page 56 to 59

123 6 0
                                    

Banyi zato ba.
Mrs j moon.

*56 to 59*

K'arasowa yayi tare da janjo hannunta data b'oye ya zare ledar ya ciro sweet guda biyu ya bud'e ya watsa cikin bakinsa ya lumshe idanu ya bud'e cike da tsokana yace "Umm kai amma fa abin da dad'i kamar sabuwar amarya."

Harara ta doka mishi ta d'auki ledar ta jefa a bedside drawer sannan ta juyo ta rik'e waist tana karkad'a mishi idanu cikin tsiwa tace "Malam komi zakace sai dai kace amma kasani kagama shan wannan chocolates d'in sai dai kasayo naka."

Janyota yayi ya matse aqirjinsa "To naji madam bazan k'ara ba nabar miki kayanki, narik'a sha ta jikin ki  kawai domin tanan zaifi bada d'and'ano mai gamsarwa."

Yana maganar cikin shafar jikinta a hankali.

Bugun k'irjinsa tasomayi tana turashi yaqi sakinta har sai da yayi mata masauki bisa bed ya kashe fitilla yabar mara haske.

Matsawa tayi gefe cikin muryan kuka tace "Yaya  kada kayimin komi don Allah, kaga wurin yanamin zafi har yanzu."

Kamo hannunta yayi cikin sanyin murya yace "Mamiena kada kizamo marowaciya man, raguwa, dan Allah kiyi k'oqarin farantawa mijinki, hakan zaisa kicigaba dazama tauraruwa a cikin birnin ruhinsa, kisani irin wannan k'orafin baya da kyau domin yana sanya namiji soma hango Na waje."

Fizge hannunta tayi ta sauko tafice zuwa parlor. Asabule yabiyo bayanta, a kitchen yacinmmata tana had'a tea.
Ganinshi yasa ta had'a kofi biyu ta miqamishi d'aya ya amsa ta d'auko nata tare da plate wanda ta zubo soyayyen nama.

Saman rug a cikin bedroom d'inta suka zauna wanda mamie ce kawai take shan tea d'in  Hakeem kam juya spoon yake tayi cikin cup donmin sam bayajin shan tea a lokacin matarsa yake buqata, gashi kuma tana tayi masa yanga.
 
Tana gamawa ta maida kayan kitchen tadawo tashiga toilet, bata jimaba tafito ta tsaya tana kallonshi suna had'a eyes ta turo baki tace "Allah Yaya inkana son abin sai kashanye tea dan baza'ayi albazaranci ba."

Rabi ya sha ya mik'e ya nufo inda take tsaye.
Tasa dariya tace  "Koya babba yake indai namiji ne to sai mace tayi mishi wayau, kamar yarda nayi maka yanzu kasha tea."

Tayi masa gwalo.

A hanzarice ya fizgota ya matse yasoma aika mata da sak'o cikin gaggawa.

Bayan 1hr komi ya lafa sai sauke numfashi sukeji, mamie har da sheshshekan kuka k'asa-k'asa.
Cikin rarrashi yake  cewa "Mamiena kibar kukan haka nan, aiban badeba kamar jiya kuma ban miki da zafiba, wannan shi ake kira rayuwar aure mai tarin lada, sirrin miji da mata kenan wanda bamai sanin ni'imar dake cikinsa sai wanda ya taka matsayin, to ki daina kula dan girman Allah, Allah yayi miki albarka."

"Amin, kuma in kaji sammaci daga mummy zakasan bakayimin da zafi ba ai.

Tayi maganar cikin jan hanci.

Bashiri yasaki dariya yana jan hancinta yace " Wtat mummy zaki fadama? badai wacce take cikin amarci ba, don tabbas itama a irin wannan lokacin ta dad'e da d'aukan hanyar shiga gidan aljanna."

Cizo tasakar masa a chest ya saki ihu kad'an "Sai na rama."

Janyewa gefe tayi Allah yayi kabari bana son cin zalin."

"Bazan baribba yaronta nak'i wayon."

"Wai yaushe kazama mara kunya ne haka? Har da iyayen namu baka ragamawa ba, to kar Momy taji abinda kace."

Riqeta gam yayi gam "Ni mai kunya ne amma dai nasan yaragu daren jiya.

Wanj cizon ta kuma manna mishi ak'irji yasaki k'ara ya ware hannayenta da qarfi ya tura kansa tsakanin boobs dinta yana cewa "Yarinya sai na rama yanzu kam. "

BANYI ZATO BATempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang