page 41 to 44.

125 6 0
                                    

Banyi zato ba
Mrs j moon.

*41 to 44*

Gefensa ta zauna tana wani cin magani, tace "Barka da dare brother."

Saida ya amshi kayan hannunta yayi masa wuri a front seat sannan ya amsa "Barkanki Mamiena, ya hidima da mutane?"

Juya kai kefe tayi ta amsa "Alhamdulillah."

Ya saki murmushi mai sauti yana kamo hannunta yana shak'o k'amshinta ya janyota ta fad'o jikinsa batare data shiryaba.

K'ok'arin tashi takeyi ya rungumeta tsam-tsam yana sauke numfashi a cikin kunninta.

Cikin rawar murya tace "Wai me ye kakeyi haka yaya? Nifa banson rashin kunyan nan daka tsiromin dashi da rana tsaka, please kasakeni barci nakeji."

Maimakon ya saketan sai ya cukuicuye hijabinta ya fizge da k'arfi yayi jifa dashi cikin booth.

Arud'e ta k'an-k'ame jikinsa tana goga hancinta bisa sumar qirjinsa da ya fito.

Ai sai yasom sakin layi ya d'agota cike da rawar jiki ya hade bakinsa da nata.

Tsowon lokaci yana moran bakinta, cizon data mannawa tongue nasa yasa shi sakinta da sauri yana jan yaji, kallonta yakeyi yana karkad'a harshensa alamun cizon ya shigeshi sosai.

Cikin sanyin ta tashi daga jikinsa, ta zauna a seat ta sunkuyar da kai k'asa, sabida kunyar data keji nashi akan abinda yayi mata.

Cike da shagwaba tace  "Nidai banason wannan d'abi'an k'azantar kuma kasan abinda kayi yanzu baidace ba amusulunci tunda ba aure aka d'aura mana ba balle nazamo mallalinka."

Matsowa yayi ya matseta jikin k'ofar ya kai bakinsa cikin kunninta yace "Tun kimanin watanni biyu kike matsayin matata sabida nabiya sadaki tun a lokacin kawai shaidu ake jira su shaida don haka ko sirrinki nace ina buk'atar sani ayanzu ba laifin bane don haka yarinya kishirya amsar buk'atana yanzun nan sannan duk sadda kika kuma cemin mara kunya sai na gyara miki lissafin da ya goce miki."

Cike da tsoron kalamarsa ta manne gefe tana k'ok'arin bud'e k'ofa don tserewa amma tajita kulle gam.

Kamar zatayi kuka ta ke dubansa da idanuta mai cike da gajiya, burinta kawai ta kwanta "Don Allah yaya karufamin asiri inje gidan mijina lafiya batare da nabar abin goriba."

Dariya yasa tare da janye jikinsa amma hannunsa ya rik'e da waist nata yace "Mamiena kenan to waye mijinnaki inba Abdul Hakeem ba kuma gaki tare dashi yana baki sweet zaki wani rud'e daga jin ina miki wasa."

Ya k'arasa zancen yana jan cheeks nata da d'ayar hannunsa.

Ajiyar zuciya ta sauke ta tura kanta tayi cikin laps nata yabi cinyoyinta da kallo sabida rigar ta d'age sama ta yarda laps d'in suka fito fili. Tsotsan lips nasa yayi cikin sosa sumar kansa.

Siririn hannun rigan yaja sama da qarfi, aikam bashiri ta d'ago tana kallonsa kamar zata saka kuka sabida taji zafi dan jitayi kamar yaja mata boobs ne.

Dama abinda yakeso kenan yaganta sosai cikin rigan. Cike da shauk'i yadaga rigan sama ya tura kansa ciki.

Ihu ta kwala tana tureshi, atake kuma hawaye suka soma suntiri a fuskanta.

Yanajin digansu a bayarsa amma bashi yasa ya kuluba har saida yagama abinda yayi niyya sannan ya fito da kansa yana murmushi cike da nushad'i. Idanu suka had'a ta fashe da kuka tana kaiwa k'irjinsa duka.

Shiru yayi ya kafeta da ido cike da sha'awa. Samun kansa yayi da jin dad'in kallon kukan nata wani feeling yakeji mai tada tsigan jiki, ya kulle idanunsa yana tsotsan gefen lips nasa. Saida tagaji don kanta sannan ta tsaya tana jan hanci, harara tayi ta zabga masa batare da yasan tanayi ba sabida har lokacin idanunsa kulle suke.

BANYI ZATO BAحيث تعيش القصص. اكتشف الآن