*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_*WATTPAD*
*@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers Association__Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
ALHAMDULILLAH..am +1....HBD TO ME☺️
_19...He called me a bitch._
*For you mummy ZAHEEN😘,eh shafin mutuwan na nan zuwa ban mnta ba😂*
Washe gari da safe waje yayi calm yay sanyi sosai,da kyar carmila ta farka tana faman mutsuke ido,tsananin sanyin daya riga ya kama ya yasa jikin ta ya dau zafi sosai
Agogon hannun ta mai tsada ne dan haka duk ruwan nan daya sauka aki be masa illa ba,ta faga ido tana duba its almost 7.45am har yanzu bata ga alaman asad zai bude kofar sa Leke ta shigayi tana dube dube,ga zuciyar ta yaki ya dena bugawa tsaban tsananin tsoron data keji,how can she sneak back home in asad bai fito akan lokaci ba..
Haka ta cigaba da dawainiya cikin wannnan zulumi,kowani bayan dakika sai ta duba lokaci wasa wasa asad be fito ba har karfe 10 saura.
Lokacin blessing ta daga mata hankli da kira dagangan,dan already ita taji labarin cewa ajian campbells obasi bai kwana a gida ba so duk wani hanya da zata toshe ta riga ta toshe har ta sanar da mrs michell cewa carmillan bata farka bane.
Anan kuma hanjin cikin carmilla a kade yake,tsaban damuwa har bata jin zazzabi da ciwon kan yunwa dake damun ta,..10.45am sai ga asad ya turo kofan ya fito,sanye yake da hadadden blue tshirt wanda ya dora ta akan light grey three qtr shot,dayan hannun sa dauke sa steamy hot coffe mai qamshi daya kuma dauke da ligher kallon shi takeyi har ya karaso gaban ta..
Baice uffan ba ya ama kwadon ya bude,she tot ko zata iya sake jan hankalin sa da tausayi dan haka ta fara acting kamar marainiya duk abanza ko kallanta baiyu sau daya ba,gata da girman kai sai taki fita tana jiran shi ya fara mata magana,karen sa ya dauko ya goge shi tsaf tana kallo,ganin eh dagske yake zai maida karen san yasa ta tsorata ta fito a sadade.
Aransa tsaki yaja yana kulle kofar,sai ya juya zai bar wajen da sauri ta riko hannun sa cikin magiya da tausayi tace asad,pls listen we need to talk..dan Allah kar ka purnishing dina nasan nayi maka laifi but...bai bari ta karasa ba ya watsa mata hararan daya sa ta dauke hannun ta akan nashi da sauri..yace what r u still doing here?...tace Asad..ya wanivgwal mata ido fuskan nan a murtuke sai tace nothing..Yace pls get out,i think is no longer raining or r u blind? .tace Asad pls...wani wurgi yay da cup din a fusace sanda ta tsomare yace out.."ta daure zatayi magana idanun sa ya wara akan nata yace NOW..bitch..jin hakan yasa ta sauke idanun ta kasa
Aranta tace Bitch?he call me a bitch?
Ji tayi kamar ana tsaga zuciyan ta she cant stand any more words nan ta wuce da gudu tana mai fashewa da kuka,wanda har ta isa gida bata dena ba sanda tayi bacci ta farka...blessing ta dada kara mata tension da nuna mata ita zata cire hannun ta akan case din da jia da kyar ta sha,haka carmilla tayi ta rokon ta tana mata magiya akan tabata lokaci ta kusa shawo kan asad kuma ta mata alkawri baxata sake kwana ba,a duk tunanin carmilla asad pretending kawai yakeiyi ta san yana da tausayi wallau idan ta nace mashi dole zai sauko ya yafe mata..
Sede haka data rike aranta sai yake neman ya zamto mata wani babban mafrki dan kuwa tun ranar abubuwa su gaba gaba yakeyi,babu kalar kaskantar da ita da asad baiyi ba,zaka sha mamaki yadda baijin tausayin ta,ko ita kanta har yanzu bata gama yarda ba..Arayuwa batayi tsammanin haka yake ba,tsoron shi da shakkar sa ne suka mugun cika kwalwakta,
A kwana biyar kawai kullum in tazo sai ya mata azaban da zaisa taji ta kara yin nadaman abubuwan da ta aikata masa ma,ga blessing ma bata barta ba,most time dagangan zata tsorata ta akan mahaifin ta..
YOU ARE READING
TUNTUBEN HARSHE
Mystery / ThrillerTuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells