page 49 to 52

121 7 0
                                    

Banyi zato ba
Mrsjmoon

49to 52.*

Ta dad'e kwance tana tsumayen dawowar Hakeem amma shiru babu alamat zai dawo gabarci a idanunta, sai mik'a takeyi tare da jan tsaki tsoro na nuk'urk'usan ruhinta.

Tana nan tana ta zuba idanu wai ita sai taga dawowarsa ko hakan zai sa yaji tausayinta amma ina barci datakeji yaci k'arfinta, tuni sarkin satan ya saceta ba tare da saninta ba.

Abdul Hakeem kuwa yana can yana ta aikinsa a bisa system hankalinsa kwance sai dai bini-bini zai ya shafi sumar kansa yana murmushi tare da furta "Alhamdulillah."

Sai misalin k'arfe biyu na dare yasamu ya kammala aikin.

Direct d'akin mamie ya nufa.
  Yana tura k'ofar duhu ya kai mishi ziyara, da lalibe ya samo mukunnin globe d'in ya kunna haske ya wadaci d'akin, can ya hangota kwance tayi dai-dai sumarta ya rufe mata fuskanta, blanket d'in data rufa dashi tatureshi gefe sai jikinta ya bayyana cikin kayan barci masu santsi.

Kallonta yakeyi ko k'iftawa babu cikin sanyun jiko ya qaraso gabanta ya sunkuya ya shafi fuskanta tare da yaye sumar da ya rufe mata fuska asannu ya kai bakinsa kan labbanta ya manna mata kiss ta d'an motsa tare da tura baki, murmushi ya kufce masa ya sosa sumar kansa yana jin wani shauqi yana fizgansa. cike da sha'awa ya mik'a hannu kan boobs d'inta yashafa tare da lumshe idanunsa, yaja numfashi ya sunkuya kamar mai tsoron wani ya ganshi ya sumbacesu.

Mik'a tayi ta kife ruf da cikin yayi saurin janye hannunsa.
Cinyoyinta yabi da kallo ya cije labbansa yana mai jin tsigar jikinsa ya tashi yar!.

Ahankali ya miqe yabi kowani lungu na d'akin ya tofe da addu'a ya dawo ya tofamata tare da gyara mata kwanciya ya kashe full light yabar mata na barci.

'Dakinsa ya koma ya d'auro alwalla yasoma jera sallar nafila har zuwa subahi. Bayan ya idar da sallar sai yacigaba da lazimi.

Mamie kam sai da gari yasoma haske sannan ta farka, da hanzari ta d'auro alwalla ta gabatar da sallah tana mai istiggifari akan barin da tayi sallar subahi ta kufce mata.

Tana zaune bisa sallaya ya shigo cikin jallabiya hannunsa rik'e da 'yar madaidaiciyar tasbaha yana ja.

Gabanta ya iso ya duqa yana leqen fuskanta data sunkuyar k'asa.

"Ina kwana?" Tace da shi.
  Saida ya kama hannunta yariqe sannan ya amsa da "Antashi lafiya, ya bak'unta?"

Shiru tayi bata amsa ba.

Ya matsa hannunta da d'an qarfi ta d'ago ta kwabe fuska kamar zatayi kuka. Girgiza kansa yayi yace "A'a Amarya 'yar shagali ba asanta da kuka mara dalili ba.

Da sauri ta miqe yayi saurin kamota ya mannata da jikinsa "Kunyar me kikeji haka, alhalin jiya kinmin wayau, kikayi barci batare da kinjirani nazo naga sirrinki ba."

  Kai ta kifa a k'irjinsa tana jin kunyar zancensa.

Tura hannunsa yayi cikin hijab d'inta yasoma laliben jikinta, mutsu-mutsu tasoma tana son janye jikinta, ya riqeta da kyau ta yarda baza ta iya kufcewa ba.

Cak ya d'auketa ya d'orata bisa bed tare da janye hijabin jikinta, shima yacire jalla biyarsa.

K'amk'ame jikinta tayi cikin muryan shagwaba tace "Yaya banson abinda kake min gaskiya kabari wallahi kunya nakeji.
D'ago kanta yayi ya matse mata baki kuma yana cire hannunsa ya maida bakinsa kai. Zazzafan kissing yayi ta aikamata na tsawon lokaci.

Cizon harshensa take sonyi amma yaqi bata dama, sai da yagajin don kansa sannan ya saketa bayan ya mannawa harshenta cizo.

Ihu ta saki tana karkad'a harshen hawaye na zuba dan ita da gaske takeyi bata son abinda keyi mata kunyarsa takeji.

BANYI ZATO BADonde viven las historias. Descúbrelo ahora