOLLOW@SURAYYAHMS
VOTE PREVIWS. ..
AND ADD TO UR LIBRIES..

TUNTUBEN HARSHEWhere stories live. Discover now