💞💞. 💞💞
💕 ❤ 💕✿゚•ૅ
✿ ❣゚✿
• ✿゚゚ *DREAM GUY*🙎♂
✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ ✿゚•ૅ ✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ_written by lilmeerahcute_👑
~~~~~~~~
FEBRUARY,2017Now let's get back to business!
*Infatuation* is when you find someone who is perfect. *love* is when you realize that they ain't perfect and it doesn't matter
_I hope y'all will enjoy reading this_
5⃣
*Marl*
Bayan yagama lectures direct office dinshi yawuce Wanda aka ware mishi shikadai.
Zama yayi ya Ciro laptop dinshi a briefcase ya kunna maida
Hankalinshi gabadaya yayi akan laptop din ji yayi ana nocking yace
"Yes come in!
Cigaba yayi da abinda yakeyi batare daya lura da Wanda yashigo ba.
Wata kyakkyawar budurwa neh tashigo kalan en duniya tana wani karairaya hade da taunan chewing gumKashe murya tayi tace
"Good day sir!
Tunda ya kalleta so daya ya meida mind dinshi kan game din dayake bugawa a laptopKasa ta karayi da murya
"'We'll I'm suhaimarh and zanso muzama friends if you don't mind!
Takarasa fada tana juyawa manyan eyes dinta Wanda sukasha fake lashes
Dago grey eyes dinshi yayi ya zuba akanta
tsikan jikinta neh yafara tashi duk tsaurin ido irin nata batasan lokocin da ta yi saurin kawar da kanta daga kallonshi ba Dan sei takeji kaman akwai wani magnet a cikin idanunshi wnda suke dragging dinta
Tashi yayi ya nufa gurinta har sunajin breath din juna
Cikin seductive voice dinshi yace"Are you done?
Saurin dago kai tayi ta kalleshi still Binta yakeyi da wani mayen kallo saurin meida idonta tayi kasa
Kara matso da kanshi yayi daidai fuskanta
Cikin rada yace mata"You want to befriend me but u can't even look in my eyes
Wat happened?Kara matsawa yayi sosai kaman zei shige jikinta hakan neh yasa breath dinta yafara kokarin daukewa sannan illahirin jikinta yadinga rawa
Kasa yakarayi da voice dinshi
In a surprised tone yace''Omg! now u re even afraid of me your hand is shaking baby
yakarasa fada hade da rike shaky hands nata Wanda ya kara sending electric shock cikin jikinta
Ganin numfashinta yana kokarin daukewa neh yasa tafara mataswa baya bude kofa tayi kafun yayi noticing tafita a 360😂Dariya sosai tabashi
He always enjoyed yanda yakeh scaring girls with his tactics
He a keeps wondering abinda keh Ciken eyes dinshi da yake attracting din mata
Dafe kai yayi
Omg! I have to get something from the library
Saurin mikewa yayi hade da kashe laptop din sannan yafice~~~~~~~~~~~
*2:00pm*"Babe as you can see I'm so tired and exhausted so I can't visit the library today
Farah neh takeh fadan hakan daidai lokacin dasuka fito daga lectures na physics
Disappointedly leemarh tace"But Farah u promise to escort me to the library rember
"Oh leemarh I'm sry right now kaina na ciwo and already hr nakira drivenmu kibari gobe muje library now kizo mutafi kinga he's already here mah
Takarasa tana yiwa leemarh pointing din pradon daya nufo gurinsu
Rike hannunta leemarh tayi"Noh I need to visit the library today you go on bakomai
Bata fuskatayi tace "are you sure ?Murmushi tamata
"Yes go on!
" OK bye
~~
Direct library tawuce tadauka wani physics text book tanadubawa
Chan ta hango wani novel Wanda ya dauki hankalinta karasawa book shelf din tayi ta dauko sunanshi neh ya kara tafiya daita*storm and silence*
(Romance based)Murmushi tayi sannan tayi hanyan fita hankalinta nakan books din data dauko bata lura ba kawai taji ta CI karo da mutum seida books din suka zube akasa
Tsugunuwa tayi ta kwashe books dindagowan dazatayi suka hada eyes (cikin mind dinta tace omg wat is this annoying lecturer doing here!)
yana Binta da wannan killer kallon nashi mei tada mata hankali
_Wow fans I know u guys most be very proud of me and I knw y'all want to thank me cos yau nayi typing dayawa_ 😎
_NVR mind u don't HV to u knw is bcs i luv y'all so mch_😁 '''xo'''❤
Yours
*lilmeerahcute*