❣️❣️❣️❣️❣️❣️
*RANTSUWAR JINI*
*(THE BLOOD VOW)*
❣️❣️❣️❣️❣️❣️
*EPISODE 40*
*STORY AND WRITTEN*
*BY*
*MAMAN NOOR**THE FATE OF OUR STARS*
_____________ Nifa Mummy babu abinda zai sani sake zama a gidan nan da wannan matar, kinga yanda tazama kuwa? wallahi ko goggo larai mahaukaciyar unguwar mu ta fita hankali, banda bige bige da naushe naushe babu abinda takeyi bakiga yanda jiya ta mak'ure min wuya ba, da k'yar na kwaci kaina, k'arfi kamar ta had'iyi doki.
Bansan me Mummy tace mata ba, naga ta dad'a had'e rai, wai Mummy kinsan abinda kike cewa kuwa? i already told you I'm tired, nagaji da bautar da babu lada, shekara nawa nayi a gidan nan ina dakon jiran ranar da NJ zai appreciating d'ina ya soni ko kad'an ne nasamu wani gurbi acikin rayuwar sa, amma nida banza duk d'aya ne awajensa.
Nayi iya bakin k'ok'ari na don ganin na making d'insa forget his past and move on, but menene sakayya ta upon all my efforts ? mummy nice na dawo uwa awajen yarinyarsa, fed her, clothes her, makes her feel like babu wani damuwa a duniya, she didn't even notice the absence of her parents idan tana taredani, i make her forget everything saboda nasamu conquering zuciyar NAJEEB to the fullest.
but the saddest thing d'in shine Najeeb is far beyond my imagination when it comes to that HUMAIRA of a thing , ita kad'ai yake iya gani a gabansa, banida wani abun da zan birge shi dashi Mummy ta riga da ta mallaki komai nashi hatta y'ar lafiyar tashi ya d'auka ya bata, so he's equal to nothing awajena, am fed up.
FADEELAH! naji amon muryanta na fad'i, saidai itama cikin wani irin raunanniyar murya tace Mummy please don't try to convince me, i have already made up my mind, yau d'in nan zan bar gidan nan am coming back to UK tomorrow so dole na nemi uwar yarinyar nan na kai mata abinta, if she decides to come back and takes care of her child shikenan it's her own decision don ni gaskiya ina dawowa zan accepting proposal d'in Ameer, nayi aurena na huta, nagaji da baby sitting.
Sannan as i told you before na riga da kira specialist hospital na garin yola suna kan hanyar zuwa tafiya da ita can psychiatric ward su ajiye ta can cos she's not gating the care she deserves here at home, most of her personal nurse da ake d'aukowa basa dad'ewa suke guduwa saboda yanda take kai duka unnecessary.
This time ko jiran abinda Mummy ta zata fad'a batayi ba, ta kashe wayar tana kallon AMAL dake rik'e da teddy ta, ta kafa mata idanu.
Ta d'auke ta zuwa cinyarta tana murmushi tace by beauty baby why are you staring at me? aunty Fadeelah! why do you look so angry? Amal ta fad'i with her sweet little voice.
Fadeelah ta kuma yin murmushi tareda jan kumatunta, kai baby AMAL who told you am angry? am not angry ta d'an k'ure FADEELAH da idanu kafin tace you sounded so.
Fadeelah ta rumgumeta tana k'ara jin k'aunar y'ar azuciyarta taci albarkacin son datakeyi wa ubanta wanda a hankali ya fara dawowa kanta, ada bata wani damu da yarinyar ba. amma yanzu tana jin yarinyar tamkar ita ta haifeta, wanda a albarkacin yarinyar taji zata iya hak'ura da NAJEEB tareda yi masa sulhu da HUMAIRA koda kuwa ranta baiso ba, shiyasa ma awannan ranar dataga situation d'insa da y'ar abin ya tab'e ta in which she has no option than to do the needful.
*********
Tafi minti uku tana yamutsa fuska kafin kuma ta bude idanuwan datake jin suna yi mata wani irin nauyi sosai saboda fitsi firsin ciwon kan datake ji.
UMMA kalmar data fara fad'i kenan tana d'an dube dube. akan shi ta sauke idanu, yana tsaye ya jingina ta jikin k'ofar shiga, shigar kananun kayane a jikinsa wanda idan yayi tana k'ara masa wani irin kyau sosai, wannan karon akwai bak'ar hular irinta sanyi akansa, k'afar sa d'aya na k'asa, d'aya kuma ya lank'washe ta jikin bango, hannayensa duka na kirjinsa.
YOU ARE READING
RANSTUWAR JINI (The blood vow)
RandomThe story of a love triangle, twist and deception RANTSUWAR JINI labarine da a sanadiyyar RANTSUWAR JINIn mutum biyu, yayi sanadiyyar rushewar farin cikin mutane da dama