2:our nigeria

5.9K 731 74
                                    


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

_2...our nigeria_

Ni'imar dake tattare da shigowa sabuwar kasa dana sabon gidan mu daban take kullum sai na tsaya akan balcony ina nazari

Wato ta kasar Nigeria wata shaharrariyar kasa ce a nahiyar Africa wanda zanso ince Allah ya riga ya Albarkace ta da komai da komai na arziki kasancewar in za'a bude tarin niimar dake kewaya da ita dan adam bazai gushe a dakika bai godewa ba.

Duk da kalubale da fadi tashi irin tamu ta dan adam Nigeria har wa yau tana amsa sunan ta Kasa Kimsatsiya kuma muhimmiya a duniya wadda ta kafa dumbin tarihi a ko wani fanni na rayuwar dan adam iyakar in da dan adam zai iyayin jigila da nisan tunanin sa

A kasar nigeria,Anfi sanin kabilar hausa a arewa,yoruba da kabilar igbo achan  ta kudu gabas da kuma yamma dumbin Rabe raben al'adu da kabilu yasa bambacin halayya da gogayyar yan nigeria ya rabu ta siga daban daban

Misali,karatun Allo ko ince arabi kusan wani jigo ne a rayuwar dan bahaushe,almost free and fully accepted,a kasar hausa shi cikakken bahaushe da chan ba'a san shi da tsanan ta neman ilimin kimiyya da fasaha ba,mafi akasari yaro a arewancin nigeria yakan taso ne yay gadon sana'an hannu awajen iyayen sa da kakkanin sa.

Hakan yasa Bahaushen mutum ya dawwama wajen neman nakan shi tare da karancin wayewa,bagidadanci da kauyanci,bai  damu da abunda ba nashi ba hakama a wajen bayyana halayya dan bahaushe ya fi nuna alakar sa da tarbiya daya samo asali daga addinin sa,daga bisani kuma bahaushe yakan kafa jigo da girman iyayen sa.

bahaushen mutum ya kasance mai killataccen hali sabida tsarin addinin sa dake sakaye da al'ada da mu'amlayyar sa.
Hakan yasa dan Bahaushe ya gaji akida,shugabanci، zumuncin sa da karar sa ya sa yake da madogara.

Shikuma bayarben mutum ya nemi ilimi,kuma ya samu.

Ko da shike turawar falar hula anan wajen su suka fi zakewa shiyasa ko a cigaba ne bayarben mutum shine agaba wajen kawo tsare tsare wajen hamayya da neman kawo cigaba ma kasa.

Sai dai shi kabilar bayarbe mafi akasari ya kan bautawa al'adan sa ne fiye da addinin sa ko kuma ya cakuda su waje guda,babu ruwan shi da kyashi su basu da bakin ciki musamnan in akan abun da zai amfane dan adam ne hakan yasa suke da shugabaci ilimi kara da karfin hamayya mai muhimanci a  tarihin nigeria

Sai inyamurin mutum,Shi dai iyamurin mutum  ya kasance ne mai ra'ayi,tsassauran ra'ayi,ya yarda da cewa duk abunda ka same a duniya to iya karfin ka ne da zafin neman ka ya samo maka ba Allah ba.

Hakan ne ya sa inyamurin mutum ya xamto mai son kai da son xuciya, akan neman nakan sa ya kan aje addini tarbiya da al'adan sa ya kulla alaka da iya abun da zai ficce shi,walau mai kyau walau marau kyau

awajen iyamuri komi halal ne in har shi ya samu kowa ya mutu be damu ba,and this selfish attribute has only make them so infamous in nigeria till date.

Iyamurai sune mafi kankantar kabila amma bambacin halayyar su da saura jiga jigan kabilu biyu yasa suka fito daban.

Zafin nemansu shiya  ya kasa su cikin ko wata jaha a kasar nigeria,lungu da sako zaka gansu da iyalan su ko su kadai suna halattaccen aiki ko akasin haka.

Iyamuri koda ya samu arziki baxaka banbanta shi da mai nema ba domin shi san bai san ya ishesa ba sabida har yau yay amanna da akidar sa na cewa xafin nema shike kawo samo and there is more to his sweat in har yana numfashi.

Shi inyamuri Baida addini,bawai nace da su kafirai ba,sai dai dan su addinin bata hana su ko sa su yin komi sabanin kabilar hausa da yoruba da suke iya barin halak ko dan kunya..

TUNTUBEN HARSHEWhere stories live. Discover now