chapter 19

403 20 0
                                    

*DREAM GUY*
                   
                                          
     

*_written by lilmeerahcute_*

" _the best feeling is, when you look at *him* and he is already staring_"

*MARCH, 2017*

      19

Kunya taji sosai kaman ta nutse Veil na kanta taja ta rufe Rabin face nata dashi in a cool voice yace "let's go" batare daya k'ara bi takanta ba yafara tafiya a counter ya tsaya ya biya bill sannan ya kar6a magungunan da aka mata prescribing sei lokacin yayi realizing bata biye dashi
juyawa yayi tana nan tsaye inda ya barta in a lil bit pissed yace "Othman you are wasting my time!" A hankali ta fara moving Kaman Wanda kwai ya fashewa a ciki kanta a duk'e  har ta iso inda yakeh one last look yamata sannan ya yi hanyan fita tana biye dashi har suka iso wajen motanshi
seat nagaba ya bud'e mata "enter"  kad'a kai tayi "sir I will manage to go home on my own, dnt take the trouble" warning glare ya watsa mata  "you know bana wasa dakeh koh? Now get in the car before I lose my cool" kada kai kawai tayi tashiga ace mutum komai abun fad'a neh huh ,A hankali tace "Allah ya sawwak'a"
"mey kikace" a firgice ta juyo Dan bata zata yajita ba cikin kame kame  tace uhm..w..wai ni? Kallon rainin wayo ya mata "a'a ni! "Nifa ba magana nayi ba "better!" Ya bata amsa scartedly ,
k'ura mishi ido tayi yana kokarin yiwa motan key ba karya he looks cute in his red shirt
unexpectedly ya juyo  saurin kawar da kai tayi kunya taji sosai ya kamata tana kallonshi
sunkuyar da kai tayi tana wasa da zoben yatsanta
Marl kuwa kallonta ya cigaba dayi kaman Wanda ya samu TV veil na kanta ya fad'i long silky gashinta ya zubo har kan collar bone nata and she looks so gorgeous in her yellow dress he was so lost looking at her flawless beautiful body
jin shirun yayi yawa neh yasa ta d'ago idonta a hankali still ita yakeh kallo ba koh kunya d'aga mata gira yayi cikeda tak'ama yace  "lfy kik'a k'ura mun ido?" mamaki sosai ya bata
_but he is the one that is staring at her right?_
Tambyan data yiwa kanta kenan!
(Atoh nima dai haka nagani🤣)

Kallonshi ya maida kan paper bag na  hannuta kayanta neh Wanda ya 6aci and pad d'in daya siyamata a super market d'azu   da hannu yayi pointing papaer bag d'in in sensual voice yace "what is this?" Kallon inda yayi pointing tayi da sauri ta dago manyan eyes nata ta aza cikin nashi yana Binta dawani shuumin murmushi Wanda ta kasa gane ma'ananshi saurin kawar da kai tayi cikeda kunya  ta jawo gyalen kanta ta rufe rabin face nata dashi tana zaazzare ido
dariya sosai ta bashi he enjoys teasing her expecially when she is  blushing damn! She looks so perfect! Kawar da tunanin yayi a hankali yafara driving ba Wanda ya sake magana har suka iso bakin wani fancy restaurant yayi parking

Unlocking kofan yayi in authorized thone yace "let's go" tasan kohtayi musu is of no use  dan haka kawai seita bud'e tafita
Tana biyedashi har cikin restaurant d'in zama yayi a d'aya daga cikin seats d'in

gurin wani table tawuce tana k'ok'arin zama ya kwala mata kira "haleemaeh!" Har tsakar kanta taji kiran kasancewar ba sosai yakeh  kiranta da real name nata ba! Ahankali ta juyo cikin gadara yace "what are you doing"
"Zama zanyi" tabashi amsa a takaice kallo ya watsa mata "so nan ba seat baneh kenan" yafada yana pointing seat opposite to nashi bayanda ta iya haka dawo ta zauna basu wani dad'e ba aka kawo musu ordernsu fried rice neh da chicken part sei kuma drink nah chapman a hankali ya dauki fork da knife ya fara ci har yayi spoon kusan 5 ko ta6a nata batayi ba kallonta yayi in command tone yace "eat!" Ganin ba alamun wasa a face nashi yasa ta dauka fork d'in cikeda kunya tafara cin abincin kad'an ka'dan cos she is not used to cin Abinci a gaban namiji
Koh rabi beici bah yaji ya koshi Dan damah ba wani yunwa yakeji ba
is just bcs of her yazo  and acikin small knowledge d'in shi na medicine he knows in mace na period she eats more! Wayanshi ya d'auka yana pressing
Ganin totally yayi ignoring nata harkan gabanshi yakeyi kawai yasa ta sake jiki tafara cin abincin Dan harga Allah she's damn hungry!! A sace yadinga kallon yanda takecin abinci yana admiring
Kallon plate nata yayi gani yayi ta kusa cinyewa in a cool voice yace "zak'i k'ara? Nodding tayi alaman no! " stop pretending I know that u ain't full so sei kin k'ara" kafun tayi magana har yafara kiran waiter  binshi tayi da kallo suprisinglt as if yashiga cikinta har zei wani ce wai karya takeyi d'an reinin  sense kawai ganin baya kallonta yasa watsa mishi harara

A hankali tace "sir!" Kallonta yayi "what?"
"Nace basai anyi ordern wani ba I will eat this" tak'arasa had'e da jawo plate nashi Wanda ya rage!

_Pls u guys should bear with me o! ah swear phn nawa neh yabaci and now sei na sato na Momsy nakeh muku typing but dnt wry still zaku dinga jina every day_🤣

*ITZ LILMEERAHCUTE*

dream guyWhere stories live. Discover now