chapter 31

513 12 1
                                    

💞💞.        💞💞
       💕 ❤ 💕

           ✿゚•ૅ
      ✿ ❣゚✿
        •  ✿゚゚                                                                            *DREAM GUY*🙎‍♂
                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ                ✿゚•ૅ                                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ   

*_written by lilmeerahcute_*👑

      _yoo beauties! I received all the condolence prayers y'all send! Thank u so much i really appreciate_

*APRIL,2017*
       3⃣1⃣

   The next morning bata tashi DA wuri ba kasancewar yau weekend ba schl taji dad'in hakan sosai cos she had no desire to see jamarl today she hope bazai zo yau ba

Yunwa takeji sosai bcos jiya bataci dinner ba
Tashi tayi ta bud'e bedroom door nasu a hankali tayi hanyan kitchen DA pink sleeping dress Wanda ya karbi jikinta sosai gashin kanta ya zubo akan fuaknta sei shining takeyi
Wani aroma neh yadake hancinta Wanda ya sata lumshe ido
K'arasa shiga kitchen d'in tayi Inda taga mama tana baking chocolate muffens pressing kiss tayi a cheek na mama kafun tace "mama Ina kwana" murmushi mama tayi "Lafiya halimatu kintsshi lfy?" "Lfy!" tabata amsa a tak'aice

Zama tayi akan kitchen contour
"Mmm! Smells nice" tafad'a daidai lokacin DA aroman ya sake bugan hancinta

With a warm smile mama tace
"I made your favorite"

Murmushi tayi cike DA jin dad'i tace "thanks mama!"
She loves anything that has to do with chocolate and yes chocolate muffins is her favorite

Worriedly mama ta kalleta "how are you feeling now?"

"I'm fine! Just a little tired" 
D'ago Kai tayi ta kalle mama indataga dumuwa k'arara akan fuskanta

In a soothing way tace"Mama Nafada miki ki daina stressing kanki mutane dayawa suna fama DA irin ciwon and still suna rayuwa"

Biting lips Nata tayi kaman mei contemplating kafun tace "fine but you are still going for your checkup at the end of the month"

Nodding Kai tayi in respond

Daidai lokacin azrah ta shigo tana hamma "mmm! k'amshin ke nakeji haka" ta tambaya cikin muryan bacci
ido tazaro ganin muffins d'in da mama tayi baking
"Wow chocolate muffins!" Tana fad'in haka ta dauka plate 
tayi filling batare Data kula DA su mama dakeh zaune ba suna kallonta baki asake
Seida tazo fita tace "mrng mama" batare da tajira  amsa ba tayi parlo da plate nata a hannu

K'ada kawai kawai mama tayi azrah can be so childish at times

Da misalin 7:00pm jamarl yad'auki hanyan abj domin d'auko Mimie driving kawao yakeyi but this whole time mind nashi nakan leemah tun jiya dayaji batada lfy yakasa sukuni koh barcin kirko bei yi ba
Yana Allah Allah yadawo yaje ya ganta and yakira phn Nata ba a picking he hopes that has nothing to do with her sickness

Yanazuwa Mimie tazo dagudu tayi hugging nashi tightly DA friends Nata su leemah lawal,badia musa,aysha bayero, Pherty, miss Xoxo sweet zuhra,stylish bitch and asy khaleel
Gaishe shi sukayi ya amsa yana murmushi su Pherty harda kashe voice 🤣

A hanyan su nakomawa mimie sei damushi takeyi DA surutu wani abun ya bata amsa wani kuma yayi murmushi har suka iso kd
Tun beigama parking ba Mimie ta bud'e mota a 360 tayi cikin gida batare databi takanshi ba kad'a kai kawai yayi a fili yace "mimliss koh trouble!"

Gardner yakira domin su shiga Mata da kayanta ciki
A parlor ya sameta zaune a kan cinyan mama sei surutu takeh zubawa
ganin basuyi noticing nashi ba yasa ya lallab'a ya Shiga bedroom nashi batareda da bata lokaci ba yayi taking shower yafito yasa kaya
Fita yayi this time around suna kan dining mama na feeding Nata har yakai entrance mimie ta k'wala mishi Kira turus ya tsaya dagudu tA tak'arasa gurinshi
"ya marl Ina zakaje?" Ta tambya tana kallonshi key yasa yana sosa kai
Tunanin k'aryan dazai Mata yakeyi
"to my friends"

A shagwa6e tace
"Nima Zan bika"
Zaro ido yayi "Mimliss ki Bari innadawo Zan kaiki park kinji?"
Sturbonly tace "ni a a"
Dak'yar yasamu yayi convincing Nata sannan ya fice ya shiga mota
Hanyan gidansu leemah ya d'auka yana isa kaitsaye yashiga cikin parlon had'e dayin sallama mama neh ta amsa sannan ya shigo zama yayi
Yafara gaishe DA mama ta amsa cikin sakin face

Leemah tana zaune da chocolate muffens a gabanta sanye takeh da top and skirt ash colour Wanda ya fito da shiny skin nata tayi parking gashinta in bunny style tana kallon TV ta tsinkayo muryanshi d'ago kai tayi da sauri it was impossible for her to keep her eyes from finding him 
It felt like someone had hit her in the stomach when her eyes met his!

Even though tana fushi dashi but still bei hanata jin effect d'in datake having duk lokacin data ganshi ba

He was dressed in green shirt and black sweatpants Wanda yayi exposing parks nashi

Despite Cikin kwanakin nan gabadaya yasa ta through different emotions but the only thing she felt at that moment was hurt and betrayal. Kawar da idonta tayi daga barin kallonshi

_bear with me gobe innakoma kd znmuku typing dayawa_
  

COMMENTS AND SHARE!

*ITZ LILMEERAHCUTE*
♥♥♥♥♥♥

dream guyWhere stories live. Discover now