Banyi zato ba
Mrsjmoon*60 to 63*
Abdul Hakeem ne a cikjn kitchen yana had'a masu breakfast.
Zuwa bakwai saura ya kammala da komi ya jera saman dining.
Bedroom d'in Mamie ya shiga wacce har lokacin bata san wainar da ake toyawaba, barci take shara tun idar da sallar subahi.
Zama yayi gefenta ya kai hannu yashafi fuskanta ya sunkuya ya mannawa lips nata kiss ya zarce zuwa wuyarta ya gangaro samar na shanunta yasoma tsotsa a hankali idanunsa lumshe.Motsawa tayi ta tureshi ta tashi zaune. Ta tura baki "Kai dear ina cikin barci mai dad'i amma sai da ka tasheni da tsotse tsotsenka na fama. Alhalin kasani sarai jiya baka barni nayi barcin kirkiba."
Sosa kansa yayi cike da nushad'i yace "Oh my princess ked'ince ta taban wallahi duk yarda naso in kyaleki daren jiya kasawa yayi amma ayimin affuwa bazan k'araba.
"Wai ba, fad'ama k'yeya d'ankwaki ya baka amsa takalmi yakaika office."Ta wani turo masa k'yeya tana cigabada da cewa "Kamar da k'asa nasan tuban mazuru kayi anjima kumawa zakayi, kai kam dai baka ko gajiya da abu d'aya."
Murmushi yayi ya kai hannu ya ja jelar kitsonta tasaki k'ara cike da shagwab'a ya janyota ta fad'a k'irjinsa.
D'aukan jarirai yayi mata ya nufi toilet da ita.
Bayan sun shirya suka ciyar da junarsu breakfast, sai yabama masa takeyi sabida yayi abinci mai dad'i da gamsarwa kamar kwararre a fannin kitchen.
Zaune suke gaban Doctor Billyamin shi kuma yana duba result d'in tests d'in jini da fitsari akayi mata, sai murmushi yakeyi zubawa, ya d'ago ya mik'awa Abdul Hakeem hannun "Congratulations abokina kayi jarumta domin kakusa zama baba nan bada jimawa ba."
Baki bud'e yake dubanshi "Kananufin Mamiena tana d'auke da ajiyata?"
"Haka zancen yake abokina."
K'ank'ame hannun Dr.Bilyamin yayi cikin murna sai kuma ya sakeshi ya rungume mamie yana sakin sheshsheka na tsan-tsar farin ciki.
Ita kam duk kunya ya isheka, sai tureshi takeyi yasaketa yana k'ara mannewa jikinta sai albarka yake zuba mata
"Allah mai iko ashe zamu sami haihuwa da wuri baza mu gado Umma ba."
"Lamarin Ubangiji kenan mai kyauta a dik sadda yaso, Allah dai ya inganta abokina."
"Amin, nagode abokin arziki."
"Never mind my in-law, sai akula kada a cika takura mata da bautan dare gudun samun matsala."
Murmusawa ya yi, ya kama hannunta suka fice, jiyake kamar ya goyata.
Daga asibiti gidan su Umma suka wuce, sam yamanta da batun zuwa office.
Part d'in Dada suka yada zango. Dada sai washe baki takeyi najin dad'in ganinsu.
Mamie ta zamo daga samar kujeran datake zaune ta kwanta a k'asa da hanzari ya d'agata cak ya maida saman 3seatter ya had'e rai yana hararanta "Salon ki kwasor ma baby na sanyi ko?"
Had'e rai tayi ta kafeshi da idanu "Au ta abinda baizo duniya ba kakeyi bama ta lafiyata bà?."
Fuska ya sassauta wanda da yake had'e ya zauna a gabanta tare da tankwashe k'afafu ya kama kamo hannunta ya rik'e "Mamiena har dake bana son sanyin yatabaminku kuma kisani so da kaunar danake yi miki shi ne yashafi babynmu, don haka ina buqatan kiyima girman Allah kita yani kula da lafiyarku kinji?"
Kauda fuska tayi ta amsa "Tam zan kiyaye da yardan Allahu."
Cikin jin dad'i ya kaima wuyarta sumba ya juyo da face d'in ya sakar mata kiss.

ВЫ ЧИТАЕТЕ
BANYI ZATO BA
Художественная прозаBayan gamayin dinner d'insu suka balle da hira, sosai suka tattauna da juna a inda Hakeem yayi ta bashi baki akan yazamo mai yarda da qaddara abisa laluran data sameshi. Yunus cike da annashuwa yayi ta godiya game da kulawansa akan laluranshi ganin...