_24. ..insecurity..._Asad yana karasowa cikin dakina ya wani fincike duvet din ya watsar a kasa a firgit na mike ina kallon sa da idanuna wayanda sukayi dishi dishi tsaban kukan takaicin lamarin sa da carmilla danayi",shima kallona yakeyi..yace weldone, shikenan hankalin ki ya kwanta,kin raba ni da wacce take zuwa duba lpya ta kullum bayan ke kinki kulani?to carmillar tace baxata sake zuwan ba,all thanks to u ur hignesss are u hapy now?..azafafe na murguda baki na kumbara nace yes!ai sai ka fice min a daki,dama bakayi dan in sani ba..nd if she dare lie abt anything dis time i wll do it worst,dan nasan muguwa ce makaryaciyar banza,shiru yy sannan ya sanyaya muryan sa yace hey enough baby..wai mesa baki jin magana ne nace miki ba carmillan da kika sani ba ne wannan ko?she has changed for god sake nadra carmilla wallahy ta shiryu,why wont u c?...tun kan ya gama na mike tsaye a fusace nace dakata min,kai har wani ido kake da shi akan ta?ai da kana ganin gaskiyar ta daba haka ba?she wont have emotionally black mail you yanzun ma Allah kadai yasan shirin ta kuma wallhy nide bazan barta taci nasara ba,a wajena she is still carmila campbells so i wont see anything ure seeing asad,kama dena bata lokacin ka,dan har abada baxan taba yarda da wancan munafukar yarinyar...waima meya kawo ka dakina?me zaka fada min kuma?...in babu kayi waje..i hate her,i hate carmilla..nd the fact that ure still with her anoyyed me...
asad ji yyi kamar ya bude kwakwalwata ya nuna min gaskiya amma ina,sosai na fishi bacin rai na masife shi,har ya saduda yace kenan bazaki saurareni ba?nace in akanta ne yes..in akwai wani abu daban sai kafada in babu shikenan kayi waje,yace hmm toh shikenan babu,dan kallo yabini dashi yyi sai bai kara minti daya ba ya fice ya kyaleni anan ina faman sauke ajiyan zuciya...
Hakan rayuwan ta kasance mana bama wani kula juna sosai,da kyar nama iya yarda na tabbatar cewa carmilla bata zuwa gidan namu tun ranar...babu yadda asad beyi dani akan tuban carmilla ba amma haka naki firr
Daya lura abun nawa har da wutar kishi Shima sai ya kyale ni,a schl i was literally controlling his movement,his calls,carmilla in ta kirasa wani bin data ji murya na zata katse wayar...Abu daban take gaya masa akaina,takan nuna mishi she is cool abt me,kuma ta fahimce tsanar dana ke matan,amma asad be taba gane cewa carmilla babu wanda ta tsana a duniya kamar ni ba
Aranta bawai muyi fada shine burin ta,
Burin ta in mutu ko in rube a prison inda zan rabu mata da asad na har abada.Dan ta dade tana lura kamar a duniyar Asad ni din ta dabance,tagane inhar mun samu sabani baijin ddin komai aransa,but she is not sure ko soyayya ne dan be taba gaya mata hakan direct ba nima duk fadar mu ban taba kawo wannan issure na mata gori akai ba.
So she is confused abt us har yanzu tana de so lallai ta gane shin tsaban yan uwan taka ne koko akwai wani abu?domin kuwa ranta na matukar harzuka ta in ta tuno fuskata,toh in har nice silar daya sa asad yaki furta mata kalman so ashe baxata iya daurewa akaina nan gaba ba..she just need a proof,tana so taji matsayin dangantakar mu..sam bata son tayi wani garajen.
Anan kuma kullum nice me zafi,na bi na ishe sa d attitudes akan maganan carmilla,"wani bin in nabashi haushi sosai sai yy ta tunani,in har haka nake jin zafin shi mesa baxan tsallake dokar su mama da kawu akan soyayyar danake masa?..se ya dauka kawai halin kishi ne irin namu na mata,he totally despise the fact that ina nuna cewa na tsane carmilla da duk abunda ya shafe ta
Somtimes dan ya koya min hankali sai ya ta bani labarin ta,da partyn da suke zuwa da duk abunda sukayi tare da bana nan,kawai haushi yake son ya ban,amma nikuma sai na dauka Asad kawai baya so na ne
Inma akwai son to na carmilla ya danne nawa tunda har ze iya yafe mata ma su dawo abokai..i was feeling down nd miserable kullum bana gane luggan sa,mind dina ya riga ya raya min cewa carmilla ce me matsayin so a zuciar Asad.
YOU ARE READING
TUNTUBEN HARSHE
Mystery / ThrillerTuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells