Toast:be bold u might not live long but u will die a hero,be brave and live to conquer!!
_4...what makes the storm_
Bayan ficewar kawu Muma muka tashi muka nufi hanyar daki,mita Asad yake shikadai bance da shi uffan ba har sanda na bude kofata na shige ciki,daga shiga tan ko zama banyi ba najiyo kamar inuwar mutum abaya na gaba na ne yay mumunan fadi hade da roling hazel eyes dina nayi saurin juyowa wani durus nagan shi a tsaye ya zuba min idanu
Na dafe goshi"oh god Asad?Nayi rau da ido Nace menene?yy shiru ko ajikinsa ya tsaya kyam agaban door cikin dage girar sa shima yamin alaman irin what?dauke kai nayi cikin fargaba na soma tahowa"..why r u here?Tun ma kan na kara magana ya nuna ni da yar yatsa
"yace hey stop there,karma kice min komai dan duk ke kika jawo min,na ware idanuna cikin mamaki nace ni?yace yes dana san silar kirar kenan dabanje ba"i just hate this place,..ya dan shafo gashin kansa yana yarfa hannu cikin sigar isknci harda wani lumshe idonsa,galala na tsaya ina kallon shi baki na a bude ina kan jinshi,".
Wallhy wnan nigeriar bata da dadi,shikenan kullum mutum agida kamar wata mace?,this nigeria is fucking disqusting and soooooo boring.A hankli Nayi tsaki nace shirme،toh cahn ta matse maka ai kai ka nace wa dakin so kai kaga dama...
Yace oh yeah,taking things and feelin ma self?ai daki yayi arayuwa...daga nan wani dan iskan pose yy yana mimiciking yadda yake shan taba da hannun sa dan inji haushi"Ure so disquisting" na furta cikin harara idanuna tamkat xasu fado kasa ban iya daurewa ba na juya masa baya
queit serious na shiga mita nace Abun nan da kake sha cuta ne kuma ka sani but ka nace mishi, look am tired of u asad,kaje ni bana bukatar me shan taba a daki na ma..
Dagowa yyi Cikin neman tsokana ya zaburo ta gabana a fitgit sanda na matsa a tsomare ina neman dafe bango
Wani yelwataccen murmushin shi mai narkarwa ke kan fuskan shi kuma yana mai cigaba da murmusawan ya dora yatsan sa akan karar hanci na ya lakata still looking cute to the moon,yace"u aint tired yet kinban abinci ne?sai ya dage min girar sa bansan sanda na dafe goshi na ba.."im hungry pulchritude..this time cikin sanyin murya ya furta cikin marairacewa har yana make kafadun shi abun tausayi kamar dan karamin yaro
Shiru nayi bance uffan ba dan har tsakar idanu na yake kallo..."ni wallhy yunwa nakeji kije ki kawo min abinci dabance uffan din ba ai kuwa yay wata kasalliyar super akan gado na ya bararraje
.
Da Kallo na bishi a Dan dole nayi hkri na fita,spaghetii jolof ne da meat balls a ktchen sai nayi warming i have to take ma time dan ko akan yawan shan taban nan Asad xai bukaci shan fresh juice na yayan itacuwa,so i used only apple dan na masa plain juice,dana kammala ice cube na zuba akai na saka straw da abincin akan tray duka na kawo masa daki,A hnkli Na turo kofar na shigo sai naga wayam babu shi da har zan juyo in duba sai naji motsin kofar bathrum dina.Baki wangale na tsaya cikin kasa je tray din,Asad ne ya fito sanye da dogon wandon sa kirjin sa babu ko riga sai famar tsantsane kansa yakeyi nace
"O my god asad?me nake gani haka whats wrong with u?Yyi saurin cewa excuse me?ke wanka nayi ya wani hade rai..mamaki ya cika ni nace this is a girl's bathrum lapyar ka kuwa?wani kallon yamin harda dora hannu akan kirjin sa yace ke din da kike shige min nawa are u a boy?
'Share shi nayi nace nidai bana wanka a dakin ka kuma kar ka sake yi a daki na..
Wucewa yy kamar bada shi nake ba,idanun sa na sauka akan tray din
wani sautin ahh ya sake ya taho da sauri zai xauna abakin gado dan ma ya nuna min ya matsu yaci abincin har saura kadan ya tureni,sai na dago muka hade ido kan nace uffan yace toh kiyi hakri, i said soryy... ke sai ata baki hakuri bazaki amsa ba i dont like it y wani hade rai yana shan qamshi
Kula shi ma baxai kara min komi ba so bance mashi cikan ka ba na aje mashi abincin na juya abuna,chan nesa da shi na zauna zan kunna system sai naga yana bubude abincin yana ta kallon su '....natty girl...nayi kamar banji ba yace nadra zo nan ki gamin wani abu,he has neva sound serious for ages sai kawai na tashi da guntun mita na taho ta gabansa aikuwa ko snds banyi ba charaf sai naji ya cafko ni a hankli ua jawo ni jikin sa ya matse ni akan cinyar sa
YOU ARE READING
TUNTUBEN HARSHE
Mystery / ThrillerTuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells