35:dob

2.9K 436 62
                                    

*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_

        *WATTPAD*
  *@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers   Association_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

35..dead or alive

Azad yace babu mutuwar da zakayi kuna son junan ku fa akace za a muku aure kai lokacin da kace bazaka aure ta ba ta mutu ne? Yace azad dan Allah abar wannan magann kaima kasan kuskure nayi
Am begging u dan Allah kar ka aure min nadra..azad yaja tsaki zai juya masa sai rigijib asad ya zuba gwiwan sa a kasa..yace kayi hakuri,duk abunda kace inyi zanyi dan Allah ka ce baka son nadra,pls let me have her in ban malleke ta ba zan mutu...azad yace wai mutuwan dauki yake abakin ka ko?ashe kuwa zaka mutu dan nikam gaskia nadra zan aura dan gaskiya nafara jin son ta,im planning to love her hard,ina so in sauya ma zuciar ta tunani akan soyayya i want her to feel loved koda kuwa saida na raina zanyi sena bata dukan wani farinciki,asad rufe kunnen sa yy yace pls stop here
..meyasa kake  gayamin haka azad?i said am sorry nasan ban kyauta amma wallhy naso nadra,i was just confused abt eveything but ban taba son kowa a rayuwataba sai ita

Azad yace lier,da kana son ta bazaka iya sata kuka ba,bazaka iya fifita kowa da kome akan ta,u think she is cheap dan tana binka,can u even caunt how many times u hurt her badly?..Sai yay shiru,azad yace ina maka magana,asad yace i dnt knw,nide nasan ina son ta kuma ita kadai nata ba so araina...toh meya hanaka furta mata tuntuni,yace nayi niyyar fada mata hakan wallhy carmilla ce ta...azad yace hold on,ban son jin labarin budurwan ka ."Asad komi cikin sauki ya zo maka arayuwa amma kai ka tsawwala shi,U took nadra for granted,u tot sabida mama tace kun dace take worshiping dinka inda nice da nadra da tuni ina furta mata kalman ina kaunatta kowani rana she loves you effortlessly too bad u dint apreciate kana wani karyan cewa wai kana son ta amma baka taba furta mata ba aikin banza kenan"

gashi ka nuna ma dunia cewa baka yarda da ita ba,l tunda kabada sheda akan ta..ure a fool Asad,u care abt ppl that hate u,nd hurt those who care abt u....even me ka dube ni..sabida kai yanzu na rasa fatima..but tell u whar?hakan bazai taba faruwa akan nadra ba...
sena aure nadra

Bakai me girman kai ba?every pride has a price...pls go out of ma room in peace.a sanyaye asad ya tashi zai fitan can ya juyo yace,azaad baxaka barmin itan ba?azad yace eh,go n sort it out on own ata waje nikam ka cire rai pls gudnite

A zuciye asad ya fice a dakin,ranar gaba daya be runtsa ba,tunanin yadda yy raywa da nadra yake yana dada bada kansa laifin komi,ga wani wutar azaban son ta dayake huruwa a kirjin sa,daga bacci ya dan sace shi zai farka a razane yana furta sunan ta

Washe gari Zazzabi ne ya hana sa fitowa,har yamma yayi be shigo main mansion ba,can dare azaad ya zo duba sa,jikin sa yy zafi sai kyarma yakeyi da kyar ma ya amince azad ya bashi magani ya hada masa shayi ya dan sha,still sake rokon sa yy akan ya bar masa nadra amma azad yace sam,gobe da yamma ma zai wuce yola,a hakan suka rabu,asad ya kasa samun sukuni gashi inya kira baya samun nadra amma sai yaga anata waya da ita lumui..

Yayi ta kiran fatima itama shiru bata daga ba ba kalar
Tex din da baiya tura mata akan tayi hakri ta temaka masa...

Fatima batayi niyyar kula asad ba amma kalaman sa na tex sun sa zuciar ta karaya sosai

He condem himself so badly,sannan ya jadadda mata cewa azad ba hakan yake ba..duk dama yana matukar son azad ya bar masa nadra amma seta ga kamar dan ya gyara tuwon dan uwan sa kawai yake neman gafarar ta,he is sad amma be son jin azad yana cewa ya rasa fatima ne sabida shi,tunanin kawu da nadra na ya haukata shi already baijin zai iya daukar guilty conscience din raba azad da asalin wacce yake so,tun jikin sa na daukar zafi yana damun sa har ciwon kai ya fara mamaye sa,time to time sai ga tari daga nan sai jini

TUNTUBEN HARSHEWhere stories live. Discover now