*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_*WATTPAD*
*@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers Association__Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
*Shafin mumyn yara💌*
_38...love is impatient_
haka rayuwa ta kasance mana a hankali munakan dawowa hayyacin mu su kawu kuma suna ta shirye shiryen auren namu duka batare da ansanya mu ciki ba
Kawu be barina na fulita ko ina so duk shaukin ganin fatima danayi duk awaya muka kare..sai Bayan sati guda Asad da azad xasuje hira wajen fatimar sai suka takura min wai sai na bisu
Hakan naje gaban mama da kamr nace zan raka azad gidan su fati mama tace "to ke sai driver ya kai ki ai.. na dan yi shiru nace "Mama da Asad ne fa shi yace zai kaimu ma..mama ta jima tana kallona ni kuma na sunkuyar da kai kasa sannan tace "toh shikenan a dawo lafiya" atake Na kira asad din nace masa mama ta bar mu gani nan fitowa A motar na same su already sai na shiga seat dib baya muka tafi
Murnan ganin juna da mukayi da fatima babu kamar sa muna cikin tadi sai Asad yace "fatima wai yaushe ne bikin ki,ta gwalo ido Tace "biki? Ai sai ka tambaye shi,ajiya cup asad yy ya tsura masa idanu can Yace "wacece ki ka fi damuwa da ita tayi aure?" Fati tace "ummmm se ta dibe ni,tayi murmushi..tace ok nagane asad to ga amsar ka zamu sa rana amma ai sai ranar da ka shirya to a ranar za'ayi" asad yace Allah? "to ai ni a shirye nake wallhy aure nake so"..nidai ina jinsu na rabu dasu nasan neman magana ta yake yi Dariya duka suke yi, ni kuma dramar asad ne yake ban takaici
Daga nan muka rabu muka koma gida azad yay gaba ya bar mu sai naga ya kama hanuna mun koma yin wata hanyar daban this time banyi magana ba Asad din yace nasan kin gaji but "pls I want to show you something" Bance komai ba har naga ya kaini cikin babban garden dake bayan gidan mu wani abu ya ciro acikin flowers kamar bulb ya kunna wutar ligher sa akai tayi dan kara kadan tuni wajen ya buyawae da wani irin haske da pink bubble suda kan su suke jeruwa a air suna rubuta "nadra...will please do me afvour of marryn me?
Sai na kalle shi da mamaki yace to ba kin ki gayamin kina so na ba?shi yasa na gaya maki kalaman da na fi so"pls marry me.. Finally yau daga ni sai shi nace masa ban fahimce sa ba"dada matso ni yy ajikin sa yace" pls marry me,nadra aure nake so muyi..sai nayi murmushi.
Yace "wai har yanzu Mama ba ta ce miki komai ba?" Nace "akan me fa?
Ya nuna kansa da yatsan sa sannan ya nuna ni yana sauke wata miskliya mischievious grins dinsa Na gane me yake nufi, na dan bata rai nace "ni ban san akan me kake magana ba" yace "habawa common how much longer do I have to wait ne wai Nide aure na ke so in baki gane ba ai na fada miki yanzu d wuri na rufe baki ina dariya nace baka jin kunyata kake cemin aure kake so? Ya gwalo ido Yace "nady ke din zanji kunya? Ke fa zan aura kuma sai inji kunyarki?
Nace tabbbbb hmmTo Please ki dan tambayi Mama mana kiji me ake ciki ne" nace what?ni me zan ce mata? Ince mama yaushe za'ayi min aure?"Yace yess yesss.."exactly"pls baby na..sai na girgiza kai nace "sai dai kai kaje ka tambayi kawu yace "OK, wato ke kina nufin ba kya son auren kenan?" Nace "wai me ke damunka ne yau?" yace "ai na riga na gaya miki me yake damuna nace aurenki nake so,l ai nayi kokari ko, ya kamata a bani abuna...Kinga yanxu abinda za'ayi irin in kuna magana da Mmaman nan sai kike gaya mata ga abinda kike so ayi da bikin ki tare da na kawarki fatima so mama zata dauki haske kinga sai tayi wa kawu magana" nace "wai ni na ce maka ina son aure? Kai da kake son auren ba sai ka fada ba?Ya juyo yana facing dina yace "look into my eyes kice ba kya son aure na"na ki kallonsa, yasa hannu zai juyo fuskata na kara matsawa yace "kin gani ko? You want it too na girgiza kaina nace "ni banson komi"cikin murya kasa kasa yce "then look into my eyes and tell me you don't want me" da sauri na kama hanyar zan tafi shima da saurin ya taho ya sha gabana "au guduwa zaki yi ko?" Nace "kafi karfina yau your mood is not for me" yana kallon cikin idona yace"I have always been in this mood for you nadd only you Kawai hakuri nake but please do something Ni fa idan ba'ayi mana aure kwanan nan ba to akwai rigima."
