This page is All for ma wonderful ppl who wishes me happy birthday!nagode, nagode, nagode.Allah ya bar kauna ehrrr🙏🏻
_20 who did u love most?..._
Da kyar carmilla ta iya tattara sauran karfin ta ta shige gidan wani gulluton rudani shiya ke so ya shake mata wuya,tafiya take a sanyaye idanun ta gaba daya sunyi jajir sai taga gidan ya kara mata fadi,a sadede kamar barauniya haka take haurawa matakalan harta shige dakin ta
Akan gadon ta zube ta sake wani irin ajiyan zuciya from no wher sai ta tsinci kanta da fashewa da marayan kukan da baya saka zuciya samun sauki bare ya hana rudani
Asad has done hiis worst today,kenan duk abunda ta fada mashi game da famlyn ta ya watsar kenan?ya ze mata haka..har gida har gaban baban ta?..yanzu tayaya xata ma fara lallaban iyayen tan?
Tasan yau kam Babban zunubi ta aikata wanda bata ma tunanin kalar purnishment din dan tasan wuya xataci sosaidaga sama kuwa babu abunda ke tashi sai sautin yaren igbo cikin azalzalan masifa..
"Ai Dama nafada maki yarinyar nan tun haihuwar ta ta tsane ni...batajin tsoro na..her sis meghan wil neva try to insult ma dignity this way,..kai a kasa mr michelle ta dada matsowaa amma takasa taba shi tsaban yadda jikin sa yake shaking har yana gurnani," "obasi..pls calmdown err...carmila has done her worst amma ai yarinyace ko,wani watsa mata harara yyi ji yake bazai taba yafe mata ba har abadan abada"mrs michell ta rusuna kan gwiwar ta da tattausan murya me ban tausayi tace forgive her nnai,she is still a child...i beg u.biko nu nnai..
purnish her,but i beg u do not hate her..nima na maka alkawri zan dau nawa matakin musamman akan wancan marar kunyar yaron..sai ta mike tsaye tana huciHakan sukayi ta tattaunawa,sun dau lokaci suna jani in ja ka da kyar ma sannan mr campbells ya sauko ya bar maganan ya fice
Ranar Har yanma Carmilla bata fito ba,ko abinci bata sauko ci ba tsawon kwana biu bata je ko ina ba..tunani takeyi cikin nitsuwa dan tana sane da cewa da zarar fushin mahaifin ta ya sauka akan ta this time around to fa ta bangaren ta za'ayi mumumnan al'amari.
Duk da abunda ya faru jiyan sai taji son asad be gushe aranta ko da dan kadan ba,yanzu kam tasan in har aka ma asad wani abu akan ta bazata iya daukawa ba,gashi tana matukar tsoron fushin mahaifin ta,"ziriya take yi ita kadai,tama kasa kiran kowa bare ta nemi shawara..can in tagaji takanyi kuka mai rauni koda abunda ya cinkushe zuciar tan ya dan ragu,"but she knew she had to think fast too ,dan hakka ta harhade plan cewa itama wanann karon
Zatayi wasa da kwakwalar baban ta akan asad..Tana so tace mishi ai duk wannan salo ne na cimma burin su,ita babu ruwan ta da Asad,kawai yardan asad din kawai take nema again dan ta sake danne shi,karma yace zai dau fansa akan su.
The plan seems perfect,anma tsoro ya dame zuciarta akan ko zataci nasara mr camp bells ya yarda ko sabanin haka
Sosai ta tsara karyan cikin makirci da maganganu masu kama hankali
Kanta ne kamar zai fashe tsaban tuno da abubuwan da tayi ma asad dib abaya,cin amanan wanda ya nuna maka matukar yarda mummunan abune,shin in har asad zai iya daurewa da iyayen sa lokcin da baiyi exams ba ita meyasa bazata iya ba?"she betrayed him,insult him,tasa shi ya tsallake dokar gidan su ya kwana awaje nd he missed his exams for nothing..to kenan shi ya iyayen sa sukaji dashi a lokacin?...gama wannan tunanin aranta yasa taji sabon karfin gwiwa dan haka ta shirya tsaf,tana jiran lokacin da iyayen ta zasu je dakin bauta
Sai can Da misalin bayan ishai tafito hakan tayi ta rakube daga zuwan su har shigan su tana kallo,basu rufe kofar ba dan haka sanda ta bari sun nitsu suna addua sannan a hankli ta rakube ta shigo ta tsaya abayan su
Lokacin Duk hanklin su bainan,cikin dauriya da rawan murya ta soma bayanin ta tsaf batare da ta fara bada hakuri,..
Jin muryan tan abayan su yayi matukar shockin dinsu bare aje ga abubuwan datake furtawa,Sun sha mamaki kwarai yadda carmilla ta fi su dogon tunani,.
ESTÁS LEYENDO
TUNTUBEN HARSHE
Misterio / SuspensoTuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells