_Toast:envious ppl Automatically assume ure mad at them when ure quiet,and thats what we called"guilty consience"!_
_11..silent betrayal_
*This page is for Hasiya Aliyu Albani,Also known as medina Albani..her talent is forcing out my laughing skills😜oya stay bless iyawo.*
Washe gari After 2hrs open field lectures da mukayi daidaiku wayan da basu shiga hidimar competion din ne kawai suka nufi gida.. akan balcony Asad ya barni ni da zahra bugaje muna hiran lectures din da muka fito shi kuma ya nufi masallaci.
"Sai Mukasame waje mai kyau muka tsaya fatimar ce Ta miko min wayarta da tuntuni yake hannun ta take famar latsawa.."
Tace Nadra,kar na manta ki saka min number ki..nasan Asad bazai yarda mu dame shi ba..ba yabo ba fallasa
Na karba fatima tabi hasken fatan hannu na da idanu in quick glance tana kallon jan kumshi dayaji yatsuna,cikin nitsuwa na shiga latsawa na saka digits zansa suna na nadrah,sai naga akwai match dayawa sai na juyo na dube ta dazinman na tambaye ta wani inkiya zansa mata tagane..kafin ta hankara sai naji an banke kafada ta da karfi sanda kasusuwan hannu na suka amsaNa juyo da sauri
Sautin Qwas qwas na dogayen takalma shi ya cika mana kunne,fatima ta gyara tsayuwan ta da kyau, niko cike da mamaki Na dago kai dan naga waye charaf sai muka hade ido da wacce ake cewa carmila campbells...,tayi wani irin shiru ta kame hannun ta harde a hammata kamar bata san ta buge ni ba,take ma hade rai i looked at her well cikin nuna nima na san kaina cike da kallon sama da kasa babu kuma alamn sauki akan fuskta,"... just then na lura da ayarin ta wato molly da rico nasty agefe duka sunyi shiru sun tsura mana ido nayi tunanin nayi musu magana amma haka kawai naji araina carmilan bata burge nin da zaisa nayi musayar yawu na da su ba .."yes tana da aji kam amma ko kadan kyaun ta be razana ni ba kamar yadda naga ta dauki kanta tana wani fixga cikin nuna ta isa tana wani hura min hanci,"
....mswww naja tsaki mai sauti juyowar can cikin dodon kunnen su sannan na dauke kai na..nace fatima ina jinki me zansa?fatima ta karkta kai kamar me tunani chan tace emmm?kisa "pulchritude"..na mata kallon iyye?tayi dariya tace yes bazan manta cos its Asad's favourite.. murmushi mai sauti ya kufce min nace ok,araina nace lallai asad ashe gulma na kawai yake iyayi in bana nan, batare da na bada hankali akan reaction din su ba muka share tashar su,since sun buge ni ba su ce komai ba muma ba sannu ba madalla muka yi banza da su mukayi kamar basa wajen,"
girman kan su budi baki suyi magana karara shi ya bayyana ayanayn su sai suka bimu da hararar gefen ido mai xafi still basu tanka manan ba carmilan ce ta gaji ta motsa tana gaba tana taku sauran suna biye da ita
Kallo daya nayi ma Bayan su nace"..mahaukata..fatima ashe kuwa baxamu shirya da yaran nan ba,wata acikin su ta sake min irin wannan rainin sai na barka wannan guntun skirt din"... cikin kasa daure abunda nakeji araina na fadi hakan,fati data lura da hakan ya ban haushi sai tayi kwafa salon tsokana tace oh oh no pulch,ta riko hannaye na ta juyo dani muna fuskantar juna,tace kar ki damu su...tell u what?nace what...tace ure so beautiful,..nace hmm na turo baki a shahance tuni na shiga kokarin zame hannu anata anma bata sake ba'tace..look am serious kullum ina fada miki ne amma baki yarda..,asad yazo da ilimi ke kinzo da kyau mai dauke idanu...dint u notice that haduwar ki ne yasaka dole azo ayi miki kallo na musamman?yadda taga ina yamutsa fuskan tasan kalaman tan a banza na dauke su,little did i knw that dagaske hakan ne,carmilla zuwa tayi taga kyaun nawa da ake fada..ashe dazun fitar mu daga lectures molly ta dauko chapter na a majalin su,tace guys have u noticed?gayen mu fa ya sako wata sabuwar teddy bear,'..carmilla ta daure tace "and she was holding his hand throut kamar wata makauniya
Molly tayi dariyar tsokana tana tarin karya... emm ehmmmm tuni carmila ta hade rai bata sake cewa uffan ba..wasu anan sunce ni blood sister Asad ne,rico tace sam bata yarda ba..ita kam ma haushi na ta keji
Cos bata ga alaman zanyi da'a ba
YOU ARE READING
TUNTUBEN HARSHE
Mystery / ThrillerTuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells