💞💞. 💞💞
💕 ❤ 💕✿゚•ૅ
✿ ❣゚✿
• ✿゚゚ *DREAM GUY*🙎♂
✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ ✿゚•ૅ ✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ*_written by lilmeerahcute_*👑
_this goes to my wattpad followers i thank y'all for the undying luv y'all showered me with! All Wattpaders are baes!_😻
*MARCH, 2017*
2⃣3⃣
Tana bu'dewa eyes nasu ya sark'e a tare sukaji wani spark ,dark dreamy eyes nashi ya zuba mata binta yafarayi da wani mayen kallo tsakanin jiya da yau seiyaga ta k'ara fresh ,gyaran muryan datayi neh ya dawo dashi daga day dreaming d'in dayafara matsawa tayi gefe batayi mamakin zuwanshi ba cos tasan ta br habdbag nata cikin motanshi so its obvious yazo kawo mata neh. a hankali tace "come in"
bamusu yabita a baya zama yayi a kan d'aya daga cikin kujerun yana k'arewa palourn kallo "do you want something to drink?" Ta tambaya idanunta akanshi maido da idanunshi yayi kanta "noh im ok, how are you feeling now"
"im feeling better" "gwd!"
aje handbag nata dakeh hannunshi yayi a kan centre table k'ok'arin mik'ewa yafarayi "i brought this" yayi pointing handbag d'in daya a je a kan centre table yana kallonta,
nodding tayi "thanks"Hanyan fita yayi ganin haka itama ta mik'e ta bi bayanshi domin locking kofan Igiyan gown di'n jikinta neh ya sark'e mata Kafa taga taga tayi zata fad'i cikin kuzari irin na cikakken namiji yayi saurin juyowa ya tareta rufe ido tayi gam tana jira ta jita a k'asa jin haryanzu batafad'i ba yasa ya ta bud'e manyan eyes nata a hankali ta aza cikin nashi scaning fuskanta yakeyi da beautiful grey eyes nashi,in a deep soft voice yace "are you ok?"
The touch of his hands akan jikinta neh ya kashe mata jiki k'ok'arin controlling emotions d'in dayake flowing a heart nata takeyi but ta kasa she hated it when he looked at her so closely! She was always so So scared kar ya gane effect din datake having a kanshi saurin kwacewa tayi daga rik'on dayayi mata ta matsa baya murmushi ta k'irk'iro wanda bei kai heart nata ba "yes im fine" tabashi amsa still heart nata na bugawa
One last look ya mata sannan ya k'arasa fita daga falon ajiyan heart ta sauk'e sannan ta k'arasa ta yi locking kofanGanin taji sauk'i sosai yasa tawuce kitchen domin preparing launch
white rice da stew ta d'aura cikin awanni biyu tagama komai
tana cikin juyewa a warmers taji ana knocking tunani tayi _who could it be?_ toh kodai shine ya dawo? Just the thought of him yanasa heart nata bugawa dasauri ,cikin sauri ta k'arasa juye abincin sannan tafito falo gurin k'ofa ta yi a hankali ta kai hannu tayi unlocking
Stunned ta tsaya ganin wanda ke tsaye a bakin k'ofan kafun tagama processing taji anyi pulling d'inta into a tight hug "i miss you so much Besty its been a long time" hugging nata back leemarh tayi tana murmushi sunkusan 2minutes a haka ganin bata da niyan sakinta yasa tafara k'ok'arin kwacewa "let go of me farah"breaking hug d'in tayi ta buge leemarh ta shige parlon thorowing kanta tayi a kan sofa "im so tired" tafad'a daidai lokacin da takeh cire baby hijab nata "make yourself comfortable baby i will be back in a jiffy"
k'arasawa kitchen tayi ta d'auko purewater da zo6o mei sanyi a fridge d'orawa tayi akan tray sannan ta sa cup ,tana zuwa ta aje a k'an center table kallo farah ta bita dashi bakoh kyaftawa d'aga mata gira leemah tayi "whats the look for" murmushi mai had'e da wink tayi "nothing just naga kin k'ara fresh neh meye sirrin?" "Kinfara ba?"
"Im sorry babe na bari"
hannu tasa ta d'auka zob'on ta bud'e tafara sha batare data bi takan cup ba "omg its taste so gwd" dariya leemarh tayi "really"?
"Ofcos"
ta bata amsa a tak'aice seida tasha fiye da rabi sannan tace
"ehen that remind me" "of what" leemarh ta tambaya "last call namu kince akwai labari remember?" dafe kai tayi
"oh yes na manta mah wlh"
"Yanzu ay kintuna koh" nodding tayi "ok im all ears tafad'a tana k'ok'arin gyara zamanta
Labarin komai leemarh tabata tun tym d'in da marl yayi trying kissing nata har zuwa yau daya kawo mata handbag nata
Exicetedly faraah tace "he totally likes you" harara tabita dashi kaman idanunta zasu fad'o in disguised tone tace
"Nh i told you he didn't kawai yaji tausayina neh bcos i was sick"
"I dont think so"
"Lol wlh farah dariya kikeban ,kinga girlfrnds nashi neh kuwa? sunfini komai so he has nothing to do with me"
In serious tone farah tafara magana "you have to believe me babe all am telling you is that i see the way he looks at you when he doesn't think anyone is looking"
kad'a manyan eyes nata tayi a opinion nata farah just wanted to see things that weren't there cike da k'osawa tace "i dont want to talk about him anymore"farah abun mah ita dariya ya bata ga abu clearly amma tana denying duka ta kaimata ta yi saurin kaucewa "oh dariya ma na baki koh" gimtse dariyan tayi sannan ta had'a hannyenta akan chest nata "ok as you wish your highness we wont talk about him anyomore"
had'a fuska tayi in low tone tace "better!"_I knw its short but pls manage gobe zaayi dayawa its a promise_
*ITZ LILMEERAHCUTE*
♥♥♥♥♥♥