
Umarnin Mahaifaby Suhaanahh
She is zahra! A girl who every parents wish to have as a daughter, A person everyone would wish to have as a sister, A lady who every girl would want as a friend, A woma...

ƘANGIN TALAUCI by Rahma kabir
Ina so zanyi rubutu yadda tamkar zuciyata ce alkalamina, a bisa dalilin taraliyar da ke ciki, rikita rikita da kuma rudani, tsantsar tausayi, zazzafar yanayi mai kulle a...

RANAR YABO...!by Aisha Abubakar
labarin Rabee'atu da Fadeel and Fareed,shiga cikinsa domin jin irin wannan zazzafar soyayya mai cike da kalubale da tsayawa arai karkiso karkaso a baku lbri

MUMINAH DA AZZALUMAHby SAKHNA03
.........."na riga da nagano cewar koda na kashe macijin bazai daina sarana ba tunda ban cire masa kai ba,sannan ba'a maganin ɗan iska sai kaima ka zama ɗan iskan...

SABREENA SABEERby KHADEEJAHT HYDAR
He met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to sur...

MATA KO BAIWAby Hafsat musa
Feena macace Mai matsananin kishi, wadda Tasha Alwashin duk ranan da mijinta yayi mata kishiya zata kasheshi ta kashe matar,sannan ta kashe kanta, Kowa yarasa, Dije yari...

💐💐💐💐💐💐💐💐 Rayuwa Kenan! Dag...by Asmau Turaki
Labari ne na rayuwar Safiya da yanda ta fuskanci kalubalen rayuwa iri-iri, labarin ya kunshi soyayya, makirci, tawakkali da kuma hakuri.

Kaliyug by Chethan Kulal
Kaliyug were moral values are declines and chaos reigns, there is a hope.
Completed

WUK'AR FID'AR GIWA....by Aisha Abubakar
labari ne akan wani family house wanda ya k'unshi karfin zumunci da kuma karfafashi,wanda RAMADAN DA ROHEE suka taka rawar gani a cikin sa,Kai dai hanzar ta ka karanta z...

BAHAGUWAR SOYAYYAby Naseeb Auwal
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen.
Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...

ABDOUL-NASSER (ALFAH)by Aisha Abubakar
Ya tsani mace kiyayya mafi girma a rayuwar sa,domin kuwa mace itace ta jefa rayuwar a halin k'ak'anikaye,in yana kaunar mace to yana kaunar mutuwar sa a halin da yake ci...

MENENE MATSAYINA...by Hafsat musa
"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki n...
Completed

NAZLAH by Umma Salma Sani
Labarin ne akan wata Yarinya,Kara Mai masifar kwadayi, rashin kunya, tsokana , da karfi kamar na Doki.
Matashi ne kyakyawa, gashi Soja,akan aikinsa aka masa murdiya tare...
Completed

DA'IMAN ABADAN by JameelarhSadiq
DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.