23

1K 57 3
                                    

_______________________

_*MENENE MATSAYINA.........*_

© _Hafssatu Musa_
      *Indon Kauye*

_*Page 23*_

*Nagode da Add'uoin ku Allah yabar kauna da zumunchi* 🙏🏻💕

    *NOT EDITED❌*

Amal d'aki tashige dariyar data gumtse ce ta fesar da ita "Allah nagode maka ko Anan zan rage wani takaichin dake damuna,"
Kulsum kin kyale Hasheem tayi gani tayi yayi luu ya fad'I Alamun kamar ya suma  tashi tayi ta bud'e fridge d'in cikin d'aki gorar ruwa Mai sanyi ta d'auko ta watsa ma  Hasheem firgice ya tashi  ''don Allah Kulsum kibarni hakan kada ki kasheni Kulsum don Allah kiyi hakuri wallahi nasan nak'ara wani round d'in saidai wani bani ba,"
Kulsum tab'e baki tayi tare da nufar gado Hasheem yake ''wayyo Allah wayyo ni kaina tashi yayi dasauri da rarrafe yabar d'akin ba inda ya zame sai d'akin Ummi dake ta shararar baccin ta wata suka yayi bisa gadon razane   Ummi ta farka can ta hango Hasheem k'arshe gadon  muntse idon tayi "Lafiya Hasheem meya faru ne..." Shigowar kulsum yasa bai furta komai ba sai makyar tata dayake ''taso muje tun kafin na danne ka Anan''
''Don Allah kulsum kada ki min komai  na rokeki'' ''naji   taso muje ko rungume nayi narage"
Ummi zaro ido tayi tare da kallon kulsum haka ta tisa shi gaba suka koma  d'aki rungume shi  tamkar wani d'an jariri

*8:00 am*

Tsaye take tana wankin ta wadda zata idar takai Abata kudin dazasuyi kalaci Basma natayi Mata kuka fitowar shi tagani yana dangyashi saurin gumtse dariyar tayi tare da kauda fuskar ta d'aure Fuska yayi tare da cewa ''ke."  Banza tayi ta kyaleshi ''waike badake nake" kar taja ma kanta duka da safiyar nufo shi duk yadda zataki dariyar sai data kufce Mata ''ke uban mi kike ma dariya ne?''
''Ni badakai nake ba"
Kwafa yayi kishiga kitchen ki had'a mana Breakfast sannan ki d'oramin ruwan zafi dabam, komai yana kicin," baijira Amsar ta ba ya juya yakoma   d'auraye hannun ta tayi tanufi kitchen d'in  kallon  yadda Aka k'ara k'ayatashi sosai sannan gayanan zube tunda daga na larabawa  na hausa da saura na wasu k'ashashen dayake Amal yawancin duk tasan su girgiza kanta tayi tare da  kunna gas ta had'a Breakfast d'in dasauri ta samu waje ta d'ibar musu itada Basma takai ta aje sannan taxo ta jera, bisa tire ta nufi d'akin tun kafin ta shiga wani k'amshi turare taji mai matuk'ar k'amshi ya gauraye  d'akin sallama tayi kallon su tayi gaban ta ya d'an fadi hasheem yasha wanka duk da wata Ash d'in jallabiya ce jikin sa  sumar nan tashi tasha gyara kallon matar datayi tasan itace Amaryar hasheem cikin lifaya siririya ce Fara  tana dogon hanci  Aje musu tayi zata juya,
''Kina nufin mu zamu zuba da kanmu ne?"
Amal dawowa tayi tayi service d'in su duk inda Amal tayi idon kulsum na kanta har ta fita saida hasheem yayi mata magana sannan tadawo hankalin ta suka fara Breakfast d'in  inda hannun kulsum d'aya ta d'ora shi bisa  joy stick d'in Hasheem wani fad'uwa gaba yaji domin yasan Abinda zai wakana ,

''Kulsum mu idar muje mugaida Ummi ko?''
Bayanzu ba kaima ban baka iznin zuwa ba zamu fitane kawaye na yan kungiyar mu suka shirya mana party don haka daka ida can zamuje"..

Dariya yayi domin yasan bak'aramin kud'i zai had'a ba suna gamawa ko Hasheem yashirya cikin wata jalabiyar mai masifar kyawu wadda kulsum ce tabashi itama ta k'ara shiryawa suka fito Ummi na tsakar gida taga fitowar su nufo su tayi ''hasheem  ''Ummi bari mudawo" kulsum wani kallo tayima Ummi wadda ita kadai tasan ma'anar  shi,  gaban Ummi ya fad'i Amal dake tsaye tayi murmushi "daganin   ta bazaki maida ta jaka kamar yadda kika maidani ba Allah nagode ma"

*IBN ZAYYAD HOTEL*

Shine Abinda Aka rubuta da larabci bisa wani d'an Allo  kulsum parking d'in motar sukayi tafito hannun ta rike da juna suka nufi ciki  wani dakin suka nufa *ROOM 144*
Tunkafin su shiga suke jin casun  irin  na larabawa, Hasheem wani miyau ya had'a kut ganin maza da Mata ne gun yadda ake badala babu ruwan su kulsum na shigowa  aka d'au wata sowa da tafi tare k'ara volume d'in kid'a Kulsum jawo hannun Hasheem sukayi suka shige rawa dayake shima ba baya bane wajen rawa aka fara cashewa Hasheem ji yayi Ana shafar shi daga baya juyawa yayi yaga wata hamshakiyar  mace ce jikin ta duk gwal ne can ma wata tazo tana shafa shi signal sukayi ma juna kulsum  Jan hannunn Hasheem tayi suka nufi d'akin inda suma matan sukabi bayan ta, ''Hasheem  Rasheeda da  Meela zasu Fara gwadamin kai ne kasan mu haka muke a kungiyar mu 6 kuma duk wadda tayi Aure Ana had'a Mata wannan party a ranan kuma sai mijin da kika Aura ya kwanta da kowace don mu tantance kwaxon sa "..

Hasheem zaro ido yayi  zaiyi magana hajiya kulsum tayi Alamar yayi shiru jakar ta ta bud'a wasu kwayoyin maganin har wajen Kala 4 tare da bud'e fridge d'in cikin d'akin tad'uko gorar ruwa tabashi yasha, kulsum zare kayan jikinta ta tayi shigowar su Rasheeda da meela suma babu kayan jikin su nufar Hasheem sukayi da shima tuni ya zare jallabiyar jikin sa,
Inda maganin da kulsum tabashi yafara aiki jikin sa tamkar wasu dabbobi haka jeru bisa gado yafara shafar su, suma sukafara  shafar junan su , suna tsotse tsotsen junan suu,

     *After 4 hours*

Ihun Hasheem kawai kakeji  ''don Allah ku kyaleni hakan don Allah wannan bala'I da yayi kama"..basu ta kanshi ba ai hasheem da rarrafe ya sauko ya shige toilet ya maida zai rufe dasauri suka rikeshi suka maido shi ''inkaga mun kyale ka kowace daga cikin mu tagamsu kar ka manta Akwai 3 na zuwa nan da wani lokaci kuma dukan mu sai kadandani zumar mu kajita kud'I kakeso kuma zaka samu"

Kulsum  k'ara banka ma hasheem tayi wasu maganin yatashi yadasa wani aikin  dagudu Hasheem yafito haihuwar uwar sa  wani d'aki ya nufa ya shiga kulle kallon joy stick d'in yayi datayi wani jawur numfashi yafara maidawa kuka yafashe dashi jiyayi Ana kokarin bud'e d'akin dasauri ya mik'e zai shiga wani d'akin jiyayi ankai mishi cafka wata kaftariyar macece ta cafko shi lu! Yayi  ya suma yayyafa mishi ruwa sukayi ya farfad'o A ranan saida Hasheem ya kwanta da mata 6   suman  kuwa bata kirguwa saidai su yayyafa mishi ruwa,inda kuwa yasamu kud'i fiye da 5  Million domin sun ce yanada taste sosai
Kulsum ta rungomo kayanta suka tafo gida,

Ummi tana tsakar gida tana Sanwa taga shigowar su dasauri ta mik'e  ''Hasheem Lapiya meyafaru dakai" meyasameka Amal dake d'aki dasauri ta fito  Kulsum cikin yatsina fuska ta kalli   Ummi  ta bud'a bakin ta ''kinga ki shafa mishi lafiya  ba lokacin magana yanzu bane",

   Kulsum jan hannun  hasheem tayi suka shiga ciki cikin fushi Ummi tabi bayan Kulsum ''ni da d'an nawa zakimin shamaki fizgo kulsum tayi kulsum nadagowa ta kwashe ummi da Mari bata jira komai ba ta fixgi hannun Ummi ta wurgo ta waje ta maida k'ofar ta rufe Amal dake tsaye murmushi tayi tare da furta "Alhamdullah"

*hahahaha yau gaskiya kada wadda tayima hasheem dariya fa*🥴

.
#TEAM ABDUL
# TEAM HASHEEM
#TEAM ABDUL
# TEAM HASHEEM

MENENE MATSAYINA...Where stories live. Discover now