_____________________
*_MINENE MATSAYINA...._*©
_Hafssatu Musa_
_*Indon Kauye*_Page 26
_*MINENE MATSAYINA* FANS CLUB Godiya Lodi Lodi da comment's I luv you All guys_❣️💗💋
Salma shiru tayi batare da tayi ma magana ba Abdul d'ora kanshi yayi bisa kafad'ar Salma ''ko bakyason natayaki ne?''
Salma girgiza kai tayi tare da rufe fuskar ta Abdul ida kulle mata rigar yayi tare d'aukar hijabin ta dayagani gefen gado ya sanya Mata suka tada sallah bayan sungama ne Abdul yayi musu Add'ua tare da fatan zaman lapiya da juna,
''Naga kinfara hamma ko kinajin bacci ne?""Uhum nibanyi hamma ba fa"
''Bawani aini nagani."
Murmushi Salma tayi kawai ta sunkuyar dakanta k'asa ''muje natayaki baccin ko kinfi son kiyi ke d'aya ne?"
Shiru tayi batare da ta sake magana ba Abdul matsowa yayi gaf da ita har suna juyo numfashin junan su zare Mata hijab d'in yayi "taso muje nagaji nima sosai wataqila nasamu tausa",
Rike hannun Salma yayi suka nufi laulausan gado Abdul tunanin wani lokaci ya tafiyi kwallah yaji sun taru a fuskar shi nan na dan zuciyar shi tafara wani zugi dama daurewa kawai yake numfashin sa yafara karkarwa zabure Salma ta miqe jin yadda Abdul ke numfashi ''nashiga Uku subhanallah! Abdul meyafaru dakai batasan lokacin data jawoshi jikinta taba cikin matsanacin ciwo hannun shi dafe da kirji ya kwantata mata inda maganin da zai sha yake dasauri ta sauko daga bisa gadon ta nufi part d'in nasa tajawo wata loker ta dauko maganin tare da box din first Aid tagani, ta koma d'akin dasauri ta balli maganin ta bashi da ruwa tafara mishi taimakon gagwaga. (Salma Likita ce)A hankali yafara samun sauki jawo salma yayi jikinsa da itakuma zuciyar ta cikeda tunanin Abinda ya jawo ma Abdul ciwon xuciya mai tsanani hakan menene damuwar sa meyarasa A rayuwar sa haka ne A hakan bacci yayi awon gaba da ita tana kirjin Abdul A hakan shima ya runqunme Salma jikin sa har bacci ya daukesu su duka rungume da juna,
~Bayan Wata d'aya
_Naje unguwa yau shiyasa kuka ganshi kadan wallahi kuyi hakuri yadda kuka k'agagara a waiwaya baya haka na k'agagara, littafin ma na k'agagara nagama wlh😞Inkuma nayimuku a gaugauce shikenan🤷🏻♀️_
YOU ARE READING
MENENE MATSAYINA...
Mystery / Thriller"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..." Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya t...