chapter 17

357 17 0
                                    

💞💞.        💞💞
       💕 ❤ 💕

           ✿゚•ૅ
      ✿ ❣゚✿
        •  ✿゚゚                                                                            *DREAM GUY*🙎🏻‍♂
                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ                ✿゚•ૅ                                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ   

*_written by lilmeerahcute_*👑

_I dedicate this page to my buddies *Leemarh Lawal*, *shuwa* and *sweet Zuhrah* I'm deeply in Luv with you babes_#onelove

*#wattpad@lilmeerahcute*
~~~~~~~~
*MARCH, 2017*

       1⃣7⃣

~~*LEEMARH*~~

Tsaye takeh a kitchen misalin karfe 7:00am tana fere irish damah that's what she do every weekend ita takeyin house chores sa6anin azrah dah batason aiki koh kad'an wani lokaci koh wanke dishes sei mamah ta bud'e mata Ido takeyi nanmah sei ta had'a da cuwa cuwa
yau mah tun datayi subh prayer ta koma ta kwanta ba irin tashin ta da Leemarh batayi bah ammah Sam tayi ignoring tak'i tashi

Guraren 10 Leemarh tagama frying chips sannan tayi sauce d'in kwai tasa a cooler ta rufe
Tafito kenan sukayi clashing da mama "laah mama ynzu nake shirin dubaki ay naga yau baki fito da wuri bah"  "yes nakwana da headache but yanzu I'm feeling better"
Hannu Leemarh ta kai tana ta6a kan mama "mama are you sure ya warke yanxu?" "Eh mamana kar ki damu I'm fine" tayi assuring nata" kitchen ta k'arasa tana bud'e coolers din " wow mamana duk keh kadai kikayi wannan Allah ya miki albarka" murmushi tayi "Ameen mama" tana jin d'ad'in irin prayers d'in mama ke mata kullum
Eyes nata ta  maida kan Leemarh in serious tone tace "azrah bata tashi tayi sallah ba koh?"
Sosa kai Leemarh tayi "noh tunda tayi sallah ta koma ta kwanta" batare data sakeh magana bah tayi hanyan bedroom nasu Leemarh
azrah tana kwance ta duk'unk'une peaceful sleep takeyi daga gani she's enjoying it buga mata baya mama tayi but koh a jikinta ganin she did all she can but batada alamun tashi yasa ta d'auki pure water a kan mirrow ta watsa mata, ihu tasake seida su mama suka toshe kunne afirgice ta mik'e dagudu tayi hanyan kofa batare da ta kula da mama dakeh tsaye a gabanta bah
dakyar Leemarh ta rik'ota
ita mama abun daria mah ya bata irin wanga tsoro na azrah

"Kin kwanta kina bacci watoh slaves naki sugama breakfast subaki koh?"

Mutsutsuka ido tayi cikin muryan bacci tace   "i swear mama kai na neh yake  ciwo"
"Rufe mun baki meysa kanki bazaiyi ciwo ba ,kinyi spending half night kina chatting"? Cikin rashin gskia tace "ahm..mam.."  Kallon da mama tawatsa mata neh ya hana ta karasa karyan datayi niyya duk'ar  da kai tayi tana scratching kitson bobmerly dakeh kanta "ni matsami kafun in buge ki" mama tayi stating angrily lokacin datakeh k'ok'arin fita daga bedroom nasu
Saurin kaucewa tayi mama takarasa fita

Kan bed nasu takoma ta zauna ta dafe cikinta weakly tace "omg! ya Leemarh I'm damn hungry!"  Harara  Leemarh tawatsa mata batare data k'ara bi takanta bah ta d'auki towel nata ta shiga wanka!

*Monday 11:00am*

Zauneh Leemarh takeh a cikin hall ita kad'ai kasancewar yau faraah bata zo bah so ita kadai takeh abubuwanta
basu dad'e da gama maths test ba! And next biology neh zei shigo cikinta neh yayi wani irin murd'awa saurin dafe gurin tayi gam ta kulle eyes nata wani irin rad'ad'i takeji ta kasan maran ta omg sei yanzu ta Tina it's a new month and it normally happens on her period
sweating tafarayi continuously daidai lokacin yashigo hall d'in kaman kullum yauma English wears neh a jikinshi Wanda yayi matk'ar kar6an shi batare da bata lokaci bah yafara abinda ya kowashi
a side d'in Leemarh kuwa ciwon cikinta ya tsananta Dan mind nata bei kan lectures koh kad'an yana cikin yin explanation eyes nashi suka hasko mai ita baynda yasaba ganin tana bada full concentration nata a class bah today she's restless daga gani she's is not fine something must be wrong after class zei mata magana
beisan meysa ba duk sei yaji ya damu lecturing yakeyi but all this while mind nashi na kanta yana lura da duk wani moves nata da ciwon cikin ya isheta sei kwantar da kanta akan desk tayi hawaye tafarayi Dan sei taji ciwon yau yafi tsananta, after like 2hours yayi dismissing class din seida ya jira students din duk suka fita sannan ya karasa gurinta tapping shouldern ta yayi bata dago ba cikin muscline voice nashi yace "Othman!" a hankali ta dago kai idanunsu neh ya sark'e a tare sukaji wani shock daidai lokacin taji wani Abu yana bin kafanta runtse ido tayi da karfi ya salam! gashi yau she totally frgt to carry an extra pad
Worriedly yace
"I think you are not well getup let me take you to the sickbay"
A firgice ta kalleshi fakin smile tayi in stamring tone tace "S...sir I'm fi..ne
From the way she is behaving  yasan karya takeyi
Tsareta yayi da mayun idonshi Wanda takeji har cikin  heart nata daidai lokacin ciwon ya ci karfinta ji takeh kaman zata mutu
ihu tayi iya karfinta wanda ya firgitar da marl a rud'e yakarasa gurinta ya mik'ar da ita jinin dayaga yana bin kafanta neh yasashi freezing



_guess what fans!! I'm giving a free shout out in next page of *DREAM GUY* to the best commenter ,so if you want a shout y'all should comment! good luck with that_👍

*IT'S LILMEERAHCUTE*♥♥♥♥♥♥♥♥

dream guyWhere stories live. Discover now