❣️❣️❣️❣️❣️❣️
*RANTSUWAR JINI*
*(THE BLOOD VOW)*
❣️❣️❣️❣️❣️❣️
*EPISODE 29*
*STORY AND WRITTEN*
*BY*
*MAMAN NOOR*Idan kunga guntun episode ku kuka jawo, don na lura kun fi son guntun episode akan dogo, idan nayi muku dogon episode baku damuwa kuyi comments, before ina yi muku 2500 to 3,000 words kunfi yin comments, but dana fara yi muku 6000 to 7000 words sai kuma kuka rage comments, so it really makes me feel like baku appreciating effort d'ina bane, and come to think of it this is a free book, wallahi idan yau naso maida shi na kud'i i would earn alot, akwai dayawan daza su siya ko nawane kuma ba lallai anan gidan ba, kuma kunga basai na damu da sai sunyi comments ba, tunda aljihu na na cike
so what am i saying, am so disappointed last time da yanayin sharhin ku, it's not easy to be a writer, it's the hand and brain work, so don Allah ku gyara idan kunsan kuna jin dad'in littafin nan*DEADLY THREATS*
________________ Babu b'ata lokaci sanata Binta ta shirya komai tareda aikowa da mutanen ta su taho da NAJEEB Nigeria, wanda ya zama wani k'aramin psycho ackin kwanakin nan saboda HUMAIRA, ya matsa ya takura BASH sai ya tayashi fita neman HUMAIRA, tun BASH na declining d'insa, har ya hak'ura ganin yanda NAJEEB d'in ke fita yayi ta yawo acikin garin wai ya tafi nemo HUMAIRA, amma sam ya kasa samun wani information akanta, hatta wannan hotel d'in ya koma, saidai sun hana shi komai saboda tsare aikinsu da lafiyar client d'insu kamar yanda suka ce everything is confidential.
An dawo dashi Nigeria batareda ya sani ba, saboda alluran sanya mutum ya shiga unconscious akayi masa har suka iso ya yini baisan inda yake ba.
Lokacinda ya farka kuwa, yayi mamakin ganin shi a gida, ya dinga yiwa BASH masifa wai ya munafunce shi an had'a baki dashi an dawo dashi, he was so furious and out of control.
Ta shigo cikeda k'asaita irin na manyan mata masu kyau kuma suka jik'u da naira, tana tafe maid d'inta na biye da ita a baya d'auke da wani k'aton tray mai d'auke da kuloli guda uku da jug guda biyu masu kyawawan murfi.
Ta k'araso fuskarta d'auke da k'ayataccen murmushin da ba kowa ke samun ganinsa ba sai tsiraru daga cikin na kusa da zuciyarta.
Welcome back My boy! how are you feeling? ya d'ago jajayen idanunsa yana yi mata zallan kallon tsana da disappointment, yayi kwafa ya maida kansa pillow batareda yace kanzil ba.
Bata damu da abinda yayi ba, ta juya ga maid d'in nan ta karb'i wannan tray d'in ta ajiye a saman wani y'ar k'aramar stool, ta k'araso ta zauna a daidai saitin kanshi, ta sanya hannu tana shafa lallausan curly sumar kanshi dako yaushe zaki ganshi bak'ik'k'irin a kwance tamkar yanayi mata wani dyeing.
Duk da cewa bashida haske sosai amma yanada kyan fuska dana jiki, yanada wadatar kyau daidai gwargwado wanda ya d'auka awajen mahaifinsa, he's nothing like his mother, mahaifinshi ya d'auko a komai har tsayin. shiyasa wad'anda basu san asalinsu ba kan wonder about his true identity.
Lallab'a shi tayi ta k'ok'arin yi da daddad'an kalamai, tareda rok'on shi da yi masa alk'awarin neman HUMAIRA ta kawo mishi, wannan furucin datayi ne yasa shi tashi ya yarda yaci abinci yana cigaba da shan k'amshi, ita kuwa sanata Binta data fahimci cewa HUMAIRA itace weakness d'insa, tayi murmushi cikeda jin dad'in gano ta yanda zatabi ta ruwan sanyi ta raba zuciyarsa da k'aunar yarinyar data tsana fiyeda komai a duniya.
******
Y'an aikin gidan, da mak'otan gidansu da suka d'auko FARIDA duk suka dare daga tsakar gidan, kowa ya fara kama gabanshi sai sunkui da kai suke saboda ganin su HUMAIRA da DR MANSUR rumgume ajikin juna.
JIDDA kam tuni ta shige cikin parlorn gidan tana k'walawa HAJIYA kira, ganin haka yasa HUMAIRA ta cigaba da shushure k'afafu tana son yin kuka, kunya kamar tayi yaya, ballantana data fahimci cikin gidansu ne nan.
YOU ARE READING
RANSTUWAR JINI (The blood vow)
De TodoThe story of a love triangle, twist and deception RANTSUWAR JINI labarine da a sanadiyyar RANTSUWAR JINIn mutum biyu, yayi sanadiyyar rushewar farin cikin mutane da dama