*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_*WATTPAD*
*@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers Association__Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
*ALLAH!..grant me evalasting shifa nd forgive All my transgressions,Guide ma heart make me among the foturnate patient ones..barred us from torment of our dark edges and ur unfortunate hell fire🙏🏻*
_23.."whats she doing here?"..._
Tunda na samu na fice na bar wajen asad bai juya kansa ya dena kallo na ba,takaici ke cinsa aransa har y rasa ta ina zai fara seta min kwakwalwata,anan falo yayi zaman diris ya doka uban tagumi har asubah bai runtsa ba..
Haka nan da safe yay ta kiran waya na amma ban daga ba,sakon shi na karanta"as usual tambaya yake min ko yaushe zan bar tsoron dokar kawu inyi abu dan farinciki na,? Ya riga ya san ina son shi,so aganin sa shidin shine farin ciki na
"Toh why must i stay away frm my happines,sabida kawu da mama?..
Nikuma tunani daban ne dana shi,duk dama nasan ina matukar son shi amma har ga Allah ina tsoron kebewar namu,each time yayi kissing dina nikadai nasan mena keji ajikina,babu tantama in hakan ya cigaba da faruwa nasan zan iya sakar masa jiki har ya zarce which i wll neva want to do har na mutu,naga bazan iya masa bayani a tex ba sai na ce da shi muhadu a schl gobe..
As usual taurin kai sai Yace min shi baxai ce schl ba sede in fito in same shi a kusa da gen house zai jira ni anan da yamma.
Hakan kuwa ya faru,da yamma lis na zago ta baya ina tahowa duk a firgice nake duk dama nasan mama bata san na fito din ba,Asad yace nady?nace naam..yace kifadamin gaskiya nine baki so im i botherng u?nace da shi no,yace kisses din ne bai maki ba?baki so ko?na girgiza kai,yace nady im i forcing it on u,na dago na kalle sa adame nace asad pls lets not talk abt kisses now,yace to meye ne?im xpressing my self to u bafa cinye ki zanyi ba,abunda kikayi jiya ya bata min rai..dan kadan na shagwabe fuska nace am sorry toh,badan na bata maka rai bane..u knw i chersh evry scnd we spent together,tallafo fuskata yy yace to meyasa kike gudu na,mesa daga na taba ki sai kuka sai ihu?why..kar kice min duk akan biyayya su mama kike hakan..nace asad pls listen," take ya hade ransa Nace Eh,akwai hakan amma ai su iyayen mune ko?thy have right su hana mu aikata abu,besides ni gaskiya tsoro nakeji,asad
We cant get carried away,kuma ai kasan babu kyau mucika kebewa ko?idanun shi ya gwalo min yace u dont trust me?nady baki yarda dani ba?nace no,no no..ba maganan yarda bane maganan shedan ne....the kissess..are sumting else..kar wata rana muyi abunda zamuyi dana sani,palms dinsa ya hade waje guda kamar me mika rokonsa yace pls stop nady,now i see, wato kema kinje kina jin maganan sa ko?nace wa kenan...a mugun harzuke yace kawun ki mana..so u wanna stay away from me cos u think im bad,am a fornicator ko?....a rude nace ya subhanalla asad im saying this on ma own,kuma ai gaskiya nake fada ransa a bace yace min ya isa haka wai ina wani gaskiyar anan,kawai kedai bakii da yancin yin abun da kike so
Se in kawu da mama sun ce kiyi ko ko ki barshi.Slowly na runtse ido Nace Asad wannan fa biyayya ne ba toyewa wakai hakki ba,kawu ubane awajena,and he is right...mune bamu da gaskiya
Wani Harara asad ya watsa min Yes he is rght,Always right.. sai kije ki cigaba da bin ra'ayn san,yy tsaki..gashi a zuciye ya furta dan haka na kasa cewa uffan na tsaya ina kallon sa,"ni nagaji da tsoron kin nan,u enslave urself too much nadra
,cin abinci,saka kaya,waya,fita, bacci, now thy decide on who u talk to a time din da suke so?,ke kinma san me kike so arayuwr ki kuwa?da cahn de nasan kina so na amma look at u,u cant even express ur feelings for me in a simple kiss sabida ra'ayin wasu. Im soooi tired nadra..im tired of this attitude..in har ina saki farinciki nd u know my kiss mean sumtin u better show me,or else daga ynzu ni nasan matsayi a rayuwar ki"xan jiraki anytime at ma place in ni wani abu wajen ki zan gani...bye..ya juya ya bar ni anan tsaye ina binsa da watery eyes,zuciya ta kamar zata fice a kirjina Ji nake kamar na bishi na dada jadadda masa yadda nake matukar son sa nake kuma kewar sa atare dani
YOU ARE READING
TUNTUBEN HARSHE
Mystery / ThrillerTuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells