2 ..im inncnt

3.2K 592 509
                                    

*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_

        *WATTPAD*
  *@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers   Association_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

_Mummy zaheeen na cika alkawari?😎kinci sa'a turancin jan pari kawai na iya,bana so inyi ne kar flasher tace zatamin daria😙_

*29....i did'nt kill her....😭*

muna isa gida wani karamin zazzabi ne ya kwantar dani banma san me Asad ya gawa mama ba
Cahn dare da kawu ya dawo naji tana ta masifa tana cewa koma mya faru aini na jawo,kuma ita kam wallahy babu ruwan ta ta cire hannun ta akaina

Kawu yaji bakin cikin al'amarin matuka cos acording to yadda asad ya mayar musu shine asali nice na nuna na tsani carmila sabida yana kulata kuma ai ance ya aure ni yaki sai na hada duk da fushin kawu araina ina xuzguna mata.

Dari bisa dari mama ta yadda hartana dada bada kawu labarin abunda taji inacewa awaya"da nace carmilan ta mutu man ai bani na kawo ta schl din ba"..duk suka gama hauhawan su kawu najin su,zulai aka aika ta kirawo ni sai ta dawo ta gaya ma kawu ai zaxxabi me zafi ne ya rufe ni,kawu yace maxa mama taje taban magani nasha gobe zamuyi maganan daga nan ya share su ya haura dakin sa,Asad ma sai ya fita

Sai can dare ahakan ma Da kyar mama ta kawo min maganin,ta samu na dunkune waje daya nikadai ina kuka,"ko da na ganta ta shigo  dagudu nayo jikin ta  fada ina neman rarrashi amma sai mama ta share ni,se na shiga mata sabin bayanai akan wallhyy bansan komi ba,bata ko kula ni ba ta dangwala min maganin akasa tayi tsaki xata fice nayi sauri na kama kafarta har kasa na zuba gwiwa nace mama dan Allah kice kin yarda dani,mama wallhy kinsani bazan taba iya aikta hakan ba

Duk jikna rawa yake Na bata tausayi matuka amma dake Asad ya nuna be aminta ba hakan ta
Rufe idon ta tayi ta xaxxage ni,"..tace min me bakar zucia ai dole ma Danta yaki aure na

Tace nadra tunda har zaki iya tozarta tsiraicin mace ai uwata tayi makanta adalci data mutu dan da haihuwar mace iri na gwara anyi asaran cikin,Tace duk abunda ya same ni adede ne ai ni najawo makaina,ita kar na sake kulata ma

Kukan dauke min yay chak na sunkuyar dakaina duk jikina yana rawa slowly hannu na dake rike da gefen zanin ta ya ke zamewa kasa dakan sa..

Tunda mama ta furta min haka naji bana duniyan,wallh zan iya rantsuwa har ta gama ta fita da kusan awa amma ban iya yin motsi awajen ba,wani azaban kewar iyaye ne ya dulmuye ni,naci kukan tausayin kaina, nayi nafila ina ta kukan neman mafita wajen Allah akan sallaya na baccin wahala ya dauke ni

Washe gari da safe arnd 8 zzabin ya tsanan ta min dan haka amai nake tayi a bayi kamar zan cire raina,nan se ga zulai ta shigo min babu sallama se tasa min muryan kuka'nadra wai ki fito ana neman ki,kai kawai na gyada mata tayi waje tana hawaye tin danaga haka then i knew sumtin has gone wrong
haka na futo banko sa takalmi ba dagani sai riga da skirt da dankwali na dana kife akaina,tsaban abunda nakeji na azaba ajiki na ban daga kai ba sanda na iso gaban su kawu da wasu baki guda uku biu maza daya mace ba.

mama da kawu da Asad duk suna tsaye suma daga fitowa na ogan yace are u the nadra mahmud?,a hankli nace yes,atake ya ciro warant ya nuna min yana cewa am under arrest for the muderer of Carmilla campbells obasi

Agigice ,nace what?murder,i.. i..i..dint kill her..

yace u have the right to remain silent,or anything u said wll be use againts u in the court of law,ju nayi kamar an jona ma jini na shock matar tana riko ni na fincike a birkice na tsala ihu nace wallahy ni ban san komi ba,atake na fara kuka kawu ne ya matso kusa da sauri ina ji yana ce musu am just a suspect
Babu wani shaidan daya nuna cewa ni na kashe carmilla so untill am proven guilty thy r not allowd to treat me like a crimnal,

TUNTUBEN HARSHEWhere stories live. Discover now