9:love triangle

4K 428 152
                                    

_9..the love triangle_

This page is for the almighty Ahumaggaress of surayyahms wato siyama ibrahim and MATARKB..

Asad Ya karaso wajen yana murmushi yana dan sosa keyan sa "fatima bugaje ce ta soma sa shi murmushin dole da panicks dinta na Congratulations dan inka ganta zaka ce itace mai result din,"..congrat bro,Wasu ji suke kamar wasu akayi dan ba karamin haushin cewa yana son carmilla suke ji aransu ba,thy tot yadda ya maida kansa wawa agaban ta haka ma result zai fito in her favour,abun ya basu mamaki matuka.

Waje ya nema ya zauna yana ta kallon su dan arayuwar sa bai iya duba result dinshi ba,dan result ko sau daya bai taba zamtowa damuwar sa a duniya ba, Fatima ce agefen shi daf along with few students anata hira,most of them want to know how and why yayi defeating carmilla amma sai yyi shiru sam yaki ya ce komi

" babban hater carmilla wato Shawn mendes shi ya kuso kai cikin taron da tsokanar sa..yace ure smart mwn,u fool the fool who think is fooling, aka kwashe da wata muguwar dariya,cikin yanayin murmusawa Asad yace noo pls,so is this schll all about carmilla?wasu suka gyada kai sai yace hmmm no no ni bana yi,nasan bata so na anma bana da burin na buge ta ko nayi gasa da ita,..shawn yace yea mun fahimta,bazaka bukaci hakan ba sabida itama tasan kafi karfin ta..wani dariyar aka sake yi.,haka suka rinka yi yana fadan kalma mai kyau sukuwa babu ruwan su kome ya fito abakin su sukan fade shi,..

Rico nasty hr ta bar wajen ba wanda ya lura tana nan ake maganan,fitar ta ke da wuya sai ga kirar molly..'helo rico, kizo ki same mu a wash room pls come"yanayin muryan mollyn yasa tayi hanzari ai ba shiri ta nufi wash room ta shiga bude bude a 2nd door ta same su

A firgice cikin wara ido,ta tsaya bakin ta yana mai furta"
Oh my god . sai Ta rufe fuskan ta da tafin hannun ta cikin tsananin jimantawar ganin carmilla zube a kasar toilet a wargaje fusknta sosai ya sauya kamannin sa, tsaban kuka idanun ta har sun kumbura sun haura.
Cikin kaduwa rico tayi tsam tana bin su da muxura
Da alamu molly tayi ta gaji ne,ita ko campbell ganin rico yasa ta sake fashewa da wani axaban kukan

"he want to ruin me,he deccccccceived me...tayi stressing word din har bakin tana bari cikin shsheekar kuka.

"..Carmila?rico ta firta jikin ta a matukar sanyaye cikin kuka carmilla tace No dont nasan nna, yaji labari and im dead,...so dead.

I badly need this result yakamata nice a gaba dashi,but what hapend?he is trice my point?nikam na shiga uku

Cikin tausaya mata duka suka iso gareta agaggauce " hey calm down Nothing wll happen,nna wll understand tunda yasan ba halinki bane,kin manta yanzu aka fara ne?,this is our first attempt fa u just
have to think of yadda zai kasance masa dama na karshe,carmilla u can do this.

Im scared....cikin bare baki ta fada

"Carm Dont be scared,i mean yaron ma fa be damu ba gashi can yanata kare ki,he realy dont wanna hurt u..hala dagaske yana son ki ne.

" dauke kukan tayi chak cikin bacin rai tace 'I dont want to love him,i hate him...abunda ke gabana kawai nake burin cikawa n he stole it away...u knw the rules nnna wll neva spare me today..ku kunsan waye mahaifina kikasan hukuncin da zan fuskan ta akan haka?

Molly tana shiru,rico tace Ok relax,...look taso zo muje kji abunda yaron yake fada maybe u wll feel relaxed, carmilla bata so ba amma nan ta jawo su suka je har bakin hall din suka makale a window Daga nan duk suna jin hirar da akeyi.

Cahn carmilla ta tabe baki cikin tsananin mamakin mutanen duniya,so daga abu ya faru da ita har ana cewa inama a tsige ta a matsayin ta na brain box queen?

Cike da kaduwa ta kura idanum ta da kunnuwan ta dan ta ji amsar da zai fito a bakin sa

Asad Yace "a'ah,shi bazai ma taba shiga brain box ba tunda tun usulu ance da ce not invited and now he is planning to respect that

TUNTUBEN HARSHEWhere stories live. Discover now