21 no kises no anything u hate

3.4K 504 230
                                    


_21,no kisses,no anything u hate!._ ..

Da wani irin bugun xucia carmilla tace Nadra?sai ya gyada mata kai
"murmushin dole ta kwakalo ta mayar masa daganan sai tayi shiru batace komi ba..ta dade tana wondering meyasa nadra?dataga de abun zai dame ta..sai can ta daure ta tambaye shi"why nadra?duk ya fahince me take ciki,then he decide to respect her feelings yasan duk abunda takeyi dan tana son sa ne,anan sai be amsa ba yace kawai bcos we are family..nd i respect that Wani sake ajiyan zucia tayi batare fa tasani ba

Ko babu komi tadanji sauki de aranta,hira kadan sukayi Ana daf xa a kira magrib yace su tafi gida hakan kowa acikin su ya watse ya kama gaban sa

"Sede kalman Nadran yaki ficewa a brain din carmila,kullum sai ta nemi ta masa tambaya akan nadran amma se baya bata fuska kullum family yake cewa,A farko hakan ta dauka sai taje da hope din zata kara kaimin wasan ta akansa ko xai bata matsayi aranshi itama,asad kuwa ko ajikin sa haka zata sha kwalliya tana zuwa gidan sa har suka fara suje party,and co nd co amma har yau yaki ya bude mata cikin sa bare zuciar sa..

yau ma hirar komawa schl suke tayi cos mondayn nan zsu koma,sun tsara komi tsaf game da mu'amalar su,sai tana gaya masa cewa baxata bari kowa yasan reltionshop dinsu ba aynzu saboda bata son akai gulma gidan su.

But she assure him cewa with time komi zai wuce sabida tana son shi.

Shide sai dai yayi murmushi,amma ya kasa gane ma zuciar sa akan haka"kwana biun nan dayaga yadda take behavin yasha gwadawa tursawa ransa  ko xaiji carmilan tazo masa amma ina evrything its not responding abt her..yanzu ma haka maganan take kawai..but deep within him he is soo eager to go home dan yasan babu tantama washe gari sunday nadra zata dawo ya ganta nan ne kuma yasan hankalin sa zai kwanta

Baccin ma yau da kyar yayi tsaban yadda zuciar sa yake masa zugi,shide besan meyasa ba amma daga xarar nady bata kusa se yaji kamar duniar sa aka dauke me gaba daya

Washe gari fa safe haka yayi tayi ma mama ziriya,har ya gaji ya dawo site dinsa,fayaga yamma yayi sosai sai yaji damuwa ya dulmuye sa da baiji karar motar kawu ba har yanzu,bayan isha'i akan cushion dinsa ya zauna atakure ya wani rungume jikin sa kamar maraya,yaki de yayi tunanin komi but aransa he cant bear in akace masa nady baxata dawo yau ba.

Cikin wannam yanayin 8.30pm dot aka danna door bell dinsa wani kiyuwan tashi yakeji all he tink was zulai ne ta kawo masa abinci,daga bakin door din doguwar rigan abaya deep maroon colour tasa da sleepers na jimmy chu me laushi marar kara bayan ya bude a hankali ta turo kofar zuciar ta cike da kewa da matukar farincikin ganin sa anan.

"Yana tsaye tukun Har Gaban sa ta iso yana jin ta bai dago kai ba,zata taba shi kenan ya koma kan kujera ya zauna bata hankara ba sai ya dan zaburo suka hade ido murmushi me tsada ta sakar mai ta dan turo mai bakin ta ashagwabe
Wani lumshe ido yyi ai tuni yyi tsam  yanajin wani dum take zuciyar sa ta dauke

Yunkurin kiran sunan sa take shirin yi sai taji ya finciko ta ta fado jikin sa idanun sa ne sukayi wani luii cikin wani irin kasala ,kallon juna sukeyi wanda yasata sauya mood din fuskar ta zuwa emotionaly romantic scene.,ya cigaba da kallon ta daga kan kayan dake cikin ta daya matukar haskaka farar fatan ta har xuwa annurin son shi dayake kallo a shimfide akan fuskar ta,duk da kyaun sa amma in yana kallon kyaun fuskan nadra yakan mance da kansa,hannu ya sa ya dan shafo gefen fuskan ta sai ta lumshe idanun ta sosai,"bata hankara ba taji saukan lips dinsa slowly akan nata,dukan su wani numfashi me sauti ne ya kufce musu,ta dada runtse idanun ta tsam..ya dan dago ya kure ta da kallo musamman her lips dake dan bari dakan shi,atake sai yaji baxai iya ba,dama he had neva kiss her deeply,shaukin yin hakan yasa ya lalumo harshen ta ya bata dirty nd romantic kiss,wanda yasa dumin jikin ta birkicewa..da kyar ta iya kwacewa ta sauka ajikin sa saboda tsananin kunya sosai ta tsorata da hakan dayayi,zai dada jawo  ta ta dan fauce jikin ta,kallon sa tayi yatsan ta daya nakan lips din ta tana rufewa ko dan yasan bataji dadin kiss din ba,"am going...kawai ta furta ta a dan fixge xatayi waje dan sauri ya tashi ya biyo ta

TUNTUBEN HARSHEWhere stories live. Discover now