Assalamu alaikum masoya littafin BANYI ZATO BA. Na sauke muku complete nasa kyauta, a Sha karatu lafiya🤩

YOU ARE READING
BANYI ZATO BA
General FictionBayan gamayin dinner d'insu suka balle da hira, sosai suka tattauna da juna a inda Hakeem yayi ta bashi baki akan yazamo mai yarda da qaddara abisa laluran data sameshi. Yunus cike da annashuwa yayi ta godiya game da kulawansa akan laluranshi ganin...
Note
Assalamu alaikum masoya littafin BANYI ZATO BA. Na sauke muku complete nasa kyauta, a Sha karatu lafiya🤩