Mata ko baiwa

180 11 0
                                    

Feena macace Mai matsananin kishi, wadda Tasha Alwashin duk ranan da mijinta yayi mata kishiya zata kasheshi ta kashe matar,sannan ta kashe kanta, Kowa yarasa, Dije yarinyar kauye yarinyan ce Mai ladabi da biyaya da bin umurnin iyayen ta, kwatsam sai gata gidan feena A matsayin matar gidan inda taje a matsayin baiwa Mai aikin  Ana hakan sai ga ciki ya billo A jikin dije..qara qara shin ya abun yake me?....

Mai sonji cikaken yadda Wagga rudani yake ya biyoni😂 zan warware masa komai littafin mata ko baiwa littafin da aka baje basira cikin akwai  rudani sarkarkiyayya, tausayi, soyyaya, rudani,

Zaku samu complete dinsa A N500 kacal ba yawa hajiya don jindadin ku ni nasan bazakuyi nadamar siye ba  nasan hakan😅

Aiko da kudin ki ta asusun banki Kamar haka
👇🏻
3184259497 AMINATU MUSA, FIRST BANK

Ko photon katin waya ta wannan number
09038667286

Sai najiku mutane na don Allah ga wadda suka shirya siya kawai nagode🥰

MENENE MATSAYINA...Where stories live. Discover now