UWARGIDAN BAHAUSHE
XI
✍️ Ayshatuuu 🖤
Shi ne last speaker a program din, ya karba mic din ya Kara introducing Kansa, muryar sa a hankali, tone dinta very gentle, hatta tafiyar shi zai tabbatar maka da nutsuwar da yake da ita. Part din shi shi ne na quiz da zaayi tsakanin SS1 da SS2. Dukka participant din Suka fita, Ashe a class din mu baa Yi delegating ba, in fact mu bamu San da maganar bama kwata kwata. Seda aka Kira class teacher din mu yace ga wadda zatayi. Hankalina Yana kan Na'ila dake cemin na tashi naje kawai ko ni ko kuma Cynthia, nace Mata ni fa gaskiya ban shirya ba.
" Safiyya Abdullahi Gumel from SS1a"
Haka naji muryar shi cikin kunnena, nayi saurin kallon Na'ila dake dariya kasakasa, haka Rayha da ita already ta fita, lokacin da ya Kara Kirana lokacin na tashi Babu yadda zanyi, kaina a kasa sannan na Bata rai na Isa wajen da aka aje min. Bayan an Dan Yi briefing din mu akan rules din aka fara, ana gamawa muka koma seat dinmu Na'ila tace min
" Kin burge ni wallahi, karatun ki yau ya cecemu"
Nayi murmushi ban ce Mata komai ba, seda wani ya Kara presentation kafin aka gama hada gift din sannan aka fara fadar Wanda Suka ci. Ni ce first position a science classes, Rayha Kuma second position a commerce. Aka bamu wrapped gifts dinmu sannan muka sakko, har na zauna Usman Dikko ya Kira sunana, na bawa Na'ila gift din sannan na hau na tsaya gefen shi, cikin tsaftataccen turanci yace shi Bai taba ganin wadda take solving physics cikin dakiku kadan iri na ba, so na burge shi ya ciro kudi a aljihun shi ya Mika min, Ina murmushi na karba sannan yace
" Keep it up,you have high potentials"
Na gyada kaina sannan na sakko daga karshe aka Gama muka koma hostel, tun a hanya ake tambayata wai nawa ya bani ni kuwa ko irgawa banyi ba, ni da Na'ila da class rep dinmu muka je wajen class teacher dinmu muka bashi kudin da gift, daya irga 10k ne. A lokacin ji nake kamar million ya bani, Ranar da akai hutu min fito muna zaune se ga Rayha tazo tace min nazo , har na fara janyo trolleys dinmu tace
" Ba daukar mu aka zo yi bafa"
Cikin rashin fahimta nace
" To waye ke Kirana?'
Se tayi dariya tace wai idan naje na gani, haka na bi bayan ta har muka je can gefe karkashin wata bishiya, Yana tsaye ya juya bayan shi da wayar shi a kunne da alama Yana waya ne, jkin shi sanye da bakin jeans da jar top wadda ta dan kamashi har ta bayyana shatin singlet dinsa da abs dinsa. Na Bata Rai Dan muryar shi tasa na gane waye Usman Dikko ne, na kalla Rayha Ina hararta, ita Kuma se zare mini Ido take, na girgiza Kai Ina Mata wani kallo dangerously. Juyowa yayi ya maida wayar shi cikin aljihu sannan ya dubemu se nayi kasa da kaina na gaishe shi, ya amsa Yana fadin
" Ashe ku twins ne?"
Na gyada kaina se mukai shiru Kuma, ganin hakan Rayha tace
" Sofy lemme check ko Baba yazo"
Kafin na fadi abinda ke Raina ta fada, se Naga yayi murmushi yace
" Safiyya relax Mana, bana saida kan mutane"
Bance komai ba Amma gaba daya na takura, Shima ya lura da hakan se ya Ciro wani card bayan wayar shi ya rubuta Abu a jiki ya miko min yace
" Idan kinje gida you call me, kinji?"
Na gyada Kai Babu musu Amma a raina cewa nake lallai ma wallahi bazan Kira ba, in fact yadda card din ma zanyi.
" A wanne gari kuke?"
Ya katse min tunani na, na dago nace
" Funtua"
Se yace min