chapter 33

420 13 0
                                    

💞💞.        💞💞
       💕 ❤ 💕

           ✿゚•ૅ
      ✿ ❣゚✿
        •  ✿゚゚                                                                            *DREAM GUY*🙎‍♂
                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ                ✿゚•ૅ                                      ✿ ❣゚✿ 
     ✿゚•ૅ   

*_written by lilmeerahcute_*👑

      _the song that goes with this chapter is *the heart wants what it wants* by Selena Gomez!_

*APRIL,2017*
        3⃣3⃣

Yana zuwa gida bei samu kowa a parlor ba direct room nashi ya wuce ya sa key Dan kar mimlis ta shigo ta dameshi throwing kanshi  yayi a kan bed yafad'a kogin tunani no matter how angry he is with her he can't stop himself from thinking about her!

Back gidansu faraah after all the hugs and Farah's craziness (you know what I mean🤣) leemah ta gaida Momyn farah inda meimakon ta amsa sei tayi hugging Nata

Room na Farah suka koma wanda ya had'u iya had'uwa suka bud'e shafin gist Inda faraah takeh fad'amata zancen bikin wani course mate nasu jawaheer nuhu Wanda zaayi next week har takawo musu ankon kasancewar batasan gdnsu leemah ba 

Ta6e baki leemah tayi "ay ni koh ta kawo mah bayi zanyi ba" tafad'a tana sipping cranberry drink DA aka kawo Mata

"Lol ay koh baki Isa ba babe Dan har na biya kud'in Bari mah in d'auko miki ki gansu" tafad'a tana k'ok'arin mik'ewa
Drowern ta ta k'arasa ta d'auko wani paper bag ta aje a gaban leemah tafara fito DA kayan ciki
Pink swiss less ta ciro mei ratsin blue dakuma blue head Guda bibbiyu
"wannan shine na dinner" tafad'a batare data kalla leemah ba

Wani yellow atamfa  mei golding flowers taciro "wannan kuma na kamu" d'ago Kai tayi ta kalle Leemarh Wanda tasake baki tana kallonta

"Babe yayadai? Koh kayan basu miki kyau baneh?"

Murmushi Leemarh ta k'irk'iro kafun tace "sunyi kyau mana but at least you could hv asked me cos i don't think I wiilll be able to attend the wedding"

6ata fuska faraah tayi

"But i dont hv a choice tunda best friend nawa ta siya dole inyi attending"
tayi adding with smily face tasowa tayi tayi hugging nata da k'arfi
"I Luv u soo much cookies"

"I Luv u too cakes" tafd'a had'e DA hugging Nata back

Sei dayamma ta bar gidansu Farah drivernsu neh ya maidata gida after mama ta cikata da perfs and jeweleries
  
Cikin days  d'innan gabadaya marl ya chanza ya dawo real jamarl ambeen shi that arrogant lecturer DA Leemarh tasani a baya
Still dai tare suke dawowa gida but koh mgna baya had'asu koh  tsareta DA eyes dayakeyi d ynzu yadaina koh kallon inda takeh beiyi kuma beifasa zuwa gaishe DA mama ba inyazo seidai suyita gisting nasu DA azrah intagaji sei ta tashi tayi d'aki
She is totally tired of abinda yakeh gudana a tsakaninsu tanaso su dawo kaman da she wants him back even though he is not really hers!

Daga ta zauna sei tunani  Sei tayi dagaske takeh samu tayi reading
Ga tunani ga wahalan exams duk tabi ta rame koh mama ta tmbyeta sei tabata excuse da karatu neh 

Yauma suna dawowa a parlor tasamu azrah tana kallon empire  fox mama kuma ta fita

watsa ruwa tayi sallah sannan ta chanza kayan jikinta zuwa wani short sleeveless gown sky blue Kama gashin kanta tayi DA ribbon but still seida wasu suka zu6o ta gaban goshinta kasanceewar gashin yanada santsi so baya kamuwa DA ribbon d'aya
parlor tafito ta zauna tacigaba DA kallo daidai lokacin akayi nocking 
Manyan idanunta ta tsaida a entrance d'in domin ganin wanda zei shigo excitedly azrah tace "ya marl" murmishi yayiwa azrah kafun yace "selfie addict" 6ata face tayi takoma ta zauna ita a dole bataso anacemata slefie addict

Kallo d'aya ta mishi ta kaunda kanta yana sanye da black sweatpants and black shirt sosai farin skin nashi ya k'ara fitowa

she shouldn't have been surprised to see him but she couldn't stop the way her heart sped up at the sight of him
Haushin kanta takeji despite hurting Nata dayayi maimakon ta tsaneshi sei taji sonshi na k'ara mamaye Mata heart

Zama yayi yafara lalla6in azrah wnda ta cino baki ita a dole tayi fushi
Duk lokacin data Kai idonta sei taga ita yake kallo with unreaderble expression

Focusing eyes nata tayi akan TV tana k'o'arin ignoring nashi but it was harder than she'd expected

M'ikewa tayi lokacin dataji tafara feeling headache hanyan room Nasu tayi tana feeling eyes Nashi suna burning  aknta
Kwanciya tayi akan bed tanaji suna ta shrmensu DA azzy

Sameer kuma sei time to time suke had'uwa a Schl cos ynzu ya dage dayin project nashi
A haka dai suka samu suka kammala exams nasu a daddafe

After anyi Hutu preparation na bikin jawahir suka farayi a gidansu faarah suka shirya ckin  ankon kamu Wanda faraah takar6o musu a gurin d'inki skirt DA Riga neh sei d'ankwali sosai ya zauna da6as a jikinsu tunba ma Leemarh ba Dan duk yafito DA curves and cleavage Nata

Sosai kamun yayi kyau Kuma ya k'ayatar suna dawowa sukayi salla suka Fara shirin zuwa dinner

COMMENT AND SHARE!

*ITZ LILMEERAHCUTE*
♥♥♥♥♥♥

dream guyWhere stories live. Discover now