Tallah!!!

682 15 0
                                    

*HAFEEZ SABON SALO..*

*Yataso ne tamkar maraya saboda rashin mahaifiyar tun yana karami wadda ba'asan kowace duniya take ba A raye ko mace meye silar hakan!..ya had'u da matar uba Mai son ganin bayan shi ta halaka shi ta  halaka mahaifinshi domin ta gaji d'umbi dukiyar sa taci kuma Alwashin kan ta aikata saita saka shi cikin tsananin bakin ciki wadda dashi ya kwammaci mutuwar shi kowane irin sharri ne?*

*Hafeez jam'in tsaro ne mai matukar kokari akan aikinsa da kwazo da jajircewa akan aikin sa kwatsam aiki yakaishi wani kauye inda ya hadu da wata budurwa  Mai tsanani neman taimako daga halin ukubar* *datakeciki Indo inda ya aure ta badon soyya ba sai taimako Kawai..zayako so indo indo zata taka* *muhimmiyar rawa a rayuwar Hafeez*....

   *AUREN HUCE ZUCIYA*...

*Adam ya tsane ta matuqar tsana duk tana y'ar uwarshi Amma matuqar tsanar ta aranshi yana kiranta da suna dabam dabam na cin mutunchi...yana da budurwar da yake matuqar so d'iya ga wata hamshakiyar yar duniya kwatsam A ranar d'aurin Aure akafasa d'aurin Auren...inda aka d'aura mishi Aure da Jidda  ya zaman su zai kasance zai sota kuwa bacin itama tanada ZABIN RANTA*  *tana matuqar tsoron Adam shikuma yasha Alwashin irin bakar wahalar dazata d'and'ana A hannushi inda yace ta siyi mutuwar ta da hannun ta domin kuwa wahalar dazata dandana itace AJALIN TA*

_*ZAFAFA 2 KARKU BARIAYI BABU KU A CIKIN SAUQI DA RAHUSA IN DAYA NE RECHARGE CARD MTN N100, IN 2 NE RECHARGE CARD MTN 200 LABARAI NE DA SALON SU DABAM YAKE DA SAURAN LABARAINA NICE DIN INDON KAUYE MARUBUCIYAR*_

CIWON SO
DARE DAYA
ABIN DUHU
YAZEED
MUNA TARE
SAMU DA RASHI
SANGARTACIYYA
MATA KO BAIWA
HABIBA
NAGA DUNIYAR AURE

*DOMIN KARIN BAYANI KU TUNTUBENI AKAN NUMBERS DIN NAN*

*KIRA 08164042255*
*MAGANA A WHAT APPS*
*08160929798*

MENENE MATSAYINA...Where stories live. Discover now