💞💞. 💞💞
💕 ❤ 💕✿゚•ૅs
✿ ❣゚✿
• ✿゚゚ *DREAM GUY*🙎♂
✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ ✿゚•ૅ ✿ ❣゚✿
✿゚•ૅ*_written by lilmeerahcute_*👑
_so let the light guide your way, hold every moment as you go and every road u take will always lead you home!_ ~~~wizkhaleefa see you again
*HASKE WRITERS ASSOCIATION!*
*MAY, 2017*
4⃣8⃣
"As soon as you recover I'm going to take you on our first date" yayi mgana yana kallonta with full of love
Murmushi tamishi but still eyes Nata basubar zubar DA hawaye ba
Wata nurse neh tashigo DA wheel chair
"it's time" tayi magana tana k'ok'arin k'arasawa gurin bed d'in
Brief kiss yayi pressing a goshinta sannan ya matsa baya
Taimakawa nurse d'in yayi sukasata a wheel chair d'in
Tsayawa yayi a gurin kaman Wanda aka dasa
Yana ji yana gani aka tafi DA ita and there is nothing he can do
He felt so helplessStressfully ya sa hands nashi cikin suman kanshi
She will be okay!
Shine word d'in daya dinga fad'aDak'yar ya lalla6a su mom sukatafi gida
Zama yayI ya dafe kai a reception din
Finally after seven hours doctors d'in suka fito
Lokacin har su mama sun dawoBin doctorn yayi dasauri a baya har office nashi
Kayan theretern ya cire sannan ya juyo ya kalla marl"We got it out" yafad'a
Wani irin relief marl yaji hr cikin heart nashi kaman an watsa mishi cold water
Cigaba DA magana doctorn yayi
"There were no serious complications but we will only know if there wasn't any damage to the brain when she wake up"
*damage to the brain* shine word d'in daya dinga echoing a mind Nashi
He couldn't think of a thing all he want is his baby to wake up safe and sound
Sighting yayi a hankali
"How long can we see her?""They are busy cleaning her up
She will be in her room in the next 20 mins""Thanks" yace
Fita yayi a office d'in yana rubbing kanshi
He wanted to see her so badly.he wanted to be able to hold her hands and watch over her
The moment DA nurse tazo tace zasu iya ganinta marl neh yafara mik'ewaTsayawa yayi for a moment kafun yak'arasa shiga room d'in
The sight of her in the hospital bed hooked up to machines to help her breath took his breath away
Zama yayi a gefen bed din yarike hands Nata a nashi
Lifting hannunta yayi gently yayi placing soft kiss a KaiSu mama basu dad'e sosai ba gurin 11:00pm suka tashi domin tafiya gida ganin marl ya kasa ya tsare
Kallonshi ya maida kan face Nata bayan su mama sun tafi
sei shining yakeyi ribbon d'in da aka tufke gashinta da shi yayi lossing
Gabad'aya gashin ya wawwatse wasu suka rufe Mata Rabin face