💞💞. 💞💞
💕 ❤ 💕✿゚•ૅ
✿ ❣゚✿
• ✿゚゚ *DREAM GUY*🙎♂
✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ ✿゚•ૅ ✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ*_written by lilmeerahcute_*👑
_I want to use this medium to congratulate my co rock stars *ummi aysha and pherty* forthe successful completion of the amazing *ramuwar gayya* u guys shuld keep the gwd work up! Your reward is in heaven!_
_In dedication to the talented *kwaiseh* she's such an amazing writer i suggest y'all should read *badak'ala*_
*APRIL,2017*
2⃣7⃣"Tell me why?" Tasake tambaya softly idonta a kanshi
helding breath nata tayi tana jiran amsan da zai bata
Lips nata ya kalla briefly kafun ya maida eyes nashi cikin nataLumshe ido yasake yi sannan ya kawar da kanshi daga kallonta ajiyar heart ya sauk'e sannan yasake juyawa ya kalleta
Ita d'in ma shi takeh kallo"Can you blame me for worrying about you? You are my student and it's my job to watch over you" yana fad'in haka ya kawar da kanshi
Heart nata neh yayi sinking at the realization wani haushin kanta taji ya kamata k'ok'arin kawar da 6acin ran data keji a heart tayi
he is very handsome and also rich who could have any gurl he wanted at the blink of an eye
mata wanda sukafita komai suke kawo kansu gurinshi sei ya ga dama yake sauraronsu it was so stupid of her datakeh tuanin guy kaman marl zei so ta!Rubbing kanta tayi lokacin dataji slight headache yafara kamata
"Are you ok?" Maganan shi neh yadawo da'ita daga dogon tunanin data fad'a
Kallonshi tayi kafun tace
"I'm fine!""Are you sure?" Ya sake tambaya yana stydying fuskanta
Nodding kanta tayi in respond
"Naga kina tab'a kanki neh kodai headache naki neh ya dawo?"
"Just becos I'm getting a headache doesn't mean I'm going to get a migraine!" Tayi assuring nashi
"Thanks for the lift" tafad'a lokacin datakeh k'ok'arin fita daga motan
"You are welcome" yayi replying kafun ta bar motan
Ta d'auka zei wuce neh but ga mamakinta seitaga yafito ya kulle motan a tare suka shiga cikin parlon sun samu mama a parlor tana kallon tv gaisheta leemarh tayi ta amsa cikin sakin fuska had'e da tambayanta ya jiki amsawa tayi sannan ta wuce room nata
A falo ta barsu da marl suna gaisawaAbinci mama takawo mishi da zo6o bei ta6a abincin bah zo6on kawai yasha nanma seida mama ta sa baki
"mik'ewa yayi bayan ya shanye zo6on dakeh cikin glass cup nashi"Mama natafi"
Mik'ewa mama tayi"ok bari in kila haleematu ta zo kuyi sallama koh"
"Noh mama ki barta kawai sei gobe"
"Allah ya kaimu send my endless regards to ur mom"
Murmushi yayi kafun yace "insha Allah zataji"
A bakin gate ya hadu da azrah
Karasowa tayi tana murmushi "wow ya marl yaushe kazo?"Murmushi ya mata "just now har kin dawo daga school d'in"
Rigima tafara mishi wai saidai sukoma ciki ta k'ara ganinshi bcos she didn't get a chance to talk to her brother (su azzy anga handsome🤣)
Ganin tak'i yadda yasa yace ta je tayi changing uniform nata ta fito su je yawo
Murna sosai ta dinga yi "ya marl karfa ka gudu" tafad'a lokacin datayi cikin gida a 360
a hanyan kitchen ta ci k'aro da mama "ina wuni mama" bayan haka koh ta kan mama batasake bi ba tayi hanyan d'akinsu tsororo mama ta tsaya tana kallonta
Da sauri tayi changing cikin black highways and pink top black veil tayafa sannan ta fesa perfume cikeda mamaki leemarh dakeh kwance akan bed tace
"Keh ina zakice kiketa shiri haka?"
"Zamu fita da ya marl neh" tabata amsa lokacin datakeh exiting daga d'akin kafun leemarh ta k'ara wani magana ma hartayi parlor
A parlor ta tadda mama
jinin jikinta tasha ganin irin kallon da mama takeh mataNervously tace "mama ya marl yace wai inraka shi wani waje"
Seida mama ta d'anyi jim kad'an sannan tace "ok but karki kai mgribh"
Hugging d'in mama tayi sannan ta mata peck a kumatu duk zatonta mama zata hanata
Pink loafers nata tasa sannan tafito waje can cikin mota ta hangi marl da sauri ta k'arasa ta bud'e front seat tashiga
Cikin zumud'i tace "ya marl let's go" murmushi kawai yayi a mind nashi yace "azzy rigima just like his mimliss"Yawo sosai sukayi zuwa Park all this while phn nashi nagurin azrah logging snapchat nata tayi ta dinga kashe musu selfie both pics and videos
Kusan ladies biyar sukayiwa marl magana cikinsu harda _aunty jameey, badeeya musa, miss xoxo ,zee kuchi, sumy anka,mamanaleesha,miss aysher, tymah cutie and innocent fauxy_
Kowacce tana karairayaBut duk yak'i kulasu koh kallo basu ishe shi ba dan yanzu basu baneh a gabanshi
(sry ladies don't mean to hurt you😝🤣)9stars suka wuce ya siya mata chocolates da icecream and candy
Leather daban yayiwa leemarh da mama na shawarma pizza and icecreamWarning yayiwa azrah sosai akan karta bar leemarh ta sha chocolates da sweet koh d'aya dan he still remembers irin warning d'in da dr iman tayi akan karta dinga shan sugary abubuwa
Battery low! May be ku jini anjima innayi charge!
COMMENT AND SHARE!
*ITZ LILMEERAHCUTE*
♥♥♥♥♥♥