33:goodbye

3.1K 474 86
                                    

*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_

        *WATTPAD*
  *@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers   Association_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

_33..Goodbye._

_cambordia 9:45am_

Tunda Asad ya isa yake ta ziriya shikadai wajen neman hanyar da zaiga carmilla ashe anan ma case babba akeyi akan mijin twin sis dinta wato megahn,sun shiga kotu anan sabida mijin ta ray white ya mutu kuma  bincike ya nuna boro boro cewa meghan ce ta kashe shi gashi anan nigeria ma an turo jamiai ana jira ne atafi da carmilla
Domin case din karyan da akayi na fake death dinta

Kuma Already babban kotun tarayya daga can sama ta yanke zunrutun kudi da zasu ban na lefin bata min suna da akayi,molly da masu temakn ta r already behind bars..

Har washe gari ba aga asad ba kawu sai ya damu sosai sanda azad ya gaya masa yadda sukayi da shi jiyan akan inbasu gansa yau ba zasu neme sa,har kotun da ake case din anan carmbodia asad yaje dan yaga carmila da idanun sa,itakan ma bata lura ba Asad yana ji aka yanke ma megahn hukuncin daurin rai da rai sunata kuka su biun har suka rabu..

To jami'an da zasu tafi da ita ne suka zo,she is already traumatised to say no Daga idanun ta ta da zatayi sai ga asad agaban ta A Tsaye kamar statue ya zuba mata qarwashin wutar dake idanusan da  duka hannayen sa cikin aljihun sa,daga ganin sa kasan ba lapya ba

Cikin matukar kaduwa da raxana Bakin ta na rawa  tace ASAD?Tashin hnklin data ji ya taso mata be kai wanda yanzu takeji ba,dakan ta nemi alfarman yin masa magana na minti 30...cikin saurii da rudewa ta nufo gaban sa..Asad yana tsaye be motsa ba,hawayen ta ta share sannan ta dago ta kalle idanun sa da sukayi rammm tsaban fushi da damuwa wani sabuwar karayar zucia da kuncewar kai shike neman mamayar ta sede ta riga ta san rayuwar tane ya kare,soyyr dake zuciarta game da ASAD beda amfanin komi,Duk tanbayar dake rubuce a idanun sa ta fahinta,ta dada matsowa gwanin tausayi ta kalle sa cikin sarkewar murya tace IM SORRY ASAD..pls i am sr..wani sautin tass me gigitarwa taci karo da shi a fuskan ta tun bata karasa kalaman ba..."araunane yace sorry for what carmilla?ni bawai nazo bane dan na saurare ki,nazo ne in tambaye ki menene nadra tayi miki?why did u choose to blackmail her nd send her to prison?sabida nine,ko saboda karatun ki?..dafe da kuncin ta tayi masa shuru,wani tsawan ya dakata mata sanda ta razana yace answer me carmilla,kinsan gaskiya mesa baki fada min ba?why did you make me believe that nadra is wrong nd ure right,why?anan seya fara hawaye..is this another betrayal?another game?kamar xai mata kuka yace carmilla..pls tell me
Why did u make me hurt the woman i love so much why

..kuka carmilla ta dada fashewa dashi tanaji sa yana turasasa ta akan ta amsa,sanda tayi me isar ta sannan ta kalle sa cikin yanayin rudafden masifa da azaban kaunar sa dake damun ta tace pls
Stop...Asad.. A was only apologising for what my dad did to  ur nadra,nide baxan baka hakuri akan kome ba ni babu abunda na maka.."duk abunda ya faru kai ka zabar makan ka,da ina iya zabar maka rayuwa ko sauya maka ra'ayi da na sa ka so ni ka rabu da soyayar nadra aranka cos u actually derseve me not nadra..nadra bata dace da kai ba.
Bakin sa har na bari Yace what?

Kukan ta cigaba dayi tace
"ni da kai duk muna  iya cutar da abunda
Muke matukar so akan wasu dalilan mu....but her love for you was limitless...it has no right or wrong

Ko da shike Ka kasa fahimtar soyayyar mahaifin ka ta yaya zaka fahinci na nadra?

Nikuma na dade da gane mugun hali da son kai irin na baba ba" i know he nava loved us"...Asad baban ka ya taba saka abu dole ne ko yataba cewa in baka masa abu dede ba zai kashe ka?but i still obey my dad...not bcos he is right..but bcos he is my FATHER kuma Bambanci na dakai kenan

TUNTUBEN HARSHEWhere stories live. Discover now