RANTSUWAR JINI(THE BLOOD VOW)20

6 0 0
                                    

❣️❣️❣️❣️❣️❣️
*RANTSUWAR JINI*
*(THE BLOOD VOW)*
❣️❣️❣️❣️❣️❣️
*EPISODE 20*
*STORY AND WRITTEN*
*BY*
*MAMAN NOOR*

*The new step*
*Not edited please 😖*

.................. Tunda ya zo US bashi da gurin zuwa kamar wannan babban flower garden d'in, wanda ke d'auke da duk wani nau'in flowers kama daga rose flowers, sun flowers da dai sauransu.

Akwai wajen cin abinci wanda ke k'unshe da nau'in kayan mak'walashe ice creams da children chocolate.

Acan ta wani b'arin kuma akwai wani k'ayataccen waje da aka lullub'eshi da wasu rumfuna daya sha adon flowers ta kowanne b'arin sa. wanda a wannan ne wajen da akayi shi specifically saboda masoya, masu son zuwa shak'atawa, masu zuwa saboda expressing love d'in su da masu zuwa saboda marriage proposals between girl friend and boyfriend.

It's a nice place to be with the one you love. he can remember the first time da suka zo wajen nan shi da HUMAIRA sa, lokacinda suka fita yawon first wedding anniversary su.

Yana iya tuna irin soyayyar da suka baje a wannan wajen, abinka da turawa babu wanda ya damu da wani, kowa sabgar gabansa yake.

Tabbas gone are the days! inji bature, ya sanya hannu ya share guntun k'wallar daya zubo masa a gefen ido, yana jin wani zafi da turiri na tashi a zuciyarsa, rabuwa da Humaira kullum sabo take zuwar masa. every single day da ita yake kwana yake tashi a cikin zuciyarsa, bai sani ba ko akwai ranar da Allah zai sauwak'a masa wannan pain d'in dayake ciki, but quite sure kafin wannan ranar yazo ya gama tagayyara. even as of now idan ka ganshi, ka kuma sanshi a da to zakaga irin ramar dayayi, tayi yawa har kana iya ganin mirzanin wuyanshi sun fito ta kwalan rigansa da a yanzu most of the time zaka ga ya barta a bud'e ba tareda ya manna botiran saman ba.

A karo na biyu wayar ta kuma ringing, bayan rashin samun damar d'aukan na farkon da baiyi ba.

BASH! ya fad'i yana sanya hannu akan wayar dake tebur d'in dake gaban shi.

Bad boy! where did you get my number? Najeeb ya fad'i yana mai gyara balance d'in sa akan kujera, daga d'ayan b'arin BASH yace shege did you just call me bad boy, d'an iska cikinmu waye duniya tayiwa baki. ko nine na gudu kamar wani coward naje na b'uya saboda mace tak'ini?

Kai Bash, banason rainin wayo, why did you call? and a ina kasamu number na?  bansaniba, ko ka manta da waye ni, idan kuma ka manta ne in tuna maka da waye BASH the wizard.

Najeeb yaja tsaki, saboda sanin halin BASH d'in dayayi, he's the most wisest person he have ever seen, and he's a computer engineer, so babu shakka zai iya tracking d'in inda yake da ID sa.

Bastard! tell me where you are naje na d'auke ka, BASH yayi dariya kafin yace now you are talking, ashe kagane assignments d'in d'an k'aramin k'waro. ba sai kazo ba, i just need the address tunda US ba bak'ona bane.

Kai da Allah ka fara frustrating d'ina, just tell me your address, am not at home. to ina Airport ne sai kazo da sauri cos am already tired.

Najeeb ya kashe wayar kit! yana dad'a Jan tsaki, yasan yanzu Bash zai uzirri rayuwarsa ya hana shi time d'in tunanin sweet and lovely HUMAIRA sa.

****************
Tunda suka shiga jirgi ta soma gyangyad'i dama ita kujeran ta nata jikin window, Dr MANSUR kuma na kusa da ita, sai BIBA dake kujeran kusa dashi  tana rumgume da babyn a cikin hijabinta.

Dr MANSUR ya bud'e wani novel d'aya cirota daga aljihun coat d'in jikinsa, dama most of the time idan ya shiga cikin jirgi, book yake zuwa dashi ko ya tambaya a bashi yayi ta karantawa, har su kaiga isa destination d'in su.

HUMAIRA ta tuntuni tayi nisa a baccin datake yi, saita jirkito jikinsa duk da ma belt d'in jikinta ya d'an rik'eta, ba sosai ta kwanta a jikinsa ba, kanta ne kawai ta kwantar asaman kafad'arsa, ya juyo yana kallonta, she's still sleeping, she looks so pale, kana iya hango damuwa asaman fuskar ta, tamkar tana mafarkin wani mummunar mafarkine ko akasin haka, amma dai tabbas something is bothering her.

RANSTUWAR JINI (The blood vow) Where stories live. Discover now