*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_*WATTPAD*
*@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers Association__Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
_32,__freedom_
Tun daga wannan lokacin komai ya danyi sauki Asad ne kawai be san komi ba,azad yana can a gidan barister suna ta faman hada haden shaidun da suka samu akansa
cambells kuwa yana can ya sake baki burin sa ya kusa cikawa dan haka this time arnd hankalin sa baya kan wayanda suke bincikar rayuwar sa a boye,hakan ya sa komi yake zuwa ma azad da sauki.
Anan kuma Asad yana ta iya kokarin sa akan game din,washe garin ranan kwasam sai mr campbells ya kira shi yace da shi ai anyi hacking computer sa so ya dan dakata a gida sai sun kira sa.
Asad sai bai sake zuwa gidan ba dan yau befi saura kwana biyar a koma school ba,shikadai a dakin sa yake rayuwan sa,in yaci abu me nauyi to indomie ne, baya fita ko ina babu shan taba,baya waya da kowa sai in Azad ne ya kira sa.
Shida azad kullum maganan daya ne,akan case din sa da nadra amma Asad sai yana nuna har yanzu kansa a rude yake kuma yaki ya gaya ma azad cewa yana buga game din
Koda azad ya tambaye sa game da dauke kafar sa dayayi shiga wajen su mama da kawu sai Yace da azad ai mama masifa take masa yanzu
shi kuma yasani cewa kawu baxai taba yafe masa dan yaki yayi karya ya fadi gaskiyar sa an kai nadran sa prison..duk san da Asad ya fadi hakan sai axad ya tambaye shi"...are you sure gaskiar ka kafada akan nadra?
..shikuma sai yace eh..to kullum anan suke tsayawa da hirar,Azad sai yce masa ka sake tunani dai.To bayan campbells ya bashi hutu,nan ne azad yake sakewa ya dame sa da waya kullum yana shan cikin sa akan game din da komai da komai amma har ya Asad be dago ba..
Security agent expert a india su sukayi yi hacking programe din hankalin campbells sosai ya tashi dan ance masa nashi ne kawai ta samu matsalan gashi gagggan masu cacar suna ta neman mafarin matsalar basu gane komai ba
Dake harka na kudi ne da rashin imani tuni Sai suka fara zargin sa aganin su ko wani abu campbells yake shiryawa a boye dan ya lashe gasar,sai sukace su fa sunyi kkri sun gane matsala badaga su bane dan haka babu ruwan su ko campbells ya san nayi ko suyi replacing din sa da wani su kwashe arzikin sa duka,hakan ya bata ma campbells rai matuka duk computer gurus da geniuos na nigeria da kasashen waje sanda ya sa aka shiga farautar su dan magance matsalar,to kafin hakan yay yuwa azad har sun gama sai ya sa aka bude masa komin sa ya dawo dede kwatsam sai campbells ya dawo da murna akan gobe gobe zai nemo asad ya cigaba
Da taimaikon yan bincike Azad ya diverting call din cambells zuwa nashi wayar,aynzu in de campbells ne zai kira asad to azad ne zai ga kirar ba asad ba
Aikuwa da safen Allah ya kira har dayimai bayanin duk abunda ya afku,azad sai ya masa alkwarin zaizo yau ya fara aiki,By 9am azad yaje mansion din campbells ko kadan basu gane komai ba
Dan ko muryan su ma iri daya neAsad kuwa yana fama da tunani na damuwa da kadaici baima san ashe campbells ya neme san ba,mama ta daure ta rabu da shine sabida ko da tsananin rashin su duka biu zai tursasa tunanin rayuwar sa
Nan Azad ya soma game din yana bata komai danshi beyi karatun law ba,yana dao amfani da ilimin sa ne yana kwashe sirrika musamman secrt password logos da link din mutanen da campbells yake kaxaman harka da su,daga ya dawo ze tura ma yan bincike kawu da barister da team din su tuni suka wargaza ko ina suka samo gaggan sheda akan manyan asirin cambells dake boye within 3days,komai ya zamto babu kanta agame da game din, azad yana da ilimi amms baida basirar da Asad yake dashi so koda yana da niyya ma ba bacin game din zaiyi ba
YOU ARE READING
TUNTUBEN HARSHE
Mystery / ThrillerTuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells