*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_*WATTPAD*
*@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers Association__Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
_For you ma besty Asmeeenat zeeyan💌_
*30..AZAAD! the freedom.*
Ajiyan zuciya mrs michelle ta sauke tace about Asad?..
Carmilla bata ce uffan ba ta kalle cikin idanun ta,..wani ajiyan zuciyar ta sauke tace ni dai gaskiya xan gaya maki carmilla,and in na gaya miki wannan maganan kikace xakije ki aikata wani abu dan ki yaudare mu again then i swear to u kashe ki baban ki xaiyi.."carmilla tace i knw,..mumy na fada maki wani abu?mrs michel ta riko hannun ta tace yes menene?Wani ajiyan zucia ta sauke tace mumy Asad fa nadra yake mutuwar so bani ba so dont bother hiding things from me dan nasan duk abunda zanyi akansa son daya ke mata bazai taba dawowa kaina ba
nadra tana tsare a prison duk dama nasan xata fito bayan wasu shekaru in ku kaga dama,mum yarinyar nan tana da zuciya and we made him testify againts her blindly,Another betrayal frm me..This is Enough reason for asad to hate me har karshen rayuwan sa.
But im happy dai yau ko da ace sun shirya Daga baya shirin nasu baxe min zafi ba dan nasan koba komi lamarin nan ya sasu cikin bakinciki..
..atleast thy life is complicated now just the way he complicated my heart,nne dama Nine nake son Asad kuma har yau ina son shi but i wont try anymore,Kawai ki fada min abunda zaku masa muddin ba kashe shi xakuyi ba i wont eva bother abt him.
Shiru Mrs michel can tayi murmushi ta dafa kafadun carmila suka xauna abakin gadon da kyau tace im so sorry my child nasan abun da zafi nasan ya kikeji aranki Ure a strong woman carmilla
baban ki ya shiga matsala dayawa ne musamman da kika fara wasa da karatun ki nd U know him,ya bincika de yay tsafin sa sai aka gaya masa bake ce da nasara a karatun ku ba shine kikaga ya hada wannan plan din,"u c That gurl in prison?nadra ko,itace dai oracle yace zata zama best law graduating student with badge of honours just what we wanted for u...
Kuma baban ki ya riga ya sa caca da dukan dukiyar sa akan ki akan haka,kinsan oracle de baya karya..
Its gonna be hell for us in baki ci honours din nan ba,sannan abune me wuya muce kin mutu sannan muce xamu jawo ra'ayin yarinyar tayi replacing dinki a game din sabida kinga baku shiri kuna yawan gaba..so ur dad just plan it well,..yace min in babu ke babu ita ai Asad ne zai karba ladan ko?so he is planing to use Asad now clear his last Games at the table..
Mamaki ne ya hana carmila cewa uffan
Mrs michele seta cigaba dacewa "Yanzu mun riga mun sa an rubuta wasika da rubutun ki dan ya amince mana,so zamuyi amfani da brain dinsa da ilimin sa domin ya tsaya ma baban ki wajen cimma burin sa daga xaran yayi game din yaci shikenan xamu barsa Inyaso shi saiya rike honours din law daga baya ya san yadda zaiyi ya ciro yar uwansan sai sukarata ta cahn..
Wani shiru Carmilla tayi danji take kamar an cakke zucian ta da allura,ta dade tana tunanin yadda abubuwan zasu kasance,deep in her heart tana rokon Allah ya sa in mutu in bar dunian nan me gaba daya
Tasan itakam ta rasa Asad na har abada kenan amma aranta bata da wani babban buri face taji ance nayi fushi na rabu da shi nima,to se ayi biu babu.
Itade koma me zai faru bata so taji ance daren dadewa Zamu iya yafewa juna kuma mu auren juna nida asad
can anjima ta sake murmushi me ciwo tace ok,i think im ready to gonl now..mrs michelle tace are u sure?nan take ta gyada kai tace ok.
Hakan da suka tsara shi ya soma faruwa,dan aranar ranar aka aika ma asad katin gayyata daga campbells mansion akan suna so ya hallaci taron mutuwar carmilla,asad baiso ya zo ba amma har cikin ransa yana so yayi ido hudu da gawar carmilla,he stil feel quilty abt evrything
YOU ARE READING
TUNTUBEN HARSHE
Mystery / ThrillerTuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells