💞💞. 💞💞
💕 ❤ 💕✿゚•ૅ
✿ ❣゚✿
• ✿゚゚ *DREAM GUY*🙎♂
✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ ✿゚•ૅ ✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ*_written by lilmeerahcute_*👑
A big shout out to my Bae Chumeeybello! Thanks fr d Luv and support baby you are more than a sweetheart❤
" _Every girl deserve a guy who looks at her every day like it's the first time he saw her_ "
~~~~~~~~
FEBRUARY,20179⃣
Idanunshi neh suka hasko gift din da Farah tabata kafun tayi wani yunkuri hr ya sa hannu ya dauka karewa gift din kallo ya tsaya yi
" *_happy valentines day love_*
Yagani a rubuce a jiki
Wani irin kallo yabita dashi wnda yasa tayi saurin sunkuyar da kanta kasa
Kokarin bare gift din yafarayi saurin matsawa tayi ta rike hannunshi Wanda yasa shi jin wani spark tundaga tsakiyar kanshi hr cikin tafin kafanshi
Cool voice dinta neh ya katse shi"I'm sry Mr ambee but u can't open this ,bcs its non of ur business
Wani irin kallo ya watsa mata sannan yabi hannunshi data rike da kallo
Kunya neh ya kamata tayi saurin sakin hanunshi
Batare dayakara magana ba yasa hannu ya barke gift din
Package din nutella chocolate yagani da wani dan karamin note wurgar da chocolate din yayi a kasa sannan yafara kokarin bude note din dayagani yafara reading
Leemah kuma tana gefe a tsaye kaman statue koh magana ta kasa yi domin ganinshi so close to her da irin kallon dayake binta dashi yasa gabadaya tayi lossing duk wani apetite nata
Kekketa note din dayakeyi neh ya dawo da ita hayyacinta tanaji tana gani haka ya gama kekketa note din takasa kohda kokkaran motsi balle tayi yunkurin hanashiManyan grey eyes nashi ya dago ya zuba a mata jitayi idanunta sunmata nauyi Dan haka ta kasa kohda dago su
wasa da zoben yatsanta tafarayi kaman wata marar gaskiyaSeidayagama kare mata kallo cikin deep husky voice nashi yace
"Is that what your parents brought u here to do?
In a disguised tone yacigaba da magana
"Reading romance novels and exchanging love letters?Cikeda mamaki ta dago kai tana kallonshi
Motsa baki tayi ta fara magana
"But sir...saurin katse ta yayi ta hanyar dora finger nashi akan peach lips dinshi"Shhhh! Don't ever talk when I'm talking ,cikin bacin rai yacigaba da magana u don't know wht I'm capable of doing
Take note if u ever disobey my rules consider yourself out of this Schl!Jikinta neh yafara rawa dan ya tabo weak point nata cos ba abinda taki kaman wani abu yayI affecting education nata its her dadys dream and she have to fulfil it and if she failed to do so bazata taba yafe ma kanta ba
Hawaye neh yafara zuba a kuncintaVoice dinshi neh yakara katse mata tunani
"This shouldn't be repeated!
Ganin batayi magana ba yace
I said this shouldn't be repeated did you hear me?
Gyada kai tayi alamun ta amsa
In a pissed tone yace when I'm talking u shuldt nod your headIn a sobbing tone tace
"Yes"Good! now take a seat
Bamusu ta yi hanyan chairs din office din ta zauna cikin sanyin jiki
What she failed to understand shine menene dalilin fushin shi akanta?(Readers Ku taya leemarh nemo wannan ansrn dan nima I wanna know) lOl
_thanks y'all fr d wonderful prayers_
_I'm feeling much _better now_ _maybe anjima_ _Ku jini_ 🙂Yours
*lilmeerahcute*