chapter 15

431 19 0
                                    

💞💞.        💞💞
       💕 ❤ 💕

           ✿゚•ૅ
      ✿ ❣゚✿
        •  ✿゚゚                                                                            *DREAM GUY*🙎‍♂
                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ                ✿゚•ૅ                                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ   

*_written by lilmeerahcute_*👑


_there's an old tale that says *soul mates'* minds are connected from birth, when you can't sleep, your soulmate can't sleep either so next time you're laying awake, know that somewhere, someone is laying awake too_

*©hikima writers association*

#wattpad @lilmeerahcute

~~~~~~~~
*FEBRUARY,2017*

         1⃣5⃣

Seida tazo daidai gate na gidansu taga is locked sei yanzu ta tuna su mama sei 4 suke dawowa bcos azrah tana tsayawa lesson ,hannu ta tura handbag nata ta Ciro spare key tayi unlocking gate sannan tashiga , room nasu ta  wuce direct ruwa ta watsa sannan tayi changing zuwa wani yellow loose mermeid gown Wanda da kadan ya wuce knee nata tayi parking gashin kanta mei uban santsi da tsayi da black ribbon kyakkyawan fuskanta sei shining yakeyi kaman Wanda akayi highlighting
_she looks so flawless_

Kitchen tawuce ta dora musu lunch fried sphagetti da kifi sannan ta had'a zo6o ta sa a fridge d'iban nata tayi takoma falo tafara ci tana kallon TV daidai lokacin su mama sukadawo saurin mik'ewa tayi  "mama sannu da dawowa" tafada daidai lokacin data kai hannu ta kar6a handbag a hannun mama murmushi mama tayi "yauwa mamana yau kindawo da wuri"  "yes mama Wlh munfara test neh "alryt ALLAH ya bada sa'a" hanyan dakinta tayi Leemarh na biye da ita aje mata handbag din tayi a side drawer tafito
Mamaki neh ya kasheta ganin azrah ta bararraje akan carpet tana cin abincinta data bari ga Schl bag nata ta chillar dashi gefe d'aya koh cire Lopers nata batayi ba karaswa Leemarh tayi ta maka mata duka abaya sannan ta dauke plate din"wai azrah ni mate naki neh dazan ajiye Abu ki kama ci?" Tashi tayi tana Sosa baya kaman zatayi kuka tace "ya Leemarh pls last spoon Wlh I'm damn hungry" harara ta bita dashi "Wlh in bakije kincire uniform bah mama zanje infad'awa tunda ni kin rainani" yi tayi kamn zatayi d'akin mamah dasauri azrah ta tareta cikin tsoro tace"uhm OK basai kin fad'awa mama ba I will go and change now" tayi hanyan bedroom nasu a 360 murmushi mugunta ta sake Dan yanzu ta gano weak point na azrah tana tsoron mama sosai (mama loves her daughters dearly but bata daukan nonsense)

*~~~~~~~~~*

Misalin karfe 3 na yamma yafito direct class nasu Leemarh yawuce but to his surprise class din is empty kaman anshare dafe kai yayi "he wants to see her again, to make sure she is ok ,a fili yatambayi kanshi why did I even want to see her? wani voice a kanshi yacemai "bcos u care! "Noh i don't care and I don't want to see her face again yayi convincing kanshi

Fitowa yayi yawuce gurin motan shi direct gidan su yawuce a falo ya samu momy tana kallon twist of fate a zee world gaisheta yayi ta anser mind nata nakan TV kallonta yayi ta dage tana kallo da murmushi dauke a kyakkyawan face nata da alama tan jin d'ad'in he knows in tana kallon wannan series films din hankalinta baya jikinta Dan haka bei wani zauna ba ya wuce room nashi
Bathroom ya shige yayi taking shower sannan yafito ya sa black three quater da white singlet karasawa yayi ya bud'e mini fridge din dayake gefen side drawer ya ciro can din coke balle murfin yayi ya kafa kai seida ya shanye tas sannan ya wurga empty can d'in cikin dustbin
kan bed nashi ya koma ya kwanta da niyan yin bacci but duk lokacin daya rufe fuskanshi kyakkyawan face nata yakeh gani yana cikin juye juye phn nashi ya fara ringing tsaki ya jaa mai karfi sannan ya sa hannu ya d'auka muryan mace yaji "hellow handsome" kaman zeiyi disconnecting but sei ya d'aure cikin gadara yace "waye?
"Uhm..its jaleelah tabashi amsa a yangance
"oh and so? " ignoring din question dintayi "haba handsome haka zakacemun?  I hv been calling you and you didn't even bother to pick my calls kasan abinda nake going through kuwa?
In a pissed tone yace if you didn't hv anything to say I'm hanging" kuka tasa mai
"Marl bnta6a tunkaran wani d'a namiji  da kalman love bah sei a kanka why are you punishing the heart that only  loves  you tausayi tabashi sosai but sei ya dake "if you will keep crying like a baby then I'm hanging Dan kinsan ban daukan nonsense" in sobbing tone tace "please can we meet today?" Kai tsaye yace "no!!" Batare dayabari ta k'ara magana ba yayi hanging
