page 53 to 55

124 5 0
                                    

Banyi zato ba
Mrs j moon.

*53 to 55*

Abdul Hakeem ne zaune gefen bed ya tsurawa Mamie idanu cike jin tausayinta.
Sanye yake cikin jallabiya mai hula hannunsa d'auke da tasbaha yanaja yana kuma sak'a yarda zai tasheta daga barci gashi lokaci sallah yana ta k'urewa. Hakanan yayi shahada ya mik'a hannu saman sumarta yana shafawa a hankali tare da kiran sunarta.

Tanajinsa tak'i motsawa.

Shiru yayi yana kallon hawa da saukan numfashinta ya saki ajiyar zuciya mai sauti sai kuma yamik'e ya cire jallabiyar ya ajiye gefe tare da tasbahan.

Toilet yashiga ya had'a ruwa mai zafi, yafito domin ya d'auke sai yaga wayam bata saman gadon, kiranta tasomayi cikin d'agawar sauti, yaji shiru ai da sauri yafice daga room d'in yanufi nashi don ya duba ko can tanufa.

Tana ganin ficewarshi tayi saurin fitowa cikin labulayen data b'oye, ta d'ingisa ahankali tashige toilet tare da murza key.

Runtse idanun tayi tashiga cikin ruwan daya tara mata, d'an k'ara tasaki sanda taji shigan ruwan zafin jikinta, sai taji ruwan yasoma rage zafi sannan tafito takuma tara wani ruwan tasake shiga shima sai da ya huce saita zubdashi ta zuba wani a bucket dan gabatar da wankan tsarki.

Tana gamawa tayi brush ta gabatar da wankan soap sannan ta d'auro alwalla tafito asannu take takawa har ta iso tsakiyar d'akin sai lokacin ta lura da Hakeem tsaye yana binta da kallo. Harara ta dalla mishi ta furta "Mugu." ahankali yarda bazai jiyota ba amma sarai iska ya huro mishi abinda tace sai yaji ba dad'i aransa.

Sallar subahi ta gabatar tayi addu'a maitsayi ta shafa.

Hijab  tacire tare da zanin data d'aura ta zura doguwar riga mara nauyi ta haye gado ta runtse idanunta ta dafe goshinta da hannunta na dama.

"Am sorry Mamiena banyi nufin cutar dakeba, k'aunarki ce tayi min jagora nakasa control d'in kaina, please hasken ruhina kimin affuwa bazan sakeba kuma ba gumunta nayi miki ba ki amince Abdul Hakeem ba mugu ba ne."

Bud'e idanu tayi ta mik'o masa hannu yakama ta janyoshi jikinta ya kwanta yana binta da idonu.

Murmushi tayi kad'an tasoma magana cikin dushashshiyar murya tace "Brother me ye naneman affuwa bayan nasan haka kowacce mace take burin ganin ta kawo wannan stage d'in gidan mijinta lafiya batare data fuskanci tangard'a ba, to ni bakamin komi ba sai muguntan daka nunamin kuma nasan kayi haka ne don tabbatarmin dacewan da kakeyi in nashigo hannunka bazanji dad'iba to banjid'in ba kuma sai nagayawa mummy ta mamin ehe, amma dai nayafema ka fa kuma nafi kowa sanin kaid'in ba mugu ba ne, kayi hak'uri bansan kaji kalmar ba."

Cikin sonyin kuka ta k'arasa maganar.

Rungume ta yayi yana goga hancinsa samar fuskanta. Cike da nishad'i yace "Mamien Allahu yabaki duk abinda kike buk'ata na Alkairi, Allahu yayi ta kwararomiki albarka har zuwa k'arshen rayuwarki, Allahu yasa kigama da iyayayenki lafiya, Allahu ya barmu tare cikin amana, Allahu yasa kuma na saka kwaina cikin mahaifarki daren jiya."

Amsawa tayi "dik Amin amma banda addu'arka na k'arshe."

Dariya yasa yana  sunsunata kamar yasami turare, aqarshe ya tura kansa cikin riganta yana tsotsan boobs d'inta kamar wani sabon baby.

Turesa tashiga yi amma yak'i cirewa.zuwa can ta soma mik'a na k'ank'ame shi domin wani yanayi yakeson jefata.

"Brother Hakeem don Allah kabarni inyi barci, wallahi shi ne a idanuna."

Fito da kansa yayi duk yahad'a gumi, dariya ta sakar masa tace "A she kaima wuya kake sha a abin."

Hancinta yaja "No  dad'i ne ko baki ganin in baby yanasha zufa yake feso masa mamansa tayi ta share mishi, to nima sharemin."

BANYI ZATO BATempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang