21

1K 53 1
                                    

_____________________

_*MENENE MATSAYINA......*_

© _Hafssatu Musa_
      *Indon Kauye*

*Page 21*
  Not Edited❌
   

*Wai Ina y'an team Salma ne koni kadai ce☹ kunadaijin team din Amal Abinda suke mana kemana kufito team Salma🤙🏻*

*Godiya da comments😻 Akara yawan comments nakara long typing🥳*

Abdul kallon salma yayi ganin yadda take mishi Murmushi yayi Mata ''ai zandawo bakya ganin marece yatafo sorry matar muje" Salma wani dadi taji yana ratsata jitake kamar mafarki take tana tsoron kada ta farka daga mafarkin da take,
Jerawa sukayi kamar wasu sabbi Amare gashi sunyi matukar maching da juna ( Lol zuciyar tabar zafi so o'o..)
Sallama Abdul yayi Mammy tana zaune palour tana kallon shirin Gari ya waye A Arewa 24
Salma kusada Mammy taje tazauna Abdul har kasa ya gaida Mammy ''Lapiya lau Abdool ya wajen su Hajiya Fateema ne?". "Lapiya lau tace Agaishe ku." Madallah muna Amsawa Allah yayi muku Albarka kunji Allah yasa Alkhairi ka gaida min ita"
''Insha Allah."
Mik'ewa yayi inda Salma tabiyoshi domin yimasa rakiya har wajen mota sakon da Umma tabada yakawo Mata yabata godiya tayi mishi sosai ya fad'a Umma har ya shiga mota Salma na mishi bye bye har yafita daga gate d'in tayi 2Minute's tsaye sannan ta juya bata koma gun Mummy ba d'akin ta ta nufa bisa gado ta fad'a kuka ta fashe dashi data rasa namene tashi tayi sujjada ga ubangijin ta ta godiya gareshi tashi tayi Alwallah tafara karatun qur'ani kafin atada sallar magrib.

~One week later~
    (Baya sati daya)

💫💫💫💫💫💫💫💫

Tsuggune take tana ta tik'ar wankin dayana dagacin inda take samun suci Abinci itada y'arta tak'ara jemewa ta koma kamar wata tsohuwa Basma na gefen ta tanacin biscuits kwas kwas d'in takalma taji d'agowa tayi wasu hamshakan  mata ne suke shigowa kowace jikin ta da laffaya da hujen hanci 

''Sannuku da zuwa''
Muryar Ummi taji bisa kanta. "Mekeke musu nan tsaye bisa kai kauce ki basu waje Cikin Murna Ummi ta tarbe su tare nuna musu d'akin A yamutse suka kalli Ummi sannan suka shiga cikin d'akin Ummi kallon Amal tayi ''me ake dake mai k'ashin tsiya yanzu Hasheem ya tako Arziki yazo cikin Asalin sa ki  zai Auri d'iyar Arxiki Mai k'ashin Arxiki ba irinki ba Mai k'ashin tsiya mai farar k'afa..''

Cikin karkarwa Amal ta kalli Ummi ''U..mm..i Hasheem A..ure zaiyi ne?" Kwarai kuwa ko zaki Hana ne?"..Ummi juyawa tayi ta bar Amal tsaye datayi mutuwar tsaye d'aukar Basma tayi ta nufi d'akin datake rayuwa wadda yake cike da shirgin kaya sosai bisa yagalyagal katifa tafada tana wani haki kamar zata mutu.....

Allah jikanki Amal😂

_Wasu sunfara gajiya sunfara tambayata wai meyasa hasheem ke wulakan ta Amal?_
_Meyaja Mata shiga wannan halin._
_Meye matsayin Abdul gunta?_

_Kusha kuruminki nakusa warware muku komai🤗_

*Manage pls*
*Low battery*

#TEAM ABDUL
#TEAM HASHEEM
#TEAM AMAL
#TEAM SALMA

MENENE MATSAYINA...Where stories live. Discover now