gyara kwanciyan shi yayi ya kulle ido but still ita d'in yakeh gani a idonshi ganin he did all he can to forget any single thing abt her but kaman Wanda ake karamishi
tashi yayi yazauna da karfi yace damn!! Riga kawai ya d'ora akan singlet d'in Key na motan shi ya d'auka yafito he needs distraction!
still momy ta na zauneh tana kallo ganin yayi hanyan entrance ta tsaidashi "marl ina zakaje"? Batare daya juyo ba yace "mom karki damu sei na dawo kawai cikin damuwa tace "bakayi lunch ba? "yes don't worry inna dawo I will hv it " ya bata amsa yana kokarin fita
Parking space yayi shiga cikin wata BMW yashiga ya mata key tun kafun ya ISO  meigadi ya wangale mishi gate

Gidan wata girlfriend nashi yayi mei suna ziesha sunkai 3months basu had'u bah and kota kira phn nashi baya picking

Adaidai gate na gdnsu yayi parking dialing numb nata yayi ring d'aya ta dauka cike da zumudi ta ce "baby is this you koh dai mafarki nakeyi"? Murmushi yayi da gefen lips nashi "come out now ina kofar gate naku" hanging yayi batare daya jira abinda zatace bah
koh 2 minutes baayi bah wata pretty girl tafito cikin dogon hijab green she has always been like this ( a good Gurl) Dan farkon handuwan su mah zataje islamiyya neh ya ganta irin son datakeh mai yasa komai yacemata bata mai musu
  front seat ta bud'e tashiga  sannan ta kulle , juyawan dazatayi karaf suka had'a eyes yana binta da wani kallon yaudara  wani spark taji tundaga tsakar kanta  har tafin kafanta nan da nan jikinta ya mutu murus tayi saurin kawar da manyan idanunta
Murmushin mugunta ya sake yasan duk irin salon yaudaran da yakeh bi da kowacce irin mace komin taurin kanta  " _except Leemarh_ wani voice akanshi yabashi answer

Kawar da tunanin yayi ya maida mind nashi kan ziesha hannunta ya rike yana murzawa cikin wani salo k'asa k'asa yace "baby ain't you happy to see me koh gaisuwa babu?  A kunyace tace "ina wuni? Still kanta na k'asa cikin wani irin sexxy voice mei cike da yaudara yace "baby u know my rules ba irin wannan gaisuwan nakeso bah
curving face nata yayi da hannunshi before she knows yayi smashing lips nasu cikin wani yaudararren salo yafara kissing nata hungrily tun tana jurewa har ta kasa tafara maida mishi mrtani sunkai 5 mins sannan ya saketa yana  catching breath
hannu yasa ya zei cire hijab nata tayi saurin rik'e hannushi tana hawaye wani irin shu'umin kallo ya aika mata da idanunshi dasuka fara chanza colour bashiri tasake mai hijab din sannan ta duk'ar da kai karasa cire hijab din yayi da smirk he knows the effect he has on her
Cikin kwarewa yasa tongue nashi yana lasan kasan kunnenta cikin kunnenta yayi magana kasa kasa "I miss you so much baby" gangarowa  ya dinga yi hr kasan gurin wuyanta wet suck yafara mata a wuya Wanda ya sa breath nata daukewa dago kai yayi cikin wani shuumin murya yace "don't you miss me? Kallon cikin idonta yayi shuumin murmushi ya sake yi Ganin yanda eyes nata suka kankance
hannu ya sa ya shafo gefen wuyanta yace "tell me" da kyar ta bud'e baki cikiin wani kasallen murya tace "I d...do m..iss you" gabadaya ya gama rikitata tagama fita hayyacinta
Tana jin hannunshi a cikin riganta amma ta kasa hanashi

_Yes!! it has always been like this tunda ya shigo life nata before ba haka takeh ba she always listen to her parents but not anymore mamanta tasha fad'amata duk namijin daya nunah he wants your body ba sonka yakeyi tsakani da Allah ba and he will NVR marry you she knows yanda iyayenta suke alfahari da ita insunji abinda takeyi they will never forgive her for that a gefe  daya kuma son datakeyiwa marl bana wasa baneh that's Y duk abinda yakeso bata iyayin musu akai he is her *DREAM GUY* the kind of guy she always dream to have as her future hubby but she knows tana deceiving kanta cos ta dad'e dagane ba ita yakeso ba he only wants her body despite that he never cross his limit iyakacin shi romance bei ta6a wuce haka bah but tana da sanin addini tasan still abinda sukeyi is so wrong bcos koh Quran yace kar Ku kusanci zina_

Seida ya gama yamutsata son ranshi sannan ya kyleta
gefe d'aya ya koma yana maida numfashi dakyar ta iya daukan hijab nata ta meida tana hawayen tausayin kanta

_OK! I knw everyone wants to choke me bcos I didn't update yesterday😂 and  I'm really sry fr that_

COMMENT AND SHARE👍

*IT'S LILMEERAHCUTE*

*

dream guyWhere stories live. Discover now