💞💞. 💞💞
💕 ❤ 💕✿゚•ૅs
✿ ❣゚✿
• ✿゚゚ *DREAM GUY*🙎♂
✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ ✿゚•ૅ ✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ*_written by lilmeerahcute_*👑
_dear *ALLAH* I just wanna thank you for everything ,for today , yesterday, tomorrow, and forever♥_
*MAY, 2017*
4⃣5⃣
Gida yawuce direct yana zuwa ya wuce room nashi zama yayi yana tunanin sickness na leemah he's very worried about it agaban ta neh yake behaving normal saboda kar ta karaya but deep down it is eating him up
And for the first time in all his life he let him self breakdown into tears
Hannu ya ji a kan cheeks nashi d'aga eyes nashi yayi mommy ya gani a tsaye he could see the desperation in her eyes saurin goge hawayen yayi ya k'irk'iro murmushi
"Mom yaushe kika shigo?"
Samun guri tayi batare data amsa ba fuskanta ba alamun wasa tace
"marl meyake damunka all these days nayi noticing baka cikin senses naka"
Kssa controlling kanshi yayi idonshi ya kad'a daga Grey zuwa jaa cikin wani irin murya yace
"Mom haleemah is sick
She is seriously sick mom I can't afford to lose her"Cike DA tausayawa mom take kallonshi saboda bata ta6a ganinshi so valuable kaman yau ba she knows abinda zeisa marl kuka ba k'aramin Abu bane
Kwantar DA kanshi yayi a kan cinyanta gently ta dinga pating suman kanshi
From A to Z yabata labarin sickness na leemah sosai ta tausaya itama Dan ita kanta she knows dawuya masu irin wannan ciwon suke surviving
Requesting Nata yayi akan tafad'awa daddy he wants to get married before the surgery
Tayi promising nashi a kan bawani prob yanda yakeso haka zaayi
A hankali ta cire kanshi daga cinyanta ganin yayi bacci
Kwantar dashi tayi a kan bed sannan ta rufe shi da blanket************
Tana komawa d'aki ta d'auki phone takira faraah
"Hello stranger" faraah tayi magana
Murmushi leemah tayi cos tasan bata kyauta ba sunkai week basuyi magana ba"Yeah am sorry but thingz hv been very hectic"
"Too busy to call me!"
Ta tambaya not sounding entirely convinceIgnoring question d'in tayi tace "faraah I need to see you today"
"OK wait for me nan DA 1hour"
Faraah tana isowa gaida mama tayi sannan ta k'arasa cikin room gurin leemah
Tightly taje tayi hugging Nata kaman ynda ta Saba yi kullum insun had'u"Babe you are looking so pale just like someone who is suffering from sickness"
Tayi magana eyes Nata akan leemahMurmurshin k'arfin hali tayi kafun tace
"Yes Farah I'm sick"
With a shaky voice tace"I'm having a brain turmor"
Widininng eyes Nata tayi with shock she seems to be speechless kafun tayi pulling Lima into a tight hug
Hugging Nata back tayikukan DA Farah takeyi neh ya k'aryamata zuciya kuka suka dinga yi ahaka batare DA d'aya ya lallashi d'aya back
Seida sukayi Mai isansu sannan sukayi pulling out suna sauk'e ajiyan hrt atare
Cigabaa da bata labRin ciwon Lima tayi daga bisani kuma ta bata lbrn new relationship nasu DA marl sosai tadinga murna bestyn ta tasamu wanda takeso
The next day mom DA Mimie suka shirya domin zuw gaida leemah
Marl neh tayi driving nasu seida suka tsaya a wani supermarket mom tayi siyayya tukunna suka wuceHannu bibbiyu mama ta kar6esu Dama ita badaganan ba akwai son mutane abubuwan motsa baki ta kawo musu nan DA nan suka saki jikinsu kaman sunsan juna
Lokacin DA Lima tafito gaishesu kaman k'asa ya bud'e tashiga haka takeji gashi marl ya tsareta DA mayun eyes nashi wnda suka hanata sak'at
Hugging Nata mom tayi cike DA Murna mimie ma tayi hugging Nata
"Ya Leemarh u re more beautiful in real life I swear picture ya rage miki kyau"Mamaki Lima tadinga yi toh aena sukaga pic Nata itadai as far as she knows marl beida pic Nata
A kunyace ta tashi ta koma bedroom ba kunya marl yatashi ya bita abaya
Murmushi kawai mom tayiZama tayi akan bed d'in ta lumshe eyes jin kaman ana kallonta yasa tayi saurin bud'e eyes karaf ta sauke su akanshi ya k'uramata eyes
Duk'ar da Kai tayi Dan gabadaya seitaga ya Mata k'warjini yauCOMMENT AND SHARE
*IT'S LILMEERAHCUTE*