Dariya nake son yi amma shi fuskarsa dagaske ne can ya fara devilish smirks dinsa sannan na fara bayyana dariyar sa yana kada kansa yace "laugh all you want my time will come, then I will do the making noise and you will do the keeping quiet" bansan sanda na daina tosashen dariyar ba da sauri na nayi hanyar gida ina jinsa yana kira na amma ko waiwayowa banyi ba.
A cikin kwana biu gaba daya Asad ya rikice min wai shi lallai sai na fada a gida cewa aure nake so kuma shi in nace masa ya fada sai yaki a dan Dole yanzu na fara rage doguwar hira dashi tsaban sakin layin da yake Gaba daya ni yanzu lamarin sa tsoro yake ban kuma gashi kawu ko mentioning zancen mu baya yi duk sunyi shiru da magannan
Haka ya fara takura ma azd Rannan yace masa "to wai kai me yasa ba zaka je ka tambayi kawu ba? Ai kun fi kusa dashi naga,..shiru yy yana kallon sa sannan yace "kawu has done so much for me ne bana so inyi disappointing dinsa ne bana so yaga gazawa ta ko kuma yayi tunanin dama abinda nake after dawowar nady kenan Nafi so ace shi yayi min magana da kansa
Amma gaskiya na gaji da jira I don't know how long zai taking kafin yayi min maganar" ya dan bata fuska yana tunani yace gata itama ko ajikin ki ta wallahi hankalin ta kwance wai ita ko shekara nawa za'ayi ana magana haka babu ruwanta ko?" Axad yace "wa ya gaya maka haka?" Yace "to ai bata nuna wa At least itama ta dan ringa nuna min tana so mana,"ni wallhy tsoro take ban se inga kamar bata yafe ba azad yace komai fa da lokacin sa musamman aure in kaga anyi to lokaci ne yayi ba wai nuna ina so ko rashin nuna inaso bane zai sa ayi Kai dai kayi ta addu'ah sai kaga komai yazo da sauki"...Bayan kwana biu gidan mu ya fara cikawa da baki wannan na tafiya wannan zaizo tskanin yan uwan mama na da su kawu ibrahimIts seems like Mune kawai aka barmu a duhu,ashe anata magana ana dinkewa zancen auren mu sossai yayi nisa harda shifts din aikin mu a inda zamu zauna dukan mu hudu
Nida Asad a us,su kuma fatima da azad a can cairo, egypts.
To aranar da aka kammala komai kawu ya tara mu yana me mana nasiha sannan ya sanar da mu ansa ranar auren mu ranar jumua bayan sallahn jumua 7,07...
Ata fannin iyaye har sun gama komai so yanzu turn din mu ne,We all have 12 days more mugama shirye shiryen mu..ai Asad tunda yaji haka be zauna ba don haka kawai yakanje ya gode mama kawu da mama,nikam ma gudun sa nakeyi dan a kullum baida aikinyi sai na firgita min ziciya Auren mu zai kasance geek nd simple liyafa kawai za'ayi na rana daya washe gari zamu kaura kowa yay tafiyar sa da matar sa,bayan gyara da kwalliyar da mama ta sa ana ta min haka nan ma hjy salma mahaifiyar fatima bata tsame ni anata fannin tattalin ba. .
Nide naji ddi da Ba a wani tula mana kayan mata ba amma ba laifi mun kintsu da asalin kimtsin tsoffin mata,munsha tsumin kayan itacuwa da wankan lalle da treatmennt domin dakile infection,acewarsu asali dama infection shine asalin matsalar matan aure bawai rashin ni'ima bane kadai.
Ranar liyafar auren mu duka kaya iri daya muka saka nida fatima Komi anyi shine a wadace cikin tsari da ilmi
Washe garin rana da misalin karfe 3.30 na yamma can bayan asriyar jumua atsakankanin awanin da Ubangiji yace ka tambaye shi komai xe damka maka,anan aka daura auren mu akan sadaki me kama hankli..
Barister Asad zainudeen abdulshakur da amaryan sa barister nadra mahmud abdulshku
Se Azad zainudeen abdulshkr Da amaryan sa barister fatima bilal bugaje.
#TUNTUBEN HARSHE BANA SIYARWA BANE.Sabon littafi na wato
*#KUDI..kumbar susa*
shine na KUDI muna page 19 with vip ahead the drama has just begun,shin ya zakiji in mijin ki ya auro yar aminiyarki?hnmm dammuwa😃nemi naki kar abaki labarin..._YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_
_FARASHIN SA👇🏿_
#300 naira ne
#450 naira for VIPs*1- Biya Ta bank acct*
_Use👇🏿_
Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*
*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446**Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*
*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿Phone Number :07058797141
CITY:bauchi
YOU ARE READING
TUNTUBEN HARSHE
Mystery / ThrillerTuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells